*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
WATTPAD@PRETTYSALMA17
*masoyana aduk inda kuke anatare,nagode nagode dakaunarku gareni,kuma duk meson magana dani ma free banda damuwa,kofa abude take,damasu zagina damasu sona dukanku inayinku over*
*08116881241*
*33-34*
Deena kade tati bacci,koda anty talura deena tayi bacci tadan janye bargon ahankali tafito don batason deena tajita.
Nude dinta tatashi,tasa hannu tajawo towel dake kan akwati tadaura sana tadauki wayarta tafita zuwa waje.
Toilet tashiga tarufo kofar sana takunna wayarta,saida tagama searching sana tadubo lambar daaka kirata dazu takashe,danna kira akayi,bugu biyu akadaga.
"Hlo,am do sorry kakirani lokaci ina busy"
Daga dayan bangaran naji nace"kina inane,kinsan cewa inaniranki,gobenefa tafiyar"
"Kayi hakuri alhaji,tafiyace tatasomin da gaggawa,yanzu haka bana garin kano,amma insha'Allahu gobe dasassafe zandawo"
"Haba nafee,yazaayi kimin haka,bayan kinsan baza iyayin tafiyarnanba saidake,yakamata duk yadda zaayi kisamu flight yau kidawo"
"Gaskiya bazan iyadawowaba yau,gaisuwa mukaje,bayadda zaayi dangina suga nadawo nikade alhali tare mukaje,kadeyi hakurin zuwa goben,tunda ninacema ai zandawo"
"Shikenan,Allah yakaimu goben,inajiranki"
"Yawwa yahajj,nagode,saikajini"takashe wayar.
Kallon wayar tayi tasaki wani shu'umin murmushi wanda kedauke da fasarori daban daban,cikin ranta tace"hmmm alhaji kenan,dani kake zancen,nakusa tarwatsama rayuwa,saikagane abinda kakeyi bashineba,duk wanda yaci tuwo dani,babu shakka miya yasha,muje zuwa"kawai tafito daga toilet din takoma dakin,towel din tacire sana takoma cikin bargon takwanta taja bargo tarufa.
Koda billy tafita,wani alhaji muntari dayima waya idam yananan ,aiko taci sa'a yananan kawai tawuce gurinsa.
Tana isa bakin gate tayi horn wanda ke gadin gidan dayake guest house ne mai gadi yabudemata,dama yasaba ganinta gidan,shiyasa baiwani tsaya tambayartaba kawai yabudemata itama tadanna kan motar aciki.
Parking tayi tafito izuwa cikin gidan,murda kofar tayi aiko tajita abude kawai tashiga.
Alhaji muntari zaune kan kujera yanakaranta jarida yaganta tashigo,dan janye jaridar yayi yanakallonta yana murmushi tare dalashe baki kamar tsohon maye.
Har billy tazauna baijanye idanuwansaba akanta.
Billy ganin kallon yayi Yawa yasa taceme"alhaji wannan kallonfa"
Gyaran murya yayi tare da ajiye jaridar yataso yadawo kusa da ita,har numfashinsu nashakar najuna yace"badole nakallekiba,naga kinkara kyau da girma,kumakam dama kamar kinsan kishirwa nakeji,naji dadin ganin"
"Hahaa,ayya alhaji,aiko kuma bazakasamu komiba yau"
"Sabida mi?"
"Ehmm,period nake,kagako bawani zancem aji dadi"
Dan bata rai yayi zaiyi magana kenan wayarsa dayabro kujerar dayatashi tayi kara,tashi yayi yadauki wayar tasa,ganin sunan wadda kekira tasashi sakin murmushi tare dakallon billy yamata nuni dakada tayi magana yadaga wayar"hlo madamm,lafiyade ko"
"Lafiyalo alhaji,dama amirace tace natambayeka wai zataje saloon kabata kudi"
"Haba hajiya,shine sai kinkirani,kibata mana"
"alhaji kasan kudin dake hannuna basuda yawa,akwai abinda zanyi dasu"
"Kibata kawai,idan nadawo sainabaki,kisn banason abinda zaitabamin daughter"
"To shikenan tunda kace nabata,zanbata,saikadwo"takashe wayar.
