*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
*WATTPAD@PRETTYSALMA17*
*51-52*
"Idan kayi hakuri zakiji komiye hadina da yaranka"anty tabasa amsa atakaice.
Sude su deena sai rarraba idanuwa sukeyi,sunkasa sanin takamemen mike faruwa,garama billy tasan wani abun.
Kallonsu anty tayi tace"nasan zakuyi mamakin miye hadina da mahaifinku,to babu abin mamaki aciki,kusaurareni dakyau zanwarwaremaku komi,anan zaku gano cewa shin tsakanina da mahaifinku wayacuci wani"
"Ya isa nafeesa,narokeki dakada kibari yarana suji komi akanmu,duk abinda kikeda bukata namaki alkawari zanmaki,amma kifita daga cikin gidannan"
"Hmmm alhaji kenan,ai aikin gama yagama,tunda abinda kake gudu kada yayanka su aikata tuni sun aikata,acikinsu nan babu wadda batasan namijiba,mazama zance,to garama kabari kaji komi da kunnenka,juyawa tayi garesu tafara dacewa,kamar yadda kukasani sunana nafeesa,nima cikakkiyar yar kanoce,tun kafin nasan minene so nafara soyayya da mahaifinku,alokacin bansan dadin soba kuma bansan rashin dadinsaba,sabida lokacin yarinta nadamuna,mahaifinku yamin alkawarin aure,yacemun muddin nagama jami'a zai aiko gidanmu domin ayi maganar aurena dashi,dahaka nabiyema alhaji har yakaiga rabani da martabata,martabar dakowace ya mace zataso ace takaima mijinta ita,amma yarubaceni yarabami dawannan yancin nawa,tundaga lokacin yazamana mahaifinku yamedani dadoransa,duk sadda yaso kuma duk sadda yagadama zaizo yadaukeni yakaini daya daga cikin gidajensa yayi abinda yakeso dani duk acewarsa zai aureni,duk wata tafiya da mahaifinku zaiyi dani yakeyinta,nakanyi karya agida nace zamuje gari kaza anturamu munemo kaza ahaka zaabarni nabisa mutafi har Allah yasa nagama jami'a,alokacin danagama jami'a akuma dede lokacin nafuskanci cewa ina dauke da ciki,watarana nakirasa awaya naceme inason ganinsa,baiwani batamin lokaciba saigashi yazo,nafito nasanar dashi cewa inadauke da cikinsa,maimakon naga hankalin mahaifinku yatashi sainaga yana dariya yacemun,to sai miye aciki idan kinada ciki,ai akwai kudi don haka kada nadamu kaina,zai kaini azubar da cikin,nanuname tsoro nakeji kada garin zubar da cikin namutu amma yacemin babu abinda zaifaru,haka mukaje asibiti yacake 50k akazubar da cikin dake jikina,duk dahaka bandaddaraba nakara samun wani cikin shima akazubar,to tunda naga inasamun ciki har sau biyu mahaifinku yacemun naje nayi tsarin iyali watakam planning,shidakansa yadaukeni yakaini,danma ayi zatom lalle cewa ianada aure,kullum maganata daya shine alhaji yafito yaga mahaifana amma sai yace nakara hakuri akwai abinda yakeso ya idane,ahaka har natafi bautar kasa a enugu,har enegu mahaifinku kebina,shidakansa yasa akayimin relocation nadawo garin kano duk dan yadinga samun abinda yakeso daga gareni,harnagama service dina,nan mahaifana suka sanyoni agaba kancewa lalle² saina fito da wanda nakeso,tunda gashi harnagama karatu nayi service,kida nasamu mahaifinku dazancen abibda yasaba fadaminde shine yafadamin,agida anyi fadan anyi zagin amma kullum canakemasu wanda nakesi yayi tafiya dayadawo zaizo,har suka kaiga sakamin ido kowa yadenamin zancen aure,abin nadamuna sosai,narasa wanda zanfadamawa,kawai sai kawata tafadomin aiko nayi tamaza nakirata awaya akan inason ganinta,ba'afi minti ashirin ba saigata tazo,nakwashe duk abinda ke tsakanina da alhaji nafadamata,ita kanta bakaramin haushina tajiba,shawara databani itace"alhaji ba auranki zaiyiba,tundade haryasamu abinda yakeso ajikinki to wallahi bazai aurekiba,garama kisamu wani kifadda amatsayin miji kidena jiran gawon shanu"wannan magana da suby tayimin bakaramin dakarmin zuciya tayiba,haka nabude baki nacemata"alhaji zai aureni,aishine wanda yamin alkawarin cewa zai aureni,kuma nasan zai aurenine akwai abinda yake jira"ran kawata yabaci sosai ganin naki gane maganarta,inaji inagani tatafi tabarni akancewa duk randa nagane gaskiyar abinda take fadamin nazo nasameta.
