part 24

44 5 0
                                    

_*Typing*_💻

          
       _*🌻🌻HAMDEEYERH🌻*_       

©️ *HIKIMA WRITER'S ASSO.🌻*
_Home of peace, joint of entertainment,to educate & to enlighten  our reader's._

   
_LITTAFIN KYAUTA._
*MALLAKAR*_ummie2018💜_
*oum muntaz*

_*marubuciyar*_

1- _AYSHAT(complted)_
2- _ZATOH(completed)_
3- _NUNA SO GABAN KISHIYA(completed)_
4- _TA'UMMU KA (incomplete)_
5- _NIGERIA KO NIGER(incomplete)_
6- _ANYA KUWA...?(rate book)_

     ~and now~

7- _HAMDEEYERH_

_GARGAD'I! GARGAD'I!GARGAD'I❌_

_Ban yarda wata ko wani yajuyamin sigar labari na ba,koda kuwa kalma dayace! duk wannan ya aikata hakan a gareni zamu gamu a fadar mai sama!!_

   *charpter 24*

******A wannan ranar duk inda ka zaka cikin fad'in garin kano zance d'aya akeyi kan adamu kwangila ashe t'sohon d'an iska ne,harma da t'sarabar daya samu zamanin k'uruciyarsa wato haihuwar hamdeeyerh...!

wacce itama ba abarta a baya ba,duk manya emmata da ma samarin dasuke jiji da kansu suka ansa sunansu a fad'in garin kano babu wacce/wanda baisan hamdeeyerh ba cikin shekara d'aya daya gabata,sbd yadda take shiga da fita cikin swags da t'sant'sar gayuu...!!

hakan yasa cikin k'ank'anin lokaci idan ka lek'a social medias na manya da yara dama dactawan da basu san ciwon kansu ba,saidai kuga photona na hamdeeyerh da adamu kwangila na yawo...! ita a mat'sayin shegiya wacce aka haife ta a titi shi kuma shine babanta wanda yayima y'ar aikin gidan fyad'e ta haifa masa wanda hakan yazo da ajalinta...!!

harma da wannan vedio da aka hasko a akwatin telabijin wanda aka rasa daga ina abin har yakai haka...! masoyan k'warai sun taya su bak'in cikin wannan al'amari,mak'iya kam tamkar wayanda akayima albishir da gidan aljanna...!

******************Wato kalar tashin hankali da family na adamu kwangila suka shiga ma b'ata baki ne a wannan lokacin...!!

banda suma da farfad'owa babu abinda hamdeeyerh keyi,wanda ita ba komai ne ma yafi d'aga mata hankali ba,sai wannan vedio na mahaifiyarta da mahaifinta ke yawo a yanar gizo...!!

kuka riris_riris da idanuwa ya marwan keyi wanda hakan ya matuk'ar girgiza iyayensa dama sauran en gidan,kasanceewarsa mai taurin zuciya gakuma ya had'e masa da aikin soja wayanda dama taurin zuciyar a kakinsu take...!!  alwashi ne daya d'aukarma kansa,idonsa idon hafsatu sai yaci ubanta ta yadda gaba ko ance mata ta kalli hanyar da wani daga cikin ahalinsa yakebi bazatayi ba,ballantana wannan d'anyen aika aikar......!!

hankalin mamami dasu nawwara ma ba k'aramin dugunzuma yayi ba a wannan ranar,hakama su goggo da innaa sun gagara fad'ama d'aya daga cikin danginsu,sanin da sukayi zasuji labari tinda abin duniya dama ba b'uya yake ba...!

bababi kam t'sabagen shock dakuma t'sant'sar bak'in cikin wannan abin,sai yanke jiki yayi ya fadi wanda hakan yasaka suka kwashe sa zuwa asibitin nawwara,sbd ko karen hauka ne ya cijesu baza suje wani asibiti ba sbd gujema jarabar mutanenmu na arewa.....!!

bak'in ciki da takaici sukayi ma ya audu yawa a wannan ranar wanda hakan yajawo jininsa yayi mugun hawa hartakai shima saida suka kwantarsa a asibiti gefen gadon bababi,gakuma hamdeeyerh da kwata kwata bata hayyacinta...!!

kan kace kwabo...?? asibiti yacika da en uwa da abokan arzik'i harma da en gulma,wayanda badan allah sukazo ba saidan son ganin k'wak'waf...!!

************TWO MONTH LETTER******

HAMDEEYERH!Where stories live. Discover now