*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
*17-18*
"Noo bazan iya zuwa ko'inaba yau,dan banajin dadi"
Cikin kulawa zuby takalleta tace"ayya babyna miye kedamunki"
"Period".
"Shine kuma bakifadaminba"
"Sorry,baidade da zuwaba ai""Dafe goshi zuby tayi tanakiran"ohh shittt,yanzu bqby yau bazamuji dadi kenan,tsw gaskiya banji dadiba"
Matsowa billy tayi kusa da ita tace"ayya sorry sweetheart,nikaina banji dadiba wallahi,kamar nayi kuka"
"Ohk sorry kada kiyi kuka,ai bawani dadewa zaiyiba,nayi hakuri harkigama,if kuma naji bazan iyaba saina samo wata baby narage zafi da ita"
Saurin dago kai billy tawatsama zuby wani dirty look dayasa zuby jin jikinta yayi sanyi,batace komiba tamike tsaye takalli zuby tace"good,ai dama nasan banikadece babynkiba,masan munada yawa fyn,daga yau kada kikara neman wani agurina,kitafi gurin wanda kikeso subaki"billy nakaiwa nan kawai takoma kan katifr taja bargo tarufa abinta.
Zuby baki daya jikinta yayi la'asar,don bakaramin so takema billy ba,zata iyayin komi dan ganin tamallaki billy
Bala'in mutuwar sonta takeyi,itama billy bakaramin so takemataba,tana kishinta,son da zuby takema billy yasa batada wata baby sai billy,itama billyn bata kula kowace mace sai zuby,sbida zuby tanada kishi kuma bata'amince datayi tarayya dakowaba sai ita,hatta maza bataso tana kulawa,tfson itakdezatakula.
Shin waima suwaye deena da billy,bari muwaiwaya baya mugano tarihinsu.******************
Madeena da bilkisu yayane ga alhaji sada,cikakken haifaffen dan kanone,aiki yaakawosa katsina,inda suka zauna akatsina tsawon shekaru kusan sha ukku,daga bisa akayime transfer yakofa garinsa na asali,yayans ukku aduniya,kuma duka matane,babbar yarsa itace maryam sai deena da billy wanda suke su yan biyune,yadauki son duniya yadaurama yaransa,bai hadasu dakomiba,mahaifiyarsu hajiya hassatu taname korafin kan yand yake nunama yarans baidaceba,amma sai yace ai yaransane idan baisosuba wazai so,amma duk da son dayakema yaransa kullansu yakeyi,daga makaranta sai makaranta,ko kofar gida bayabarinsu zuwa,inko zasu anguwa to driver ne zai kaisu kuma yajira yamedosu,hatta babbar waya bayabari surike,kai koma karamar wyace bayabari,acewarsa babbar waya awannan zamanin itake lalata yara,siyas bai yadda da wayaba,yayarsuma maryam saida zata jami'a sana yasaimata karamar waya nokia sabida suringa gaisawa,sede yabada laptop idan zaka babbar makaranta sabida assignment amman baiyarda yabaka babbar wayaba,ahakan har babbar diyarsa tayi aure anan cikin garin kano,yazamana saura madeena da bilkisu wanda su alokacin suna ss2 amakaranta.
Duk wani abu nasu yazama iri daya,sabida atare suke kasancewarsu twins,deena ce babba sana bilkisu,sunshiga ss3 alokacin deena tahadu dawata anty dinsu yargayu wayayya da ita,ga kudi ga aji,tunda wannan anty din tadaura ido kan madeena taji tana burgeta sosai,dama su deena da billy Allah yamasu cikar hallita,don sunfi yayarsu marya cikar hallita,akwao boobs da hips,sede su bakakene maryam itace wadda tabiyo hasken mamanta,tundaga lokacin antyn kejan deena ajikinta,tanasiyamata kayan dadi kamarsu chocolate da biscuits masu tsadar gaske,wataranama ice-cream da shawarma take kawomata tayi break dasu,dukda babu abinda deena batatabaci acikin kyan da antyns kebata,sabida babansu akwai dukiya.
Watarana deena nazaune a class wata yarinya tashigo tace taje inji anty nafeesa nakiranta,tshi deena tayi tanufi staff room hartakusa isa taji ankirata tawaigo,anty nafeesa ce tagani acikin mota fuskarta tasha space,fuskarta dauke da murmushi.
Dawowa deena tayi tazo gabam motar tatsaya itama tanamata murmushi tace"anty gani"
"Shigo mana anty nafeesa ta umarceta"
Shiga deena tayi tazauna duk tadanjita atakure.
Kallonta anty nafeesa tayi tace"madeena manyan yanmata,yanaga kinawani dar dar dani,ko tsorona yau kuma kikeji"Murmushi deena tyi tace"aah"
Kamo hannunta anty nafeesa tayi tana murzawa tace"abinda yasa nakiraki nan shine,sonake kibani number wayarki""Zaro ido deena tayi tce,ni banda waya"