12

2.2K 31 0
                                        

*RAYUWATACE*💚

*Darling_princess*


*22-23*






Duk sunfita hayyacinsu,dakyar deena takwaci kanta gurin anty nafeesa,inda batayi kokarin kwatar kantaba da tuni labari yasauya,banda kuka babu abinda deena keyi,don kasanta jitayi yanamata zafi dukda baayi disvergin nataba amma wani irin radadi yakemata.
Kukantane ya ishi anty tatashi zaune tana gyara rigarta tare da rungumota jikinta tana lallashi" am sorry my baby bazan sakeba kinji sorry"
Ajiyar zuciya tafaarayi,koda anty taga haka kawai takwantar da ita tashiga toilet tahada ruwa masu dan zafi sana tadawo dakin yadda tabatta haka take,"baby tashi muje ingasamaki jikinki kinji"
Cikin sassanyar murya deena tce"aah nide tafiya zanyi"
"Haba baby if kika fita haka zaagane something is wrong,kitashi gasamaki kawai zanyi zakiji dadi kinji"kamota tayi tanufi toilet din tagasata sosai suka fito tameda kayanta sana suka fito zuwa falin.
Billy nazaune taga sunfito tatshi da sauri tataro deena tanatambayarta yana idanuwanki sunyi ja amma deena tayi banza takyaleta sema samun wuri datayi tazauna takurama tv ido.
Itama anty zama tayi kusa da ita tanata faman lallashi.
Sunanan har idi yadawo,mai gadine yazo yafadamasu anajiransu,aiko anty tadauko kudi masu yawan gaske tabama deena amma taki amsa,sede billy ce ta amsa tanata godiya,har bakin motar tasu tarakasu tanacema deena"baby zamuyi waya kinji"itade deena bata ce komiba harsuka tafi.
Cikin motar billy taduko kai tanama deena magana ahamkali don kada idi yajisu"ya baeb mitamakine"
"Tswwww,bansaniba,dakinason jin abinda tamun aida kintambayeta tunkafin mufito"

"Ahh,Allah yabaki hakuri daga tambaya,inazaune zakizo kifadamin"

Haka har suka iso gidan anty maryam idi yasaukesu tare dafadamasu bayan magrib zaidawo daukarsu.
Anty maryam tayi murna daganinsu amma saida tamasu tsigumin cewa kwana biyu sunbar zuwa,aiko karaf billy tace"kada kidamu,idan ma kullum kikeson ganinmu yanzu duk zakiganmu.

Itade deena baki daya takasa sakewa sai tunani takeyi,har anty maryam talura da ita tace"madeena lafiyarki kuwa naganki haka,kode bakida lafiya kokuma tunanin saurayi kike"

"Uhm bakomi anty,saurayi kuma,ai kinsande abba bayabari muyi saurayi inba mungama jami'a ba"

"To banda abinki madeena,ai bakwa zaunaba kubiye ta abba ba,kubar ganin ninayi hakuri harnagama skul sana nayi aure,Allah dande inada raayin hakanne,amma yanda yanmata suka lalace yanzu basuda hakuri,maganarsu daya aure,dan haka kada kukwari kanku,duk wadda tasamu miji takaisa gida kunjiko"

"Uhm ai anty kibarma bata lokacinki,danni wallahi fitowa zanyi nawaye,kawai sai awani medamu gidadawa,friends dinmu duk sunrainamu,dan chatting dinnan bamayi,wayar arzikinnanma bamuda ita,nidekam bazan iyaba,akagare nake mugama skul muce gaba wallahi ko nasamu free din kaina"billy kenan kefadar haka.

"Hahhaha,kaii billy bakida kirki,kice shegantaka zakiyi idan kikaje makarantar gaba,to kudebi ahankali,dan kunsan abba kullum yanakan hanya,kunade ganin abinda yamin"

"Ai anty kekikaso,mufa haka zamuce yakamamana gidanmu daban yadda zamu sake,bawai hostel ba yadda zaiji dadin cewa asakamana ido,i can't take it gaskiya"

"To Allah de yatemaka,kude dage kada garin gayu kusami carry over wallahi har karatun sai kubarsa"

"Kajiki dawani baki,Allahdema yasawake wallahi"inji deena.

