*RAYUWATACE*💚
*darling_princess*
*39-40*
*slm,jan hankali gamasu daukar cewa littafina nakudine,ni littafina bana kudi bane,so pls kudena tambaya ko littafina wai nakudine,nagode*❌❌❌❌❌❌❌❌
Cigaba dawasa yayi agurin harseda tayi release sana yajanye hannunsa daga gun yakoma kusa da ita,jim kadan itama tatashi tahausa,bananarsa takamo tana leleyawa dahannu harseda yasamu erection sana tafara lasarta kamar tasamu sweet,sucking dinta tafarayi da bakinta kamar yasakata a hq,babu abinda dr sambo yakeyi sai gurnani harshima yayi release takoma kansa tahaye tayi kwanciyarta shikuma yasakalo hannunsa yana rirrigata tamkar jariri.
Agurguje,saida deena takwashe kwana biyar agidan dr,aranar datayi kwana biyar aranar mutumin daya amshi number ta yakirata,suna zaune bisa gado sunata wasa da filos deena taji wayarta tayi kara,daukar wayar tayi,ganin batasan number ba yaasa tashare,still akakara kiranta,wanan karan tsoki tayi tadaga wayar"hlo,wayene wai ketadamuna"
"Amincin Allah yatabbata agareki yake ma'abociyar mafi masu kyawu aduniyarnan,inafatan kina lafiyalo"
Irin kalaman dayayi using yasa zuciyar deena furzar da numfashi tace"nagode,amma kozan iyasanin dawa nake magana"
"Kiyi hakuri,nakarbi numberki last 5days ago bankirakiba sai yau,hakan yafarune abisa dalilin barin kasar danayi aranar,amma kigafarceni"
"Ohhh nagane,wanda ka amshi number na nafito daga skul ba"
"Yes nine,sede nayi mantuwa"
"Mantuwanmi kayi"?
"Sunanki mana"
"Allah sarki,sunana madeena"
"Madeena suna mai dadi,to nide sunana Abubakar sadiq"
"Woow,suna mai dadi"
"Nagode,dama sonake nazo mugaisa,sana inasan muyi magana dake idam badamuwa danAAllah"
"Nikuma"
"Eh,idan harbantakurakiba"
"Shikenan badamuwa"
"To kamar dayaushe kikeda lokaci nazo,sana kimin kwatancen gidanku"
"To yanxude bana gida naje gidan wata frnd ditane,amma idan zaka iyazuwa nandin saikazo"
"Inde kince nazo y not bazanzoba"
"Ohk,bari naturoma da adress din gidan"
"Yawwa Nagode kwarai da kukawar dakikamin,hakika naji dadi sosai"
"Kada kadamu"takashe wayar,nan taturame address din gidan.
Ajiye wayar tayi gefe dr sambo yakalleta yace"baby kedawa""Uhm wani mutumne sadda kazo zakadaukeni shine yace nabasa number na,to shine yakeson yazo gurina wai akwai maganar dayakeso yamin"
"Shine kijaceme yazonan"?
"To miye aciki dannace yazonan,maganace kawai zamuyi bawani abuba"
"Yayimaki kyau ai"kawai yamike yashige toilet yana sakarma kansa ruwa.
Tabe baki deena tayi irin ko'ajikinta dinnan tashima tayi tagyara jikinta tare da fesa turare tazama ready koda yazo fita kawai zatayi.
Aiko minti goma shabiyar saiga kiransayashigo dagawa tayi"hlo""Gani akofar gidan"
"Ohk,ganinan fitowa"
Abayarta tasaka har kasa takara feshe jikinta da turare harlokacin dr baifito daga toilet dinba,wacewarta tayi tafita.
Awajen gate din gidan tasamesa cikin motarsa,yasha shaddarsa gizna kamshin turare saitashi yake."assalamu alaikum"deena tayi sallama agaresa""Jiyowa yayi tare da amsa sallamar tata"wa'Alaikissalam"
Tsaye tayi tasaddar dakanta kasa tana wasa da yatsun hannunta batace komiba,shine yayi magana yace"kishigo mana kinyi tsaye"
Dago kanta tayi takallesa"aah,bansankaba kace nashigo motarka"
"Uhn kinada gaskiya,kuma hakan dakikayi bakaramin burgeni kikayiba,tunda bazaki shigoba bari ni nafito"yabude kofar motar yafito.
"Hajiya madinatu,sannu ki""Yawwa kaima sannunka"
"Tom kamarde yadda nafadamaki sunana abubakar saddiq,ni haifafen dan garin katsinane,sana bazan boyemakiba inada mata sede haryanzu Allah baikawo haihuwaba"
"Allah sarki,Allah yabada mai albarka amin"
"Amin nagode,amm agaskiya madeena bazan boyemakiba,tun ranar danadaura idona akanki naji kinmin,kuma bawani boye2 auranki nakeso nayi,inaso kihadani da iyayenki domin susan dazamana if possible"
"Tom banki tatakaba,amma kayarda ka'amince koni wacece zaka aureni?"
