*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—*
*_💐💐WAHALA DA GATA💐💐_*
_{Novel series}_
*_[♠️SEASON.2 ♠️]_**WATTPAD @Smart_Feenert ...✔️*
*_[🥀Be ~ Smart 🥀]_**_{🌼YAHOO ~ smartfeenert@yahoo.com🌼}_*
*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
*_[https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation]_**_🍂BISMILLAHI RAHMANI RAHIM🍂_*
*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—**_Episode ~22_*
Dik da irin buguwar yake cikinta a wannan lokacin, bata hana shi dawowar cikin hayyacinshi ba, Ya zabura da k'arfi da niyyar tashi daga saman ruwan cikinta.Da hanzari ta danne kugun shi da gaba dai ilahirin hannayenta biyu tare da fitar da sautin wani raki'in kuka me cin rai, inda cikin wata kasalalliyar murya take ce wa "Karka tashi dan Allah Honey."
A yanda ta yi maganar, ba k'aramin haushi ta bashi ba, domin idan ranshi ya yi fari fess sai da ya koma wulik a kan bak'in cikin yanda ya sameta.
Sai dai kuma a wani bangare yana ji kamar ba zai iya horar da ita ta wannan fannin ba, domin ya zama hakkinta yanzu, dole ya bata a binta ko ya ne ma, sai dai ba lallai ba ne ya iya yi mata shi ta dad'in rai kamar a yanda take so ba, domin ba ita ba, komai nata ya ji ya tsana lokaci guda.
Sai da ya d'an 6ata tsawon wasu 'yan muntuna yana tunanin yanda zai afka mata shi.
A bayya ne, ya sake wani a zababben murmushinshi na mugunta tare da k'udurin in dai dan wannan ne zata raina kanta, sannan ya shiga aika mata shi da wani d'an uban k'arfin tsiya, tun tana jin dad'in abin har ya zo ya fara gundurarta, k'arshe ma ya zame mata ciwo ta dinga sakin ihu da k'arfi kamar ana yankan naman jikinta, tare da kuka mai bala'in sautin tana kiran sunan shi tana fadin "dan Allah ya barta hakanan, wlhy bata so" inda daga bisani kuma ta buge da zage-zage har da su Allah ya isa, cikin magiya, sai dai inaaa ran maza ya bace, shi ya sa ko jinta baya yi balantana ya ji tausayinta, dik ba dad'in yake ji ba, yana mata shi ne cikin k'eta.
Nan dai Allah ya bata k'arfin halin kai mashi wani talahwahhwen naushi tare da cizo had'i da halbe-halben kafafuwa tamkar wani zararren doki.
Sai dai shi ko a jikinshi domin dik kofar da ya samu fad'awa yake, muradin shi kawai ya azabtar da ita, ta yanda gobe ma ba zata yi marmarin nemanshi da wannan buk'atar da yake jin ta tamkar daukar rai a wajen shi.
Kala kukanta na fita waje, har ya daina fita da kyau, gabadai ta galabaitu hanik'an sannan ta jigatu tare da k'udurin ko akuya ce ta haifeta ba zata sake yarda Uncle Muktar ya koma kusantarta ba.
Sai da ya kusan share 3hours a samanta sannan ya sarara mata, ya b'ab'b'aka a jikinta ba tare da ya kalle ko wajen da take ba, ya tashi ya shige bathroom.
Inda b'angarenta kuka banda shasshek'ar kuka, ba abinda ke fita a wajenta, inda a bayya ne kuma ta ce "Wlhy sai ka fanshe abinda ka aikata a gareni yau! mugu kawai, bak'in azzalumi....."
Follow me on wattpad and vote.
YOU ARE READING
WAHALA DA GATA season2
FantasySeason 2. "Hhh ai gaskiya ne Rukayya ni wlhy kin san Allah sai yanzu na san nayi dace da sarakkuwar ta gari domin waɗancan dik sheguna ne matsiyata." "Sosai ma Hajiya! ai Aunty Balkisu kam, ta wuce kowa a cikinsu, sannan ta......" Sa...