*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
*WATTPAD@PRETTYSALMA17*
*59-60*
"Uhum uhun pld honey Allah nagaji"jan hancinta shima yayi sana yasauka daga kanta yajamasu bargo sukarufa.
Da asuba yatashi yashiga toilet yarsaftace jikinsa yafito yatafi nasallaci.
Deena najn yafita masallaci aiko tatashi tadauki rigarta tasaka tayana dan gyale tafito sadaf² kamar barauniya tanufi shashenta,Allah yasota tanamurdawa tajisa abude,aiko tashige tasamu kujera takudundune sai bacci.
Koda sadiq yadawo bai tarar da ita dakinba,murmushi kawai yayi mai karama fuskarsa kyaqu yahaye gadon shima yashiga bacci.Karfe bakwai zuby tafito izuwa part din sadiq,tana murda handle di taji kofar abude takoshige harcan cikin bedroom dinsa tatarar dashi sai sharar bacci yakeyi,hawa bisa hadon tayi tayaye bargon tanamasa susar kadangare,babu shiri yafara bude idonsa,basu tsaya ko'inaba sai kan fuskar zuby,smile tasakarmata tareda kai hannunsa zai jawota tayi baya da gudu tana dariya tanafadin"ango kasha kamshi,Allah sadiq bakada tausayi,kakyalemin yar kanwae tawa tahuta shine saida katilastata takwana awurinka,Allah yasade bakayi bannarda mutane zasu ganeba"
."idan kin isa kimatso bisa gadonnan saina fasamaki konabata wahala koban bataba""Uhum saika rantse bakamin komi idan nazo"
"Yau nashiga ukku,nida matata tace saina rantse bazanmata komiba,tonaji zo"
Komawa bisa gadon tayi tanata dariya aiko yasa hannu yajawota jikinsa tafada.
Zatayi magana yasa yatsa abaki yamata"shiiiii"alamar tayi shiru.
Mutsu² takeyi zata kwace kanta amma yakisakinta"dan Allah hearty kasakeni nifa zuwa nayi natambayi abinda za'adafama baki awurin breakfast""Idande harkinason nasakeki kitafi sai kinbani hakkina,dan nagaji da jurewa,tun lokacin dakikaji zanyi aure kikadena bani hakkina,gaskiya inacutuwa"
"Haba heartyna,ai kyakeka nayi katara ruwa yadda zakaji dadin fasa amarya,kumama banda abinka,ai yau kajuye duk abinda katara,nide nasan bayadda za'ayi kace nakayi komiba,pls kacikani nide natashi"Kallonta yatsayayi yanaso yakaran abinda zuciyarta keyi amma takibasa wannan damar hannunsa yasaka cikin hijiba dinta yana lalubarta,aiko yacafko nononta,murzashi yafarayi especially nipple din yakama yanadanja dakarfi"achhhhh,sadiq kasheni kakeso kayi kakewani jamin nono dakarfi"
"Hukuntaki zanyi,kee oya maza kitashi kiciremin wannan hijab din naki da rigar dake jikinki,Allah idan bahakaba yau saide mukwana nan"Zaro ido zuby tayi tabbas tasan inde sadiq ne bakaramin aikinsabane muddin batabasa abinda yakesoba,amma ayadda takejin kanta yanzu bazata iya bashi kantaba,marairaice face tayi"hummmmm uhummm nide nide dan Allah banason wannan wasan,kadafa kamanta yanzu balokacina bane lokacin amaryane kazama mai adalci mana"
"Injiwa yacemaki,ai banriga danarabamaku kwanaba,baby duk abinda zakice saide kice,bari kigani kinaganin kamar wasa nakemaki"
Tashi yayi yacire jallabiyar daje jikinsa,yatage dagashi sai gajeren wando mai kamar panta,yasa hannu yayayenata hijqb din jikinta,kayan baccinta full ne,sabida baki tasakasu,kokowar cirematasu yashigayi amam tasa hannu tadafe,nan suka shiga dambe,medata kasa yayi yamedamata hannuwa baya yadanne,yasa dayan hannunsa yanakokarin yayemata rigar aiko allah yabata sa'a tasa baki tasakarmasa cizo bashiri yacikata tamike tayayi hijab dinta tasauka daga gadon tana haki,saida taje kusa da bakin kofa sana tajiyo takallesa tamasa gwalo"aide bazakasu komiba daga gareni,karubuta ka'ajiye,saikagama cin amarcinka"taruga aguje.
