27

1K 32 1
                                        

*RAYUWATACE*💚




*darling_princess*

*WATTPAD@PRETTYSALMA17*



*53-54*





Tunkafin mahaifin deena yayi magana anty tarigasa dacewa"kiyi hakuri deena,nasan son dakikemin ne yasa kikace mahaifinki ya aureni,amma kigafatceni,bazan iya auran mahaifinkiba ayanzu,sabida kallon kitse akewa rogo,nariga danafi karfinki mahaifinki yanzu,idona yabude nasan miye rayuwa,don haka kowa yaje yanemi dedeshi"tna gama fadan haka taja hannun kawarta sukayi gaba.

Duka ahalin sunshiga cikin halin damuwa,bashiri abba yacema deena taturome yaron dayakesonta da aure,abba baibar garin katsinaba saida sadiq yazo yasamesa,kuma akayime alkawarin anbasa auren deena kawai yaturo manya ayi magana sana abba yatafi.

Haka rayuwa tacigaba da kasancemasu,itade billy haryanzu tanadan taba iskancinta,danma zuby tana takamata birki,itama zubyn yanzu Allah Allah yashiryeta tarungumi mijinta hannu bibbiyu,but haryanzu sunatare da billy,domin kaunarta gareta daga Allah ne shiyasa batajin zata'iya rabuwa da billy.

Kwanci tashi babu wuya gurin Allah gashi anska ranar auren deena da sadiq nan da wata biyu masu zuwa wanda yayi dede da lokacin zasugama makaranta,murna wurin sadiq ba'a magana,amma duk randa yazo gurin deena inde billy nanan ko kallon arziki bayasamu,don ita gani takeyi cin amanane bakomiba.
Yanzu rayuwa tadawoma deena sabuwa,duk wani sabon Allah Allqh tadenasa,takama Allah tarike hannu biyu,sunadan magana da billy amma sama²,tunda akasaka ranar auran deena tafara gyara kanta,domin tasan yanzu tarasa budurcinta dole tamike tsaye gurin ganincewa mijinta yaji dadin shigarta,maganin tietin kullum saitasasa agabanta,har dan yatsanta yanzu baya iyashiga,ga maganin ni'ima datake dirka kamarba gobe,kullum cikin waya sukeda sadiq,wataranama idam yana gida har zuby yakebamawa sugaisa.

Allah yayi dare gari yawaye,yau su deena suka kammala makarantar jami'arsu,kowa nata haramar tafiya,baki daya sunyi parking din kayansu nasawa,sauran kayan amfani kuma duk sunbadasu,haka idi yazo yadaukesu suka kama hanyar kano cike da dauki,banda sadiq dayakeji kamar tatafi kenan bazata dawoba.

Bayan sunkoma gida nan mahaifiyarsu da anty maryam suma suka shiga gayaram amarya,domin saura sati daya biki,gyarata sukeyi sosai dukdama basusan cewa deena bata tareda budurcintaba,dama tun deena na kt tafarajin tafara zubar da ruwan ni'ima,gawata guguwar sha'awa dake tasomata,dannewa kawai takeyi.
Yau aka kawo lefe,lefe nagani nafada,nanunawa agaba,don ko makiyi yaga uban lefen da'akama deena bazai kushesaba,akwati set ukku,pink purple,n dark blue kuma kowane seti guda shiddane,duk atamfafin dake ciki super ne kuma superpin manya ba kananaba,laces suma manya daga dan dubu talatin abinda yayi sama,banda materials da shaddodi da sauran abubuwa.
Duk wanda yaga lefenan saiyayi santinsa,olredy suntsara abinda zasuyi,daga ball,sai bridal shower sai dinner idan ankai amarya,dukda billy bawani murna take da bikinba amma batabari angano hakanba don komi da ita akeyinsa,itacema gaba² wurin tsara komi da kalar kayan daza'asaka.
Ana sauran kwana hudu ango yazo kano domin suyi maganar  abinda sukeda bukata.
Itako amarya lokacin tanawurin dilka anagyarata dakyau,sai sheki takeyi,har wasu kumatu ta'ajiye,sadda angon yashigo garin kano yakirata,lokacin anshafamata dilke ajikinta taga wayarta nakara,babu hannun dagawa saida tadan marairaice fuska tace"billy dan Allah kidagamin kisamin ita akunne"
Saida tamurguda baki sana tadaga tasamata akunne.
"Hlo my wife inakofar gidafa"
Zaro ido deena tayi tace"haba baby yazakazo batareda kasanarminba"

"Jimin mata,yanzu idan miji zaije gurin matarsa sai yasanarmata,common baby fito kokuma nashigo dan kinsan gidan babakona bane"
Ajiyar heart tayi sana tacemasa"to aini bana gidafa"
"Kina ina,yatambayeta atakaice"
"Inanan wurin gyaran jiki,kuma dawowata bayanzuba,kawai kajuya kakoma tunkafin yamma tayima"

"Kammbu wallahi baki'isaba,kimin kwatancen wurin yanzu nazo,kikasan abinda yakawoni wurinki,commot baby turomin address din wurin"
Zatakara magana taji yakashe wayar.
Kallon billy tayi tace"turame addresse din gurinan dan Allah"
Ko amsa batabata kawai taturame,aiko cikin minti ashirin saigashi,dukdama yasamu cunkoso bisa hanya,yanazuwa yasa waya yakirata"gani kofar gidan"

