82

356 24 0
                                    

*🤦‍♀🙆ILLAR RIK'O*

_*('yar  rik'o)*_

       *Na*

_*Aysha  Isa (Mummy's friend)*_

_*Vote me on wattpad @ AyshaIsah*_

*LITTAFAN MARUBUCIYA*

_*1. Na Tsani Maza*_

_*2. Meke Faruwa*_

_*3. Ruhin 'Dana*_

_*4. Shi Nake So*_

*🇸🇦ZAMAN AMANA WRITERS (ZAW)*
'''(Gidan zaman lafiya da amana In Shaa Allah)🤜🤛'''

https://www.facebook.com/ZAMAN-A MANA-Writers-FANS-311893699485963/)

_*Kudos to all the readers/followers of this novel.*_

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*

*Page 82*

  "Hmm!  Wallahi ya Umar *bani da laifi*"cewan Bintu.

"Toh laifin waye " Umar yace fuskansa d'auke da murmushi.

"Oho amma nidai bani da laifi.  Kuma au kaina baka niman ba" ta fad'a tana mai cinno baki kamar tana gabansa.

Murmusawa yayi sannan yace "Bintu kenan!  Sarki wayau watoh laifina ne kenan ko? "

"Nidai bance ba,  amma dai... "

"Amma dai me? " Ya Umar ya tambaya.

"Bakomai " ta fad'a a takaice.  Shiru ko wannensu yayi.

"Bari na kashe na kiraki" Umar yacrle sannan ta k'atse kiran ba tare da ya hira cewanta ba.  Minti2 tsakani wayanta ya soma ruri ba rare b'acin lokaci ba ta d'auka kiran ta k'ara wayan a kunnanra.

"Hello habibatee" Umae yace cikin sanyi murya.

K'asa amsawa tayi illa "uhmm" kawai da ta iya fad'a.

Ci gaba da magana Umar yayi yace " nasan zaki yi tunanin na yada kenan amma wallahi kullum dake nake kwana da kuma nake tashi a ciki zuciyata,  babu ranar da garin Allah zai waye ban kiran numbarki amma bata shiga.  kullum buri bai wuce inji koda muryanki bane amma hakan bata samu ba, gashi yanzu ban fiya samu lokaci ba don don kimanin sati biyu kenan da samun aikina.  Nasan nayi laifi,  Bintu ni Umar mai laifine a gunki, inason ki yafe min,  please habibatee find a place in your heart to forgive me, please... "

Lumshe ido tayi jin yanda yake mata majiya,  ajiyan zuciya ta sauke sannan tace " nifa baka min laifi but since you insist,  I have forgiven you."

"Yeah! That's my angel dama nasan baki da rik'o,  amma please a taimaka kar ayin horo irin ta da. "

"Me kenan? "

"Horon kashe waya mana,  a d'an dakikan nan ban ci muryan ki ba   ji nake kamar na rasa wani sashi na rayuwa,  komai da nake yi akan dole nake aikatawa. "

"lah!  Yanzu ya Umar a naka zaton kashe waya nayi kenan? "

"Eh mana sabida  na b'ata maki rai" ya Umar yace

"A'a wallahi ko d'aya,  wayan ce dai ba tare dani...ta lalace" ta tsince kanta da fad'in haka.

"Ayyah, don Allah kiyi hak'uri nai maki mumunar fahimta.  In Shaa ranar lahadi ina nan shigowa,  wani brand d'in waya kike son na taho maki da ita? "

"Lah bakomai Ya Umar. Ba sai ka taho min da komai ganin ka ma ya fiye min komai" ta k'arasa zance tana mai rufe fuskanta da tafin hannunta kamar tana gabanshi.

ILLAR RIK'O ('yar rik'o)Where stories live. Discover now