"Haba yara duk zanyi maganinkune,duk wadda nakama saita rena kanta.Ahakade yan biki sukashirya suka koma inda sukafito,harda billy don cewa tqyi babi inda zatakara kwana gida zata,haka akakwashesu sai kano akabar amarya da mijinta dakuma abokiyar zamanta.
Dayamma likis,deena tatashi tayafa mayafi tafito izuwa part din zuby,tym din sadiq bayanan,aiko tanashiga tatarar da zuby zaune tanata kallo,da sallamarta tashiga zubyko ta amsamata cikin annashuwa tareda nunamata akusa da ita tazauna.
Dama sunsaba,nan suka shiga firar duniya har akakira magrib sukatashi sukayi duk ashashanta,sana suka daura daga inda suka tsaya,sadiq baishigoba saida akagamq sallar isha,asashen zuby yatarar dasu suduka,nan yatarasu yamasu nasiha akan suhada kansu,kada subari shedan yayi galaba kansu,daganan yarabamasu aiki kwana biyu² amma sai deena tqyi kwana bakwai kamar yadda addini yashar'anta.Sunatafira abinsu,deena batawani damu datatashi tatafiba harseda sadiq yagaji da zaman jira yakallesu yace"to firar ta isa hakanan,ke kitashi mutafi"
Ko inda yake deena bata kallaba illama kara volume din maganarta datayi.
Sede yakara maimaita maganar sana tadantsaya tace"haba hubby kai kaje kakwanta mana,nide kabarni muy firarmu ko antyna"
"Hakakam"zuby tafada tana dariya tareda fakaitar idon deena tawullama sadiq gwalo"
Sadiq ganin zasu maidashi mahaukaci yasa yatashi yakashe kayan kallo yazo yaduka yadauki zuby cakkk yanufi bedroom da ita harbisa gado ya'ajiyeta sana yamata kiss yafito yajamata dakin,ko kala baicema deenaba yaja hannunta suka fita daga part din yakulle sai part dinsa.
Wutsil² tafarayi tananeman sauka but yariketa sosai,saida yadireta harbisa gado.
"Yarinyarnan kinrenani inatamaki magana amma kinkyakeni ba"
Shirutayi takoma takwanta kamar mai bacci.
"Oya,tashi kiyi wanka asaka kayan bacci"
Tanaji tayi banza dashi.
"Nace kitshi kiyi wanka asaka kayan bacci"
"Kaide kaje kayi,ni nayi nawa"
"Kinsan allah kokitashi kiyi dakanki kokuma ni namaki"
Jin yace haka aiko wuff tamike tashige kewaye tareda saka key.."hmm yarinya duk wayonki aibazaki tsereminba,kide gama period din kigani".
Komawa yayi yakwanta yanajira tafito shima yashiga.
Yananan saigata tafito sanye da kayan datashiga,tashi yayi yanakallonta yace"kibude wadrop tahannun haggu sleeping dress dinkine,na hannun damar na zuby ne"daga haka kawai yabita gefenta yashige toilet din.
Kafin yafito tayi sauri tamurtsukqma jikinta turarukan datagani kan mirror,bata bukatar pad,don tasamu tsarki amma bazatabari sadiq yaganemataba.
Bude inda yacemata nan kayanta suke tadauki sleeping dress pink rigar tayi kyau tafesheta da turare sana tasakata tabi lafiyar gado sai bacci.
Koda sadiq yafito shima shirinsa yayi sana yahaye gadon yajamasu bargo batareda yayimata komiba.
Asuba nayi yatashi harma yaso yamakara yayi alwala sharp² yafita zuwa masallaci.
Deena nata baccinta btasan anyi sallar asubaba saida takanna ido taga haske yafarayi adaki aiko tamike dasauri tafada bayi tayo alwala,still wadrop din tabuda aiko tasamu hijab tashinfida prayer mat takabbara sallah,sauri² takeyi takammala kafin sadiq yashigo yasameta tana sallah,amma ina saida yaritsata,don tana sallamewa yana kunno kai acikin dakin.
Binta yayi da kallo yqna mamakin ashedama tasamu tsarki,yadanji zafin abin amma yadanne,dan yakudurci aniyar tashiga hannunsa zataci wuya.*kusarara fans ayi harka lafiya*
