_*Typing*_💻
_*🌻🌻HAMDEEYERH🌻*_©️ *HIKIMA WRITER'S ASSO.🌻*
_Home of peace, joint of entertainment,to educate & to enlighten our reader's._
_LITTAFIN KYAUTA._
*MALLAKAR*_ummie2018💜__*marubuciyar*_
1- _AYSHAT(complted)_
2- _ZATOH(completed)_
3- _NUNA SO GABAN KISHIYA(completed)_
4- _TA'UMMU KA (incomplete)_
5- _NIGERIA KO NIGER(incomplete)_
6- _ANYA KUWA...?(rate book)_
~and now~
7- _HAMDEEYERH_
_GARGAD'I! GARGAD'I!GARGAD'I❌_
_Ban yarda wata ko wani yajuyamin sigar labari na ba,koda kuwa kalma dayace! duk wannan ya aikata hakan a gareni zamu gamu a fadar mai sama!!_
_i dedicated the whole this book to all writer's of hikima writers association🌻_
*charpter 2*
fitar baba mai gadi direct yawuce wani madaidaicin boys quaters dake da dan girma ta bayan karamar dakinsa dayake zama cikinta idan yana kan aikinsa!!!
yana shiga wani madaidaicin parlo da babu komai a cikinta sai tiles dake malale,sai kuma k'arama madaidaicin carpet malale cikin parlon,sai kuma wasu kod'add'un kujeru wayan suka dan fice daga hayyacinsu amma dai babu laifi da haskensu!
wani matashin saurayi ne zaune bisa daya daga cikin kujerun parlon wanda a halin yanxu kai t'saye bazan ce maku ga cikakken kamarsa ba,amma dai daga ganinsa zakusan cewa handsome ne!
sannu da shigowa yayi ma mahaifinnasa,babu b'ata lokaci ya mike yayi ma mahaifin nasa sallama,shikum yawuce dakin bakin get nasu,inda mahaifinsa ke zama idan yana bakin aiki da rana!!
Washe gari karfe 6 daidai na safe rabin rai ta fara bude lumsassun idanuwanta dasuka dan canza kala zuwa kalar jaa,wanda hakan ba karamin k'awata mayun idanunnata yayi ba!!
tar ta bude idanuwanta tana bin inda take da kallo,sannan kuma abubuwan dasuka faru jiya suka fara dawo mata daya bayan daya!!
tab'e dan mililin bakinta tayi wanda yake kalar marun mai matuk'ar daukar hankali,bayan komai yadawo mata,mikewa tayi tafara tub'e kayanta,saita tayi zindir batare da b'ata lokaci ba ta fada toilet,
tashafe kimanin 30mins kana ta fito,zama tayi gaban madaidaicin mirrow nata kalar y'an gayu,saida ta shafe jikinta da d'add'adan lotion mai dad'in k'amshi kana ta fara t'sant'sara k'ayataccen kwalliyarta wanda yasakani sakin baki ina kallon t'sant'sar baiwar kyawun da allah ya bata,saida ta gama tsaf kana ta mik'e ta fiddo wasu mat'sats~t'sun kaya riga ne top da kuma wando jeans na crazy mai kalar fari kal,top din kuma bak'i ne!!
saida ta shirya nagane maku kalar k'irarta,duk abinda ake buk'ata ajikin cikakkiyar kace kam wannan yarinyar ta mallake sa,komai ya zauna damar mar dashi...! rolling tayi da wani yololon gyale ta kwashi wayoyinda dake kan side bed drower guda uku,bayan ta bulbula turare mai mayen kamshi ta jefa chewing gum a bakinta mai k'amshi tana taunawa cike da k'warewa,nan ta fara sakkowa cikin takunta na k'asaita!!
duk wanda yaganta a wannan lokacin zayyi tunanin yar gidan pasto ce,bata tarda kowa a parlon ba,dan haka direct ta wuce bedroom na daughter,bayan ta d'an saki fuskarta!
tura kofar tayi cike da yanayinta na cikakkun yan gata,tana shiga ta tarda daughter zaune bakin gadonta,tana danne danne cikin faskareriyar wayarta samfarin iphone 11,dagowa tayi k'yakk'yawar rown face nata dauke da espression na bacin rai akan fuskarta,sbd tasan babu mai shigo mata daki a daidai wannan lokacin sai deeyerh nata,aikuwa rabin rai ta shigowa ta shagwab'e fuska ganin yanayin daughtet,taje tayi hugging na yar uwartata,tana sakin ajiyar zuciya,zame jikinta daughter tayi tana k'yab'e fuska,
cikin wani cool voice nata mai shegen dad'i tace "am sorry my anty nah! dan allah karkiyi fushi dani! ruhi na bazai iya jure ganin ruhinki cikin b'acin raiba!! sbd ban saba da hakan ba!" takare maganar tana mai juyo da fuskar yar uwar tata zuwa gareta,sbd tana buk'atar kallon cikin idanun yar uwar tata domin tasan shine hanya mafi sauk'i da zata kalleta da idanun rahma ta daina fushi da ita!!
aikuwa taci nasara! take zuciyar daughter ya sassauto sbd arangama da tayi da fuskar tausayiin da yar uwartata tayi!! kasancewarta mace mai raunin zuciya da sanyin haliii!
ayi manage plss
vote
comment
share_UMMIE2018_✍🏻
YOU ARE READING
HAMDEEYERH!
Historical Fictionlabari ne mai cike da sark'ak'iya,idan kuna bibiye da alkalamin ummie2018 zai warware maku zare da abawa