Kallonsa billy tayi tace"kamar dmatarka kake waya ko"
"Eh itace,dan zatabama daughter na kudi zata gyaran gashi shine takirani wai"
"Ayya,Alhaji gaskiya daga ganin kanason wanna diyar taka over"
Saida yadawo kysa da ita tazauna sana yabata amsa dacewa"kwarai kuwa,banhada diyata dakowaba,inamatukar sonta,shiyasa banason bacin ranta"
"To kanunamin ita naganta"
Hotonta yanemo yagwadatamata cikin santi billy tace"woow,gaskiya alhaji tahadu,inama zaka hadani kawance da ita,kaga batawuce tsarata.....bata karasa abinda zataceba alhaji muntari yadakamata tsawa"yaaaaa'isa,kada kikuskura nakarajin wannan maganar abakinki,diyar tawa zakice nahadaki da ita kuyi kawance,diyata,mai mutunci dakamun kai,shine kikecewa zaki rabeta,to bari kiji,duk abinda zamuyi yatsaya iyaka dagani saike,amma kada maganar family dina yashigo ciki,kinji abinda nafadamaki"
Mikewa tsaye billy tayi rai abace tace"mikake nufi,dannace kahadani kawance da yarka shine zakace yarka yar mutuncice da kamun kai,saika fadamin wadda ba yar mutunciba da kamun kai,kaje katanbayi tarihina abaka labarin koni wacece,kasaka wannan maganar dazanfadama aranka,komin mutuncin mace,komin kamun kanta,komin wat ever made,idan Allah yajarabeta dakauce hanaya saita kauce,duk tsaronka,duk kulawarka bazatataba tasiriba,idan tsarone,bakakai mahaifina tsaron yayansaba,idan kudine,bakaki mahaifina kudiba,haka idan kamun kai da muntuncine yarka bazatataba finaba ada,nima dakake ganina yanadaga cikin kaddarata,da tsaro natasiri dakuma kulle kotakurawa,tabbas ninasan da bantsinci kaina acikin wanann halin danake cikiba,shiysa kanemi tsaron Allah akan yayanka shine nafi a'ala bawai kace kaizakayi komi dakankaba,kuma Allah natuba ai barewa bazatayi gudu danta yararrafaba,habaicin kura namae karene,kaza mai yaya itake tsiron shirwa,taya zakazo kana lalata yayan mutane,sana kai kasaka ran cewa taka yar baza'a lalatataba,kayi karya alhaji muntari,muddin kaga yarka wadda kakeji da ita bata lalaceba,to Allah nasonka darahamarsa,babaki nayimaba amma dole kaga abinda bakataba tsamaniba"
Tanakaiwa nan kawai tanufi hanyar fita taji yakira sunanta"bilkisu,inason kisani,muddin naga ani abu yasami diyata,to bazanyi kuka dakowaba saike"
Jiyowa tayi tana murmushi maiban takaici tace"aiko baka'isaba,ni bansan gidankaba bansan inakakeba,kawai bariki tahadamu,so kada kadamu kanka,babu abinda zanyima yarka,donni yarka batayimin komiba,kuma inamata fatan allah yatsareta daga sharrin duk wani mai sharri,daga yau nabarka kada kakuskura kace zakanemeni,nariga danagama da iyawarka tswww" kawai tasa kai tafita,afusace taja motarta tafita daga gidan.
Zuby takirawo awaya tatambayeta kotanagida,zuby tace eh tananan can tanufa.
Motarma awaje tabarta kawai tataka zuwa ciki,dan sauri da bacin rai kamar tatashi sama tashiga ciki.
Lokacin zuby nazaune utakade tana kallon wani shiri adadin kowa mai suna waaris taga billy tashigo fuska amurtuke tazuna.
Tashi zuby tayi tadawo inda billy tazauna tace"lafiyarki naganki haka kamar wata marar lafiya miyafaru"
Cilli tayi da wayarta hade da bag dinta sana takalli zuby da idanuwanta dasukayi jajur tace"yau anyimin abinda babu wanda yatabaminshi,lalle yau anwulakantani"
"Baby kifadamin waye ko wacece tawulakantaki,nikuma namaki alkawarin bazan kyale kowayeba,just tell me"
"Ni alhaji muntari zai wulakanta,ni bilkisu,never wallahi"
"Mi alhaji muntarin yamaki"?
"Ni zai kira da yartasha,marar mutunci,marar kamun kai duk dan akan nace inaso nayi abota da yarsa naga batawuce tsarataba,kuma taburgeni"
"Akan wannan zaki tsaya kinabata ranki abanza,akan wannan minor tin din abin"
"Ceminfa yayi yarsa ba irinabace,wadda ke yawo kwararo,badole kiganni hakaba"
"Hahahaha,to saimi aciki,ai shike haukansa,kadafa kimanta,nasan kowaye alhaji muntari,kuma nice nahadaki dashi,so lalle dole yasan cewa yatabomu,hmm yana takama da yarsa shiryayyace,yo hauka yakeyi dazaizo yanacin yayan mutane abanza shikuna yakillace nasa agida,ai wallahi karya yakeyi,miye ke bansaniba akan yar tasa dayake takama da itaba,sai yafadama wanda baisaniba,kodayake banga laifinsaba dayake kare yarsa,dan baisan mi'ake cikiba,amma tunda yatabomu,zaisan komi"
