_*Typing*_💻
_*🌻🌻HAMDEEYERH🌻*_©️ *HIKIMA WRITER'S ASSO.🌻*
_Home of peace, joint of entertainment,to educate & to enlighten our reader's._
_LITTAFIN KYAUTA._
*MALLAKAR*_ummie2018💜__*marubuciyar*_
1- _AYSHAT(complted)_
2- _ZATOH(completed)_
3- _NUNA SO GABAN KISHIYA(completed)_
4- _TA'UMMU KA (incomplete)_
5- _NIGERIA KO NIGER(incomplete)_
6- _ANYA KUWA...?(rate book)_
~and now~
7- _HAMDEEYERH_
_GARGAD'I! GARGAD'I!GARGAD'I❌_
_Ban yarda wata ko wani yajuyamin sigar labari na ba,koda kuwa kalma dayace! duk wannan ya aikata hakan a gareni zamu gamu a fadar mai sama!!_
_yan wattpad pls follow me @ummie2018 not ummien2018...cos nasamu matsala a wattpad dina na chanza sabo🌻_
*charpter 4*
hamdeeyerh,takasance yarinya k'yakk'yawa ce ajin farko son kowa k'in wanda yarasa,mai sanyin hali da shiga ran jama'a,ta taso ne cikin gata dakuma soyayyar iyayenta dakuma yan uwanta kasancewarta y'ar auta,tayi makarantar primary a cikin garin kano har zuwa matakin junior set nata wato jjs 3 acikin garin kano...
sai bayan ta kammala jjs class ne ta buk'aci akan tanason ta tafi makarantar kwana wato boarding school,bata sha wahala ba kwata kwata,sbd duk abinda tace tana so babu mai musa mata,domin ko duk wanda ya aikata hakan...? saidai bababi yadaga ma mutum red card,ma'ana dai zai fuskanci fushinsa sosai ba kadan ba!
torkish international aka kaita dake garin mamud'o kauyen potiskum karamar hukumar jihar yobe!!
acan ne tafara karatunta,inda take low class,tana da kokari dai dai misali,domin ko bazance completely tana da ilmi duka ba,sbd bature yace _no body is perfect_!a lokacin da takai matakin ss3!! kaddarar rayuwarta tafara,domin ko syrup tafara sha wanda sama taka taji tana sha'awar shanta,har takai takawo muddin bata sha ba toh babu zaman lafiya kamar mai iska haka zata fara fusge fusge,babu wanda yasan hamdeeyerh ma ta'amali da maganin mura sai kawayenta guda biyu,wayanda suka kasance class mate kuma room mate nata,marak'isiyerh da mardeeyerh!!
aminanta ne na k'ud da k'ud!sukuma tsoron kar a kori k'awarsu kuma aminiyarsu a shekararta ta k'arshe a makaranta yasa suka k'i kaiwa gaba ballantana a dauki mataki tun farko!!
haka rayuwarta ta,tacigaba ta tafiya cike da shaye shayen maganin mura,a lokacin da sukayi graduation a makaranta sunyi sallama da k'awayenta cike da kewar junansu,inda mardiyerh ke garin gombe,itaa kuma marak'isiyerh gari daya suke da hamdeeyerh a cikin garin kano,amma unguwarsu ba daya bace,ita tana rigiyar zaki!!
dawowarta gidane kuma ta tsiru yawon dare,wanda hakan ba karamin tadama mamami da nawwara hankali yakeyi ba,basu bar kowa yasan da zancen ba aamma suna kokari kwarai da gaske!! babu cluf na shaye shayen da deeyerh baya sani ba a garin kano!!
rashin jin maganarsu da takeyi shi yafi komai daga masu hankali,yanxu zasu gama nasiha tace masu bazata kara ba amma anjima da zata fita to saidai nawwara taje naimanta a kullum daren allah,nawwara ta shawarci mamami kan mai zai hana a hana rabin rai fita...? amma sam mamami tace hakan bamai yuwuwa bane!! tayaya za'ayima yarta kulle da ranta da lafiyarta...? wanda hakan baima nauwara dadi ba ko kadan,taso ace tasamu goyon bayan mahaifiyar tata amma gashi taki yarda!! duk wannan budurin da akeyi bababi bashi da labari ko kadan!! domin ko shi ba mazaunin waje daya bane,yau yana nan,gobe yana chan!!
yanzu haka zaman jiran fara fita lecture hamdeeyerh keyi,domin ko tasamu admission a buk kano zata karanci _civil and shari'a low_ wanda nan da sati biyu zasu fara halartar makarantar kuma wannan ma zabinta ne!!!
nauwara har yanxu batayi aure ba,sbd tun tasowarta a rayuwa babu namajin daya tab'a cewa yana sonta da sunan soyayya ballantana akai ga zancen aure!! kwararriyar likita ce mai zaman kanta a asibitin ta da mahaifin nasu ya bude mata na private!akoita da sanyin hali itakam sosai ba kadan ba,zuciyarta mai sanyi ce,sam bata da damuwa itakam,,saina rashin jinsi na abokin rayuwa,wanda a kullum idan ta tuno hakan ba karamin dukan zuciyar ta abin keyi ba!!
tana so itama ace yau tasamu namiji koda guda daya ne dazai dubeta da idanun rahama ya furta mata kalmar so koda kuwa bazai aure ta ba,ta tabbata hakan ba karamin farin ciki bane a gareta dama iyayenta da yan uwanta baki daya!!
sannan matsalarata ta biyu kuma shine halin da mamami ke nuna mata,tana nunawa kamar itace tasawa kanta kin yin aure da wuri wanda har magana takan yaba mata a lokuta da dama kamar ba mahaifiyar,ita dayakamata ta janyota jiki amma tana nuna mata halin ko in kula!
marwan soja me shima,inda yake garin maiduguri dazama,sai kuma faruq da yake kasar india shima yana karantar fannin likitanci,sannan musa da yanzu shima yana buk yana karantar computer science!!
wannan shine takaitaccen labarin wayannan ahalin,agaba zaku samu sauran ansar tambayoyinku
pls duk wacce takaranta tamin share and then comment
vote
comment
share_UMMIE2018_💜
YOU ARE READING
HAMDEEYERH!
Historical Fictionlabari ne mai cike da sark'ak'iya,idan kuna bibiye da alkalamin ummie2018 zai warware maku zare da abawa