Shekara daya harda rabi da gama service dina amma shiru kakeji, azan taba mantawaba daranar da mahaifinku yacimin fuska,yagorantamin,naje gidansa bayan mungama sharholiyarmu nadubi alahaji inahadasa da Allah akan yaturo iyayensa domin suka iyayena ayi maganar auranmu amma babu abinda yafito daga bakin mahaifinku sai cewa yayi"nafeesa agaskiya nifa nacanza ra'ayi akan maganar auranmu,kawai idan kinada wanda kikeso kifitar dashi kuyi auranku,amma nikam mata daya ta'isheni rayuwa,banda abinki mizanyi dake bayan duk kingana bani albarkatun jikinki awaje,gaskiya bazan iyaba"ranar da fada mukarabu naje gida nayi kuka ranar harnagodema Allah,bantaba sanin wani da namijiba alokacin inbanda mahaifinku,abinda yamin naji ciwonsa araina,tasanadiyar hakana harseda nakwanta asibiti sabida jinina yahau,danasami sauki aka sallamemu nan nakira suby nazayyanenata duk abinda yafaru,saida tayimin allah yakara sana tacemin zatazo gidan domin muyi magana da ita.
Bayan tazo gida muntattauna da ita nacemata"suby hakika inason narama abinda aalhaji sada yamin,dan wallahi bazan taba bari yacini abanzaba batareda naramaba"
Kallona suby tayi tasheke da dariya,saida tagama dariyarta sana tabini dacewa"aikece bakisan abinda ake cikiba,to bari kiji,alhaji sada de wani irin shu'umin mutumne,dan yasan abinda yake aikatawa awaje shiyasa baya barin yayansa fita daga makaranta sai makaranta,ke hatta gidam yan'uwa idan zasu driver kekaisu,baya barinsu rike waya domin yasan illahr hakan,dan haka ni banga ta inda zakiramaba"
Kodanaji wannan bayanin abakin kawata sainayi murmushi nace tanemomin inda yaransa ke makaranta,tatambayeni mizanyi nacemata koma miye zanyi tasaka ido zatagani,haka taje tayomin binciken inda kuke skul,dawannan damar na'addabi mahaifina akan dole sai yasamamin teaching a wannan skul din hakakuma akayi,mahaifina yasamamin teaching askul dik dakuke,bankara yanke wata shawararba saida nafadama suby,itace tatsaramin duk yadda zanyi,kuma nabi shawararta,nayi binciken class dinku kuma komi yazomin cikin sauki,sede nalura ke deena kinfi billy kamun kai shiyasa naji ajikina keyamakata nabatama rayywa tayadda nahaifinku shima zaiji ajikinsa,dahaka naita janki ajikina harnasamu nasarar daukar budurcin yarka da wannan yatsun nawa dasu naci iyarka hartarasa budurcinta kamar yadda nima kayi sanadiyar dayasa narasa budurcina,daganan kuma nabudemasu hanya wanda har suke neman mazan dasudingayinasu kalar abinda kakeyimin"
Tanakaiwanan tagoge hawayen dakeneman zubotmata babu abinda deena da mahaifinta keyi inbanda kuka,kamar zasu fidda ransu,billy kam zuciyarta takekashe ko digon hawaye babu a idonta.
Saida sukagama kukansu sana anty tadubi deena tace"kiyi hakuri baby banso daukar fansa akankiba amma danaji labarin cewa nahaifinki yafi sonki shiyasa narama akanki,sana inaso kimin adalci kada kiga kamar nacuceki,ni bancucekiba mahaifinku shine wanda yacuceku,dominkywa dabaimin hakaba nima bazanmakuba"
Hannu billy tadagamata"ya isa anty,duk abinda kika fada nasani,tunkafin kikaiga fada nagano tabbas akwai wani abu tsakaninki da mahaifina,dan akwai lokacin dakikazo akisaniba na'ari wayarki nashiga kitchen,kamar ance naduba calls dinki naga number mahaifina asama shine last call dinki dashi,tundaga wannan lokacin zuciyata kerayamin tabbas da'akwai wani abu akasa,amma ni sam banga laifinkiba,aidama duk wanda yasai rariya yasan zata zubar daruwa,kuma barewa batayi gudu danta yararrafaba,abba wallahi Allah akwai........difff deena tasa hannu tadodemata baki tare dacewa"haba billy,kada kufadin abinda zakizo kiyi danasani daga baya,kadafa kimanta duk abinda yasamu bawabsa mukaddarine,rubutaccene agurin ubangiji,dan Allah billy narokeki da kiyafema mahaifinmu,sana banason maihaifiyarmu da naty maryam suji wannan zancen,kinsan cewa mama nada hawan jini,wallahi idan taji wannan zancen komi zai iyafaruwa da ita plsss"
Shima alhaji sada dukawa yayi yanazubar da hawaye a idonsa yace"kuyafemani yayana,tabbas duk rayuwar dakuka tsinci kanku aciki nine sila,ni aganina zanma Allah wayo ashe bansan allah yafini wayoba,duk irin boyon danakenaku agida hakan baisa kuntsiraba saida akalalatamin ku,kuyi hakuri kuyafeni nine najamaku kunji"
.hannu deena da billy sukasa sukadagasa dukda billy ita haryanzu babu wani digon hawaye a face nata sukace"haba abba,kadeba dukamana wallahi munyafemaka,wannan yanadaga cikin kaddararmu,Allah yayafemana baki daya"
"Abba dan Allah inaneman alfarma guda agareka"
"Inajinki deena,fadi duk abinda kikeso"
"Abba inaso ka auri anty"
Wani irin kallo anty tajiyo tanama deena shi.
