part 1

280 19 3
                                    

_*Typing*_💻

          
       _*🌻🌻HAMDEEYERH🌻*_       

©️ *HIKIMA WRITER'S ASSO.🌻*
_Home of peace, joint of entertainment,to educate & to enlighten  our reader's._

   
_LITTAFIN KYAUTA._
*MALLAKAR*_ummie2018💜_

_*marubuciyar*_

1- _AYSHAT(complted)_

2- _ZATOH(completed)_

3- _NUNA SO GABAN KISHIYA(completed)_

4- _TA'UMMU KA (incomplete)_

5- _NIGERIA KO NIGER(incomplete)_

6- _ANYA KUWA...?(rate book)_

     ~and now~

7- _HAMDEEYERH_

_GARGAD'I! GARGAD'I!GARGAD'I❌_

_Ban yarda wata ko wani yajuyamin sigar labari na ba,koda kuwa kalma dayace! duk wannan ya aikata hakan a gareni zamu gamu a fadar mai sama!!_

_i dedicated the whole this book to all writer's of hikima writers association🌻_

          *charpter 1*

Cike da tangad'i da bad'alar da akasan yan maye dashi na hangi wata matashiyar yarinya na tafiya tana harhard'ewa kamar zata kife akan hanya,a lokacin dare ya tsala k'warai da gaske,sannan duk yar gidan mutunci a daidai wannan lokacin zaka sameta ne karkashi inuwar iyayenta ne!!

tafiya take cikin bugaggiyar muryarta dake dan bud'e,da alama dai shaye-shayen nata yayi tsamari sosai!! 

saita tayi tafiya mai d'an nisa,sai ga wani dank'areriyar mota tazo a 360 ta faka gaban wannan bugaggiya kuma kyakkyarwar yarinyar!!

batare da bata lokaci ba wata matashiya kyakkyawa black beauty dake sanye da doguwar riga ta atamfa,tayi rolling kanta da faffad'an mayafi wannan akasan matan aure na yawan amfani dashi,sannan kuma ga magnifying glass kwance bisa fuskarta!wacce akalla bazata wuce 27yrs ba,

cike da kidimewa dakuma tashin hankali da fito,da taimakon gilashin idanun nata ta shaida yar'uwar tata!

babu b'ata lokaci ta fito tazo takamo wannan matashiyar da bazata wuce shekaru 17 ba a duniya,tana ta zille zille amma a haka wannan matar ta kamo ta ta danna ta cikin motar da tazo tashi ta rufe,itama ta zagaya tashiga driver seat ta daura belt tahau kan lafiyayyar kwalta tabama motarta wuta kamar zata tashi sama!

cikin minti goma sha biyar suka shiga cikin unguwar gra dake garin kano ta dabo tumbin giwa!!

wani rant'sat'sast'sen gida daya matuk'ar k'ayatuwa da koyaye na lantarki dakuma flowers na alfarma daya kewaye gidan suna fitta kalar green and blue masu d'aukar hankali ta danna horn sai daya,babu bata lokaci wani dattijon bafilatani dattijo ya wangale masu gate,ga dukkan alamu dama su yake jira,saida ya tabbatar da ya rufe gate na gidan kana ya dosshi wajen parkin load dake harabar tangamemen gidan na alfarma!

ban tsaya dakko maku rahoton gidan ba,sbd k'yawun da kuma tsarin fasalin gidan bazai fad'u maku a yanxu ba yadda yakamata!!

wannan black beauty dince takara fitowa batare da b'ata lokaci ba,wannan mai gadinsu dattijon kuma harya karaso ya bude back seat inda bugaggiyar yarinyar ke kwance tafara shek'a baccinta!

shine ya fara fito da ita daga cikin motar,sannan black beautyn nan ta karaso suka kamata batare da kowa yayi magana ba, suka doshi wani dank'areren part dayafi ko wanne had'uwa da ita,

suna kut'sa kansu ciki suka tarda wani dank'areren parlon daya ansa sunansa mai mat'sakaicin girma!!

hanyar matakala suka nufa inda suka tsinkayi muryar wata mata da ta doso gurinsu cikin t'sananin tashin hankali,

basu samu damar tsayawa ba,saida suka danganta da wani k'ayataccen bedroom daya ansa sunansa,amma kallon farko zakama dakin kasan cewa dakin budurwa ce sbd yanayin dakin!

wannan matar ko mai t'sant'sar kama da wannan black beauty din sai kuka takeyi tana cewa "a ina kika samo min rabin raina daughter?"  babu wanda yabata ansa saima ficewa da baba mai gadi yayi daga dakin bayan sunyi sallama da wacce aka kira da daughter tamasa godiya sosai!!

juyowa wannan yarinyar tayi cike da jimami tace "wlhi mamami dakyar nima nasamo dear yau,na nemeta sama da k'asa harna cire rai allah cikin ikonsa ya nunaman inda take!"

cikin kukan fitar hayyaci wannan matar da aka kira da mamami tace "ni bansan yazanyi da yarinyar nan ba wlhi daughter,k'wata k'wata rabin rai batajin maganata narasa yazanyi,kuma kinsan idan bababi ma yaji labari laifi na zai gani yace da gangan na barta take fice idan yamma tayi" takare maganar tana sharban majina wanda ni kaina saida na tausaya mata!!

cike da tausayawa daghter tace "mamami kiyi hak'uri kuma kici gaba dayi mana add'a,sbd ke mahaifiyar muce kuma insha allahu nasan addu'ar iyaye kinsan bata tafiya a banza,ko bajima ko badede allah zai ansa maki addu'arki,dan haka dan allah mamami kici gaba dayima dear addu'a allah ya yaye mata wannan masifar datayi ku'tse cikin rayuwarta"

cike da sanyin murya mamami tace "daughter kullum cikin maku add'a nake dake da yan uwanki baki daya kan allah ya shiryamin ku kuma kinga ai saina godewa allah cikin yaya biyar dayace nake samun matsala da ita,saura ku hudun kuma allah ya shiryamin ku,kinga idan baan godewa allah ba ai nayiwa allah butulci,sannan itama ina mata fatan shiryuwa na tabbata wata raana allah zai anshi addu'a ta"

gyada kai daughter tayi cikin da gamsuwa da bayanan da mamami takawo tace "hakane kam mami allah dai yakara shirya mana rabin rai" " ameen dan albarkar annabi" fadar mamami tana maida idanuwanta kan fuskar wacce ake magana akanta,ita kuma sai shirgar baccinta takeyi batasan ma sunayi ba!

haka dae suka gama jimaminsu t'sakaninsu kana daughter tafice cike da kuzarinta tawuce bedroom nata itama had'add'en bedroom ne but is not compare to dear's room!!

sbd yanayin tsarin d'akin nasu ma daban ne kowa da kalar nata! wanka tayi ta gabatar da sallar isha'i daya sub'uce mata kana tayi shiri cikin sleeping dress nata ta kwanta tana tunanin halinda kanwar tata ta k'ak'alowa kanta!! a haka bancci yayi awon gaba da ita!

a bangaren mamami ma wanka tayi a bedroom na rabin ranta,kana tashirya ta kwanta tana mai surama fuskar rabin rai idanu,da wani kalar annuri dake k'wance bisa fuskarta!! a haka ita bacci yayi gaba da ita🌻asuba ta gari,

wannan kadan kenan yanayin comment naku akan book book dinnan zaisa naci gaba da typing na "ta'ummu ka" da kuma "nigeria ko niger"!!

vote
comment
share

       _UMMIE2018_💜

HAMDEEYERH!Where stories live. Discover now