6

2.9K 33 0
                                    

*RAYUWATACE*💚




*darling_princess*




*Don't read my book if kinsan bakida aure,idan kika karanta kekikaji zaki'iya,sana masu zagina qkan inarubuta batsa acikin littafina naje narubuta,ai gyara dakukace littafina banakuba,so nawane sai yadda naga damaryi da abuna,sana duk wanda kukagani yalalace dama can alalace yake,karyace ace tasamadin littafin hausa mutum yalalace,so masucewa littafin hausa kesawa yara nalalacewa wallahi kunyi karya,kumama ai abin basirace,jaki baya rubuta littafi,so idan kun isa sqi kuzo kurubuta wanda ba iskanciba mugani tswwww*❌❌❌❌❌❌❌❌





*11-12*




Cikin minti goma sun isa bakin gate din makaranta,Allah yasosu basu samu cunkoson ahanyaba,tashin hankali wanda ba'asamasa rana,suma isa abbansu na isowa,ai duk cikinsu sai yakara durar ruwa,idine yawigo yakallesu yace"kukwantar da hamkalinku,bari kugani mubirkitame tunani"idi nafadan haka yafita daga motar yaje inda alhaji yayi parking,fuskarsa adaure yake kallon idi yace"daga ina kuke"

Dan sosa kai idi yayi sana yaseta natsuwarsa yace"alhaji munfita dasu kasuwane,bama suyi siyayar abinda zasu siyaba mukadawo don munji kace gakanan zuwa"

Sai sannan alhaji yasaki ransa jin abinda idi yatsaramasa,kallon motarsu yayi yace"to kufito mana kuntsaya kuna kallona"

Bode kofa kowaccensu tayi tafito jiki asanyaye,tunkafin kowa yalura da abinda akeyi deena tayi saurin cilla wayarta cikin kwata,don tamanta da waya tafito shafff,sumi sumi suka isa zuwa gurin abban nasu suka duka har kasa suna gaidashi,cikin fara'a abban nasu ya'amsa.
"Abba yada zuwa haka babu kosanarwa" billy tafada.
"Injiwayace,nanemekubawayarku duk bansamuba,shine nakira idi,dama daura zamu daurin aure shiyasa nace bari nabiyo naganku,sana inji ko idan dawata matsala"

Sairin dago kai deena tayi takalli billy takashemata ido daya sana tace"dady bawata damuwa,munanan lafiyalo"

"To madallah,dama haka nakesonji,mahaifiyarku tace nagaidaku"

"Muna amsawa,Allah sarki momy"

Hannu alhaji yasa a aljihu yafiddi bandir din kudi yan dubu2 yamikamasu"gashinan kukara,idankuma dawata matsala sai kusanarmin,kaikuma idi kaima gashi karike ahanunka koda zasu bukaci wani abun"shima idin akamikamasa nasa kudin.
Amsawa sukayi suna godiya,harzasu wuce billy tace"dady kudin hayarmu sunkusa karewafa"

"Hahaha,bilkisu kenqn,aiga kudinan nabama idi sai yabiya"

"To dady kagaida momy"

"To zataji"yashige mota yaja yatafi.

Sai alokacin deena da billy suka saki ajiyar zuciya"wai Allah na,ke da dady yazo bai tarardamu a skul ba aida matsala,chafffdijam,gaskiya yau bakaramin kadawa yancikina sukayiba"inji deena.

"Kedilka rufemana baki,kekoni,nida munatsaka da harka kika bani wannan mummuan news din,cewa nakeyi shikenan tawa takarw"

"Hahahahahah,yan is,ashe kunada tsoro haka,ai dama ya hajj yaringamaku zuwan bazata wallahi"

"Amma idi Allah yatsinemaka albarka,shege tsinanne,to ba aminba"billy kenan.

"Dakata billy,Allah de yatsinemana albarka,kiringa saka minjaye acikin maganarki"

"Tswww dillq duk bawananba,idi nide yanzu kamedamu gida,don bakudaya jina nake sai aslow,wannan tsoron danaji duk yafirgitani wallahi,inji billy"

Kqllonta deena tayi tace"yade medaki gida,amma ni skul zanshiga,inaso nashiga hostel wurinsu meena,kuma inason ganin dr sambo,ohhhh shirt,namanta ashe najefa wayar kwata mashiga ukku"

Takawa tayi bakin kwatar tafiddo wayar duk tafashe,duk takaici yakamata haka tataho da wayar kamar tadauko maciji,sude su billy suka shige mota itada idi yaja sukatafi,itakuma tataka tashige cikin skul din.