Labari sukadingayi,deenama tasaki jikinta anata labari,suna cikin labari billy taji vibrating acikin bag dinta,kashema deena ido tayi kawai tasuri jakar tashige bedroom takulle sna tafiddo wayar,ganin mai kirane yasa tadaga tace tabata minti daya gatanan zuwa takashe.
Fitowa falon tayi takalli deena tace"kije kishiga toilet din"

Tashi deena tayi tashiga bedroom din tayi tasaka key sana tadauki wayar dede ankara kiraanta,dagawa tayi"hlo"

"Hlo babyna,dafatan kun isa lafiya"

"Lafiyalo"

"Ya jikinki"

"Dasauki"

"Yawwa babyna,kisaki jikinki,dan banason afahimci mike faruwa,kinjiko"

"Uhum ai bawanda zaigane"

"Aah inde kina haka dole agane,dan wannan abin kitamin kuka inaga nayi babban to,yazakiyi"

"Dan smile tayi ai bazankara kukaba"

"Ptomise"

"Eh nayi,Allah bazansakeba"

"To fadamin akwai dadi abinda namaki"

Shiruuu deena tayi batace komiba"

"Kifadamin mana,inajinki"
Ahankali deena tabude murya kamar maijin bacci tace"eh mana,naji dadi sosai"

"Woow my angel,hakanakeso dama,kada kidamu,haduwarmu next zanmaki abinda saikinyin kukan dadi over n over kinaso ko?"

"Eh inaso"

"To yanzu fadamin,idan mukasake haduwa zakimin duk abinda namaki  yau kinyarda"

"Inde hakan zaisaki farin ciki zanmaki"

"Kwarai kuwa,zanyi farin ciki inde kikamin"

"To zanmaki"
"Yawwa babyna Nagode allah yamaki albarka,yanzu kihuta,zuwa dare idan kunkoma gida zamuyi waya musha fira,har video call zamuyi amma banason kisamin kaya,naked nikeso naganki"
"Uhm anty baazan iyaba ai"
"Bana hanaki kicemin antyba,kikirani da momy"

"Au am sorry namantane"
"Ohk,kikace bazakibiyaba"
"Eh"
Aiko baki isaba,ai munzama daya yanzu miye zaki boyemin,so kishirya yadda nace haka zakimin kinjiko angel"

"Tom shikenqn momy"

"Yaewa kokefa,bye kikulamin da kanki"takashe wayar tameda ajaka sana tafito tazauna akacigaba da ita.

Nan sukayi magrib sana idi yazo sukatafi gida,kida suka koma gida abba yadawo gida,dayake mama tafadame inda sukaje baiyi fadaba,suna shigowa suka gaidasu kawai suka wuce daki abinsu.
Kwanciya deena tayi tana fadin"washh Allah,nagaji wallahi"
Kallonta billy tayi tace"gajiya tami,saikace kinyi uban aiki"

"Hmm yarinya bazaki ganebane,yau nashiga duniyar dabakitaba shigaba wallahi"

"Allah dagaske,dan bani labari tahaye gadon"

Tashi zaune  deena tayi tana murmushi tace"bazakiganne duk yadda zanmaki bayaniba,kibari kema idan kinshiga duniyar danashiga zakiji yadda naji"

"Haba dan Allah nide kifadamin zangane"

"Wallahi bazaki ganeba kam"

"Tsewww,kefa kinji matsalarki,uwar miye kebamsaniba dazakice bazan ganeba,to kada Allah yasa kifada din kitariko,ni idan natashi ba mace zatasanni amatsayin budurwaba namiji zanje yacini nima nacisa,dan nafijin dadin hakan".

"Ohode,kanki akeji,nikam ai narigaki zuwa gurin"
"Dakata,kina nufin tayi disvirgin naki wai"

"To idanmayi tayi miye ruwanki,jikinki ko nawa,zaki iya dubawa kigani idan tayi kobatayiba"

"Kinsande ni bakunya tacikaniba,wallahi Allah zan iya gwaleki naduba naga karyar iskanci banza dake"

Deena zatayi magana kenan mama taturo kifar dakin tashigo,aiko duk sukayi tsuru2 suka rena gaskiyarsu.
Mama kallonsu tayi tagane akwai abinda sukayi narashin gaskiya,kunsan da da mahaifi"miyene kuke boyewa,kuna ganina naga duk kunrena gaskiyarku"
Saurin magana deena tayi tace"mama bakomi,kawaide billy ce kila kafin muyi bacci yau saina karyamata kafa"

Dariya mama tasa tanacewa"kude bakuda dama,kullum cikin fada kuke,haka zakutafi makarantar kuna fada,Allah kugyara halinku"

"To mama kimata fada tarenani kamar banice babba ba"

"Su babba manya,girman minti dayan shine zakidinga wani cika baki kinacewa kingirmeni"

"Mqma kinjita deko"

"Yi hakuri kikyaleta,kinsan shi dama karami haka yake baifiyejin maganaba"
.turo baki billy tayi tana turza kafa"ni wallahi mama kidena supporting nata,kinga duk kece kikejawa tanarenani gaskiya"
Rike baki mama tayi tanata dariya"ah lalle bilkisu wuyanki yabisa yanka,ai infadamaki girma kona second dayane girma yashiga balle tabaki sama da minti ashirin,kuma duk abinki tarigaki shakar iskan duniya,stupid dake,ni kutashi muje kuci abinci kuntsaya kynata jaraba"mama nagama dadan haka tatashi tafita tabarsu.

RAYUWATCEWhere stories live. Discover now