*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
*1-2*
Salamu'alaikum" sallama kawai aketa rafkawa,babu kowa,cikin bacci deena taji anata sallama kamar daga sama,tashi tayi tagyara zanin dake daure ajikinta daya kwance sana ta amsa tace"wayene?shigo.
Shigowa mai sallamar tayi tanacewa"ji iskanci da bura'uba,inatamaki sallama kinki ki amsa alhali babu kowa adakin,aini zatona wanine kecinki shiyasa baki ansamunba"takarashe naganar tana zana bisa katifar da deena ke kai.Kallonta deena tayi tace"haba billy ni duk kinkatsemun baccina ubanmiye kuma zanmaki"
"Ahh miye nazaginaba,narantse da Allah sainatashi natafiyata"
"Yi hakuri minene"
Zage bag billy tayi tafara fiddo da kwalabe tana ajiyewa"gasunan wurin iro mai chemist naje yanzu shine yace natahomaki dasu"
.jawi kwalaben tayi tafara dubawa,sakin murmushi tayi tace"shege iro,dadina dashi akwai wayo"balle kwalin daya tayi tabude zatakai baki kenan billy tayi saurin dakatar da ita"tsaya,kada kisha maganin nan yanzu"
"Sabida mi"? Deena tatambaya.
"Au kinma manta fitar dazamuyi anjima kenan,to partyn anty jamcy daza'ayi kinsande idan kikasha yanzu service zakihau,keda shida kuma sai hali""C'mon,pls kibari nasha ko kadanne,wallahi duk jinanake babu dadi"
"A'ahde,kibari idan mundawo kinsha,yawwa alhaji kabiru yakirani dazu,yacemun yanatakiranki wayarki kashe".
"Tswwwww,dilla rabu da dan iska,harni zaima iskanci,baisan cewa ni nafisa lalataba""Tofa,miyahadaku"
"Ke kirana yayi naje nasamesa har guest house nasa,saida yagama cina iya son ransa,nabukaci dayabani dubu dari biyar zanyi amfani dasu shine yakewani kawomin kabali da ba'adi,shi yanzu baida kudi sosai,sede yabani dubu dari biyu,niki nace yarike abinsa banso natasi nayi tafiyata,kuma bazaitaba samunaba kuwa,don nariga danayi blicking nasa"
Ware baki billy tayi tare da tafkama deena bugu a cinya"amma kekuwa anyi banza shegiya,wannan ai salon bakincikine,to wallahi bari kiji,ai yanzu abinda kasamu dashi kake amfani,ki amshi dari biyun kineagezafi,kuma kike mafanr kinyi block nasa,aiko kina budesa,dan kinsan alhaji kabiru badaga bayaba gurin sakin hannu,tunda yace baidasu to kiyarda babu din"
Kallonta deena tayi tace"allah ko"
"Tabbas"
"Ohkey nabudesa badan halinsaba,saidan ke""Yawwa,bter,yanzu tashi zakiyi kije kiyi wanka kinga ukku tayi,sonake 4 mubar area dinan,don casun yau akwai bala'i nake fadamaki"
"Wai waye zaiyi wasane"
"Ehmm naji sunce dan usaini"
"Ohk,bari natashi nashiga wanka,ko muje kimun"
Harara billy taballama deena"kinsan bancikin wannan mood din ai"
Tashi deena tayi tana dariya itama tanacewa"narama inde nice,wallahy zakizo urgent nanuna nima bahakaba"
"Naji jeki"
Bayi deena tashiga tadirje jikinta fesss,sana tadauro alwala tafito.
Inda suke ajiye kayan shafa tanufa tafara murzama jikinta lotion mai kamshi,sana tabi da turaruka ko'ina tashafe,bayan tagama shafa mai tafara makeup,simple makeup tayi amma bakaramin kyau tayiba,deena irin chocolate colour ce,wanda bakinta keda kyau,gata kyakkyawa ba irin kyau canbade,dede dede,bayan tagama kwalliyar tanufi wani akwati tabude,wani tsadadden lashine tadauko wanda ko a ido kagansa kasan yaji kudi,kalarsa yellow,dinkin riga da siket,saka kayan tayi,bakaramin fiddomata da shape kayan sukayiba,dama gata da hips,bata daura dankwaliba saida tayi sallah sana tanada sankwalinta turban takawo gyale ja da jikka da takalma duka ja taza,saida tagama shirinta tsafff sana tasamu wuri tazauna.
Daukar wayarta tayi datasa silent,tana dubawa taga miss call dayawa,batatsaya dubawaba kawai tanemo lambar billy,bugu daya billy tadaga"inakika shiga kuma,nagama bangankiba".
Deena jin muryar billy datayi sai aslow yasa tagane abinda takeyi,cikin kuluwa deena tace"amma kede jarababbiyace,kefa kikasa nashirya kuma yanzu kinje kinbama wani katon banza kanki yana cinki"...."to wallahi tafiyata zamyi inde bakidawoba yanzu"takashe wayar.Baafi minti biyarba saiga billy tashigo idanuwanta sunyi ja,tsoki deena tayi tare damikewa tasabi makullin mota suka fito,itade billy batace komiba,sabida yanayin datake ciki.