Hanyar hostel tanufa kai tsaye dakinsu meena tadosa,hango dakin datayi arufe yasata jan tsoki acikin ranta tace"yanzu haka basunan,ga wayata talalace"tafiya taitayi harta iso kofar dakin,koncking tashigayi,takusan minti biyar hartafidda rai zatakoma taji anakokarin budewa,meenace tagani daga ita sai towel jikinta duk ruwa tace"shigo"

Shiga deena tayi tafada cikin katifun dake jere tareda jefar da wayar gefe guda"washhhh ke yau naketare rijiya da bayafa"

Kallonta meena tayi tace"miyafarune"

"Abba yazo without notice,wai yakira wayarmu akashe,Allah yaso idi na gidanmu sadda yakirashi,ke yakenan yazo yatarar bama cikin skul"
Rike baki meena tayi tace"chafdijam,lalle kunyi shahada,to ina billy"

"Tabi idi yanzu yamedata gida"

"Miyasamu wayarki naga kamar akwata take,kuma tafarfashe"

Tashi zaune deena tayi tace"yawwa kinma tunamin,dazu namanta shaff nafito da wayar,Allah yaso abba baigantaba nayi saurin wurgata akwata,shinefa tayi haka"

Zama meena tayi tadauko mai tanashafawa tanamagana"to yanzu yazakiyi da ita,bari nashirya dama yau babu lecture sai muje marayu agyara"
."wahhhh? Ni,Allah yakyauta ingayara waya,duk mazan dake gareni inbage da gyaran phone,ina wayarki karama bani nasaka layina inkira yanzu akawomin waya"

Tashi meena tayi tabuda jikarta tadauko karamar waya tamikama deena,itakuma deena tadauki waccan tafiddo layin nata tasaka akaramar wayar duk meena nakallonta,cannde tace"iphonex kice bazaki gyaraba, lallema,to yazakiyi da ita yanzu"
Dago kai deena tayi tace"mai so zanba,kede kinada wadda tafiwannan to miye na magana,dama ni nagaji da ita,11 nakeso"

"Uhm kyau yamaki,nide yanzu fita zanyi don inada appointment dawani alaji,account dina yayi low"

"Tswwwww ni harma kintunamin,ina asharallen da akayi shekaranjiya,"
Meena tace "eh"

"To nahadu dawani alaji,amma cashh yarubutanin 5hk mukayi oral sex acikin mota yace nasamesa a hotel din dayasauka,dan renin hankalin saida naje hotel din nakirasa naceme ganinan nazo shege dan gidan abun kwari wai ai yayi tafiya yanzu,kuma wallahi dagajin miryarsa yanatare da wata,aiko nabanka shege a black list dankadama yadameni"

"Kee deena bakida mutunci wallahi"

"Ai kinsan banadaukar raini"

"Kinanufin yabaki 5hk abanza batare dayacikiba,inama nice "

"Hahahahaha,bakida case,zanmaki transfer din 100k kirage zafi"

Wata uwar tsalle meena tadaka taredacewa"gaskiya nagode,shiyasa nake mugun sonki kawata,amma haryanzu kinki bari mushana".

"Kede maza kiyi abinda ke gabanki bari nayi making call yanzu"

Waya takara akunne,ringing biyu akadaga"ranka shidade, dafatan kana lafiya"

Daga dayan bangaran aka amsamata da"lafiyalo baby how fa"

"Normal,dr nashigo skulfa"
."kai haba"
"Dagaske"
"Ohk,kijirani bari nazo mufita,dama kamar kinsan inatare da kishirwarki,if nazo kusa da skuk zankiraki saiki fito"

"To dan allah dr kayi sauri kada kadade,ni kaina abukace nake wallahi,yawwa kashirya sayen waya,don dazu tawa tafashe".

"Bakida matsala,bari nazo,komi kenan sai kifadamin"

Nan sugar sallama takashe wayar.
Kallonta meena tayi tace"hala dr sambo ne"

"Yess,shine"

"Dan Allah deena kihadani da dr sambo,koda sau dayane nadandanasa,wallahi inde zangansa a skul sainaji sha'awarsa takamani,inko akacemaki shike garemu to saina saka hannu apanta sana zanji relieve"

Hahahahahahahahah dariya deena keyi harseda tayi mai isarta sana tace"lalle meena kindebota da zafi,wayagayamaki samun dr sambo dasauki,ai duk yarinyar dakikaga dr sambo yakula to taciri tuta,bakiganin shi yananunawa irin shina Allahne,bazakitaba gane waye dr samboba sai sadda kuka kebe,ya iya harka nakefadamaki baby"
"Nide dan allah to kisani hanya kida sau dayane"

"Banyi alkawariba"deena tabata amsa atakaice.

RAYUWATCEWhere stories live. Discover now