_*Typing*_💻
_*🌻🌻HAMDEEYERH🌻*_©️ *HIKIMA WRITER'S ASSO.🌻*
_Home of peace, joint of entertainment,to educate & to enlighten our reader's._
_LITTAFIN KYAUTA._
*MALLAKAR*_ummie2018💜_
*oum muntaz*_*marubuciyar*_
1- _AYSHAT(complted)_
2- _ZATOH(completed)_
3- _NUNA SO GABAN KISHIYA(completed)_
4- _TA'UMMU KA (incomplete)_
5- _NIGERIA KO NIGER(incomplete)_
6- _ANYA KUWA...?(rate book)_~and now~
7- _HAMDEEYERH_
_GARGAD'I! GARGAD'I!GARGAD'I❌_
_Ban yarda wata ko wani yajuyamin sigar labari na ba,koda kuwa kalma dayace! duk wannan ya aikata hakan a gareni zamu gamu a fadar mai sama!!_
*charpter 26*
******9:00o.clockpm******
motoci ne k'irar land cruser a babban filin cikin gidan adamu kwangila,wayanda ak'allah zasukai guda goma shabiyar bak'ak'e wuluk dasu sai d'aukar ido suke alamun sabbine tar daga contaighner sai nan...!
sai kuma g-wagon guda d'aya da wayannan motocin suka saka shi a t'sakiya fari tas dashi sai shaining yake wanda yakasance mallakin amarya da angonta da baban siyyerh yabasu as a weding gift!
emmata ne suke ta fitowa cikin yauk'i da kuma t'sant'sar gayu da aji cikin wani rant'sat'st'sen material daya ansa sunansa nagani da fad'a sbd tafiya dinner,basu da yawa sbd abokan ango ne suka shirya masa sbd tayasa murna,inda kowacce tafito take shiga cikin motoci amarya kawai ake jira,sbd ango tuntuni ya hak'mce cikin mota da wani uban suit kalar angwaye da aka kashe mata kud'i sosai bana wasa ba...!
hamdeeyerh da tawagarta ma sun fito cikin sabuwar shigarsu ta wani fitinannen gown ready mate kalar fari mai sirkin jajaja!! duk wanda ya kalle su sai ya k'ara kallonsu!
ba ajima ba amarya ta fito inda hamdeeyerh ta bud'e mata motor dakan cike da farin cikin auren d best sister nata,saida aka tabbatar da an gama shiga mota kamin aka sake wani tattausan kid'a mai tafiyar da zuk'atan masoya aka fara gungura motocin nan a slow wanda abokanan ango ne ke jan motar!
******Ango abdulbasid sai kallon nawwara yake kamar zai cinyeta sbd ba k'aramin kyawu amarya tamasa ba,ga wani shegen k'amshi dake kashesa wanda har takai yama kasan hakur'i ya rungumo abarsa yashiga kissing nata a zafafe kamar mayunwacin zaki!
abokinsa dake gaba tare da d'aya daga cikin k'awayen nawwara ganin abinda ya girmi tunaninsu yasa su d'auke kansu babu shiri suna k'unshe dariyarsu!
anty nawwara kam tayi mik'it kamar wacce bata da laka sbd ita iya t'sawon rayuwarta bata tab'a experiencing kalar wannan abinba,dan haka tajita wata somehow gata nan daii!
kamin su k'arasa hole d'innan t'saf mutuminku ya gama susucewa yakuma k'wamucewa baiwar allah jambakinta!
a harabar wurin akayi parking na motocinnan aka fara fitowa sun hamdeeyerh akazo aka bud'ema anty nata k'ofa,ya marwan ya bud'e ma ango sbd shima dashi akazo siyyerh na motar dayakeja amma ko a bai had'a su ba!
nanfa aka fara kallon kallo a wajen ganin fuskar amarya babu jambaki(😂🤣😂)
anty nawwara kamar ta nut'se a k'asa dan kunya amma su oga abdul ko a kwalar rigarsa tunda an riga an shafa fatiha injisa da fad'a,sai muzurai yake tayi!!
masu hankalin cikin kam sai dariya ake masu k'asa k'asa wanda hamdeeyerh kam ta tak'ark'are tana tambayar antyn nata miyasa ta goge jambakinta...?😂🤣😂
YOU ARE READING
HAMDEEYERH!
Historical Fictionlabari ne mai cike da sark'ak'iya,idan kuna bibiye da alkalamin ummie2018 zai warware maku zare da abawa