18

1.5K 29 0
                                    

*RAYUWATACE*💚




*darling_princess*


*35-36*



Kallonta billy tayi cike da mamaki tace"bangane mikike nufiba"

"Hmm bazakiganeba,amma yanzu zakigane"daukar wayarta tayi tashiga inda take ajiye abubuwan sirrinta,dan har password tasaka agurin tabude,wani video tanunama billy,aiko cikin daga murya billy tace"wallahi itace,itace yanunamin,charrr ubannan kai,Allah sarki babu ruwanta hhhhh,oh my goodness"
Itama zuby dariya tasaki tanacewa"to kingade mai kamun kai,yana ikirarin yarsa babu ruwanta,baisan cewa yadda yakecin yayan mutaneba shima haka wasu mazan kecin nasa,bari nakirasa yanzu,sai yayi regretting abinda yamaki wallahi"

"Mizakiyimasa?"

"Kisa ido kiyi kallo"

Danna lambar alhaji muntari tayi,aiko yadaga"alhaji muntari mai dala,naji labarin duk abinda kayima billy,amma inaso kasani,banhada billy da kowaba,yadda nakesonta zan iyayim komi akan duk wanda yanemi yawulakantata"

"To karamar yar bariki,dagake har bilkisun nafi karfinku"

"Dakata alhji muntari,wallahi bakafi karfinmuba,inaso yanzu kabude datarka zanturoma wani abu,nida kai muga wanda sukafi karfin juna"kawai takashe wayar tashiga chat nan tayime sending din videon diyarsa tsirara itada wani namiji adakin hotel,sana shima taturame videon sa shida wata adakin hotel tsirara.

Alhaji muntari nabude data msges sukashigo,na zuby kawai yaduba,abinda yaganine tatadamasa hankali,zaune yake amam saida yamike tsabar razana,baisan sanda yakurma wani uban ihuba,shiba videon Saba yatadame hankaliba,videon diyarsa,abinda baitaba kawoma ransaba,yanakillace diyarsa,yanabata komi najin dadin rayuwa,bashiri yadauki wayarsa yakira zuby,zuby nadagawa ko magana batayiba yace"mikikeso nabaki,inde harzaki goge wanann videon"

"Hahaha,alhj muntar,bana bukatar komi,kawaide naturoma videon domin kaga shaidar cewa,kanatakama daka killace yarka,ashe kakashe macijine bakasare kanba,ni bazan yada wannan videon ga dunuya taganiba,domin bazanji dadin hakanba,naturomashine don kaga shaida,don haka nabarka da wanann,sana daga yau,kada kakara tunanin cewa zaka kiramu,ko ahanya kada kanuna kasanmu,inde kayimana haka,to katsira"

"Murya narawa yace,nayarda,kuma insha'Allahu zanyi duk abinda kukeso....bata barinyakarasaba tadatse kiran tare dayin delete din number sa.

"Waihhh,ni kaina natsorata nadauka watsa videon zakiyi danace aah,dan gaskiya bazanso hakanba"

"Karkudamu baby,nasan abinda nakeyi,bazan taba watsa nude din wasuba aduniya,domin nima bansan mizaaminba,kawaide nayime barazanane akan abinda yamaki,kuma nariga damunyi maganinsa,so kisaki ranki"

"Uhm,shiyasa nake mutuwar sonki wallahi momy"

"Nima inasonki babyna,zan iyayin komi inde har zaisaki farin ciki"

Dahaka sukacigaba da firarsu.

Basu sukatashiba sai bayan sallahr azuhur,sana suka farka,atare sukayi wanka sana  sukazo sukayi sallah,bayan sungama sallahr deena tamike tacire hijab dinta takalli anty tace"momy mizandafamana"

"Duk abinda kikeso baby nima inaso"

"Ohk"tafita zuwa kitcq domin tadafamasu abinda zasuci.

Deena nafita anty tamike takoma kan katifa tadauki wayarta,wata kawarta takirawo mai suba suby,btada aminiya sama da suby,suby nazaune taga kiran wayar aminiyarta  tayi maza tadauka"hlo bae how fa,ya kt"

"Lafiyalo suby"

"Komi natafiya dede ko?"

"Yess,but kinsan dazu yakirani deena tadauka"

RAYUWATCEWhere stories live. Discover now