"Namaki alkawari,wallahi koke wacece zan aureki,inde ke kinasona"
"Hmm,Allah sarki,kada kayi saurin yin alkawarin dabazaka iya cikawaba,natabbata idan kaji labarin koni wacece to tabbas bazakaso ka aureniba,dan haka kada kaeahalar dakanka dan Allah,nagode da kaunar dakake nunamin agareni,hakanma inagodiya"zata juya tatafi taji yakira sunanta.
"Madeena"
Tsayawa tayi batareda tajiyoba,shidakansa yatako izuwa gabanta yacire farin glass dinsa yakuramata idanuwanshi gwanin bansha'awa yace"kifadamin koke wacece""Bazan boyemaba,niba yarnan garin bace karatu yakawoni katsina nida sister dina,ba'a hostel muke zauneba,sabida mahaifina baibyarda da zaman hostelba,sede yakamamana gida inda muje zaune cikinsa nida kanwata,ni yar garin kanoce,mahaifana da dangina duk suna kano"
"Allah sarki,to shine kikezaton bazan aurekiba,to kifidda wannan aranki,ni zan aureki,kodama ace bakuda asali,balle kinadashi"
Deena najin haka taji wasu irin hawaye zafafa subsafko saman kumcinta,"subhanallahi,miyafaru kike kuka,konafadi abinda baimaki dadibane,kiyi hakuri kigafarceni plss"
Cigaba tayi dakukanta mai raunana zuciyar duk wani mai sauraro,cikin ranta tanata tirr da allah wadai da irin rayuwar data tsinci kanta,tanafadin inama hannun agogo nadawowa baya itako datadawo dashi tacanza rayuwarta,baki daya taji tatsani kanta dama komi na duniyarnan"muryarsace takatseta"pls kidena kukannan banjin dadi dan allah"
"Agaskiya abubakar bazanboyemaka konibwaceceba,sabida kaima baka boyeminba,zanfadama irin halin danake aikatawa,wanda ayanzu nake danasanin samuna acikin wanan halin,dukda nasan bawa bayawucema kaddararsa,zanfadama idan ka'aminta zaka'aureni falillahi hamdu,idan kuma kaji bazaka iyaba badamuwa dade nayaudareka gara nafadama gaskiya"
"Kifadamin komineneshi,namaki alkawari zankarbeki aduk yadda kikazomin"
"Sadiq ni budurwace amma azahirin gaskiya narasa budurcina tahanyar biyema son zuciyata danayi"tafada hawaye nakara safkowa a idonta masu zafi.
Dafe goshi sadiq yayi tareda cire hula yana goge zufar data ketome.
Saida yakwashi sama da minti goma sana yakara dubarta dakayu yace"na'amince zan aureki ahakan"
.saurin dago kanta deena tayi fuskarta cike da hawaye tace'"ka amince zaka aureni ahakan""Kwaraima kuwa na'amince zan aureki ahakan duk wanda yakalleki yasan cewa kaddarace,kuma kaddara tana kan kowa"
Dukawa tayi kasa tayi kneeling tanakara fashewa da kuka"hakika bantaba daansanin rayuwar dana tsinci kainaba sai yau,bantabajin natsani kainaba sai ayau,hakika kai alherine agareni,danasan wannan ranar zatazo danayi hakuri bansaka kainaba acikin wannam kazamtacciyar rayuwar,hakika dawannan rayuwar danasamu kaina aciki danayi fatan mutuwata kafin ranar,Allah kayafemin,Allah natuba Allah kayafemin"kuka takeyi tayadda duk wanda kekusa dasu zaiji yadda deena ke kuka cikin ban tausayi,danma anguwar shiruce.
Hannuwansa yasa yadagota tsaye,fiddo hankacif yayi daga cikin aljihunsa yana gogemata hawaye"kiyi hakuri princess,banason wannan kukan naki,yanatabamin zuciya,dan allah kiyi shiru kidena kinji"
"Kuka yazamemin dole sadiq,dole nayi kuka konasamu narage zugin da zuciyata kemin,kaicona duniya,duniya miyasa kika rudeni harnasu rayuwata ahaka"
"Shiiiiii,banason kina magana haka,kamarfa kina fadama Allah baiyimaki dedebane,abinda yafaru yariga yafaru,dan haka duk wani magana kibarta,kici gaba da tuba kina neman Allah yafiyarsa,allahu gafurun rahim,Allah maijin kan bayinsane"
*Something big is comming*