"Baby bari naturoma billy sai kuyi mganar duk abinda akeda bukata,jikina duk dilkene bayanzi za'awankeba"

"Sannu to,kinsan Allah kokiwanke abinda ke jikinki kokuma nafadoma mutane cikin gida kinsan na'aika kuma"
Ai deena najin haka tatashi tace awanke,dan bakaramin aikinsabaneba yashigoma mutane gida.
Duk wani wurin bai wankuba haka tazura doguwar riga ko bra batasakaba tasaka mayafi tafito,hangosa tayi cikin mota yadaura kafa kan sitiyari yanatajin waka,ganitayi yakaramata wani kyau ga haskensa dayakara bayyana kyawunsa,dan murmushi tayi sana tabude motar tashiga.
Wani uban kamshine yadaki hancinsa,babu shiri yabude idonsa dake rufe tareda waigowa,cakkk numfashinsa yaji yananeman daukewa,sanadiyar tozali dayayi da kyakkyawar fuskarta,ga skin nata sai wani salki yakeyi,dama abu ga chocolate color,idanuwanta tawaro waje tajuyasu sukaba wani salon tace"yade wannan kallonfa?"

Saida yaja dogon numfashi sana yadan daure face yace"da izininwama kikazo gyaran jiki?"

"Tofa tun yanzu za'afaramin ikon,to ai saikajira adaura sana kasakamin doka yallabai"

Kara tamke fuska yayi yace"bafa wasa nakemakiba,tayaza'ayi kiringa fitowa haka kowa nakalleminke,gaskiya ban amintaba,kada kikara"

"To rankashidade andena,yanzude mika tafe dakai"

"Zuwanayi naga amaryata don nayi missing dinta,sana nabata kudaden dazata bukata wurin hidimar biki"

"Uhum,banda abinka,idan kayi hakuri yaufa saura kwana biyar....ai batakarasaa yayi saurin cewa,hudu malama gyara zancen naki"dariya suka sheke da ita"kaini baby saikace auran faride,aide duk zumudinka kabari adaura akaimani gida sana"

"Aah banni nayi zumudi,yawwa namanta nafadamaki,randa akakawo amarya ranar kowa zaikoma inda yafito,dan babu mai kwananmin dakin amarya nizan kwana da abita"
"Zaro ido tayi waje tace"to dinner dinfa"
Dafe goshi yayi"ohhh god,namanta da dinnet dinann amma anya bakashe dinner zanyiba"
Bata rai tayi tace"dakata baby,allah kadama kafara,munfayi komi har anko duk anyi,gaskiya kada kamin haka"tamarairaice face zatayi kuka"
"Yi hakuri ni kadakimin kuka ruwa²,magana kadam sai kuka,nikam inada aiki gabana,yarinya sai rigima"

"To idan banyima mijina rigima wazanyimawa,kabarni nayi rigimata ehhe"

"Iyye,yarinya kingirma,very soon zakishigo hannu,Allah saikin rena kanki commot ni kimin lissafin duk abinda kukeda bukata"
Nan tazayyaname komi haka yafiddo check yarubutamata 500k yabata,bude kofa tayi zata fita yayi saurin jawota aiko yafada jikinsa,nan wani uban kamshin yakara dakar hancinsa,baisan sanda yakara maida hannunsa tagabantaba yazagayeta yanakara shakar kamshin dake fita daga jikinta.
Mutsu² tafarayi zata kwaci jikinta amma ina,yamata rikon maza,sai kara duko da fuskarsa yakeyi yana kara shinshinarta kamar wani tsohon maye,idanuwansa suka sauka kan nononta dasukayi cirko cirko suna  acikin riga,wani yawu yahadiye tareda kai hanmunsa shatin kan nonon nata yadan sahafa,ai wani irin shock ne yafisgesu dagashi har itadin,saurin sakinta yayi nan take yayi kicin² da fuska yace"yanzu deena dan wulakanci zaki fito amma kikasa saka bra ji nonuwanki har kan nononki ana gani yakai hannunsa wurin nipple din"
Tashi tayi daga jikinsa duk jikin nata yamutu,kasalance taceme"to baby nafadama gyaran jiki akemin,yanzunma wankewa nayi ko karasa wankewa banyiba nafito"

"Eh kikafito ahaka ba,yamaki kyau,nalura kinrenani amma zamuraba reni nidake,idanma kinga dama kifito tsirara tswwww"yatada mota,zatakara magana yadakatar da ita dacewa"banason kicemin komi kiyadda kikagama dama nan da kwana hudu nikuma zanyi yadda naga dama dake,fita kibani wuri"asukwane tafita batataba sanin sadiq nada fadaba sai yau akan abinda baikai yakawoba yamedasa babba kumama shine wanda yasata tafitofa,haka tana gani yaja motarsa ko sallama yakara gaba,duk jikinta yayi sanyi ganin kalar rabuwar dasukayi,tafiya tafarayi ahanali  kamar wadda kwai yafashemawa aciki har tashiga gidan,billy naganinta haka cikin ranta tace  ohode.
Zama tayi akakara shafamata dilken tunda wancan baiyiba,wayarta tadauka tafara kiransa amma shiru yaki dagawa,karshema sai yakashe wayar bakidaya.

RAYUWATCEWhere stories live. Discover now