*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
*37-38*
Bayan billy ta'isa gida sana deena da anty suka fita,basu sukadawoba sai bayan sallahr isha'i.
Washe gari karfe bakwai nasafe tadauki hanya,anty natafiya billy tadubi deena tace"wai minene kikeson kifdamin jiya dakikakirani,duk nakagu naji"
Matsowa deena tayi takama hannuwan billy tasaka acikin nata tace"billy rayuwar damuke tafara isata gaskiya"
Kallonta billy tayi cike da mamaki tace"kamaryaya,kode nty tayiamaki wani abunne?"
"Ko daya,amma inaga kamar daakwai abinda anty kebuyewa dabatason nasansa"
"Fahimtar dani yadda zangane"inji billy.
"Jiya bayannkinfita,akakirata awaya,kafin tadaga nadauki wayar,number da'aka kirata lyk i know d number,but ba idasa ganin number ba ta'anshi wayar,kuma bata amsaba sema kashe wayar datayi,to munyi bacci muntashi nashiga kitchen nahadamaa lunch,nadawo nadauki abu kawai nanma naji tana waya dawata kawarta tanacemata bazatataba bari wasansu yabaciba harse sunyi nasara,to kinji minaji"
Gyara zamanta billy tayo dakyau tace"to deena atunaninki number wacece"
"Gaskiya bazann iyacewa gamai number ba,amma tabbas kamar nasan number"
"Ohk,kinga bakida tabbasa,kuma may b can suke shirya wani abu dayashafesu,so banga nadamuwaba,kikwantar da hankalinki,babu abinda zaisameki face abinda Allah yashiryamana insha'Allahu'"
"Allah yasa yar'uwata,takaimata peck a kumatu,kinsan yaufa dr sambo yacemin nazo gidansa matarsa batanan tayi tafita,da tunjiya yacemin nazo nacemai yabaride sai yau,kuma can zantare"
"Woow baby,kice akwai harka dayawa,to yakamata kishirya tunkafin yakara nemanki"
"Bafa yanzun zaniba,saimunshiga skul munfito"
"Ohk,bari natashi nasa kaya tunkafin wannan marar mytuncin yashigo"
"Hahaha,wai billy mi idi yamaki haka,dabakwa jituwa,dakun hadu sai fada"
"Tseewww,nifa haushi yakebani,kema kece kikasakarme fuska harkinabasa hq yanaci,shiyasa wallahi yakara renamu"
"Naji nide shitya kafin 8 tayi"
Billy natsaka dasaka kaya aiko sukaji sallamar idi,tunkafin yashigo billy tadaga murya dakarfi tace"dakata kada kashigo inasaka kaya"
Dayakae idi dan air ne nagidan gaba baiji abinda tafadameba kawai yasa kai yashige"
Ashar billy takunduma"waike idi miyasa kai tataccene,kanaji nace kada kashigo inasaka kaya shine kashigo"
Idi bai bata amsaba saida yasamu guri yazauna sana yakalleta up n down yace"allah sarki,yo wane darene wanda jemage baiganiba,ai ince sede daran mutuwarsa,da halittarki data yar uwarki dayace,so tunda naga surar yar'uwarki tamkar naga takice"
"Tseeeeewww,wallahi karya kakeyi,banza kwarto dake"
"A'ah kidinga saka minjaye acikin maganarki,kwartayede"
Banza tayi dashi tacigaba da abinda takeyi,itade deena najinsu tanata danna wayarta.
Seda tagama saka kayanta sana tajiyo takalli deena"sai kitshi mutafi ai"tafada tana yatsina fuska.
Shide idi mikewa yayi yanacewa"ohode,sai ayi muga idan tusa zatahura wuta"yakara gaba abinsa."Dan Allah billy duk wannan abi dakukeyi yakamata kubarsa,karantace bagirmanku bane"
Dagamata hannu billy tayi"dilla ya isa malama,duk kece kikajamana wannan rainin,amma badamuwa very soon zanyima tufkar hanci"
Tashi deena tayi tasaka hijab dinta har kasa sana takawo nikaff tasaka sukatafi.
![](https://img.wattpad.com/cover/214862551-288-k182efd.jpg)