page 32

181 21 0
                                    

*RAYUWWR BAHIJJA.*

*32*

Koda ta isa k'ofar shiga d'akin sai taja ta tsaya ta yi shiru k'irjinta na cigaba da harbawa zuciyarta na raya mata da ta koma abinta amma ka ta rasa kuzarin barin wurin zuwa can ta yanke shawarar shiga ba ta yi knocking ba sabida tafi kowa sanin bai son hakan gara a kirasa a ways da a bugs masa k'ofa. Ta murd'a handle d'in ta ji k'ofar a bud'e ta tura ta shiga, falon tsit kamar ba mutum ciki, ta zauna bisa hannun  kujeran tana kallon tsarin falon tamkar yau tasoma ganinsa. Bayan mintoci biyu da shigowarta ta kira wayarsa amma bai d'aukaba ta kuma kira akaro nabiyu nanma bai d'agaba, tayi shiru tana 'yan dube dube  kamar mai son gano  wani abu. Ta d'auki ak'alla mintoci goma shabiyar tana jiran fitowar Mujaheed amma batakoji motsinsaba.

Asannu ta mik'e ta isa bakin bedroom d'insa ta tura k'ofar ahankali ta shiga gabanta na fad'uwa domin tunda take bata taba shiga bedroom d'insa koda kuwa gyaran d'akin ta rako Sumayya iyakacinta parlorn ta ke tsayawa hatta kuwa da dakin Bashir bata taba shiba ba domin shi da kansa ke gyara kayarsa.

Wani sansanyar kamshi ne ya ziyarci k'ofofin hancinta ta lumshe idanu tana shaka cike da yabawa tsaftar d'akin domin komi tsaf tsaf a ajiye inda ya dace kamar dakin mace mai mugun tsafta da kwalisa, ta karasa tsakiyar d'akin ta tsaya shiru sai kuma ta matsa ta zauna gefen bed d'in ta tsurawa wani frame ido.

Picture nata ne a cikin frame d'in tana sanye da wando black tare da riga mai dogon hannu amma ta matseta sosai, na shanunnan sun turo kamar zasu faso gaban rigan. Kauda fuska ta yi cikin tunanin ko da yaushe ta d'auki photon. Ganin ba ta samo amsar ba sai ta kauda kai ta maido fuskanta bangon arewa nanma tayi arba da photonsu ita da shi wanda sukayi ranar da tarakashi yiwa budurwanshi siyayya. Suna murmushi dukkansu, kuma sunyi kyau sosai.

'Ikon Allah.' Ta furta cikin zuciyarta.

'Oh ni 'yasu wai yana nufin duk son dake yimin ne ya janyo yake ajiye pictures d'ina?' Ta tambayi kanta cikin zancen zucci.

Sosa hancinta ta yi caraf kin wanibyanayi mai kama da jin tausayin sa, ta mike zata bar d'akin taji anbude k'ofar toilet ta dakata tare da juyowa. Shi ne ya fito d'aure da towel a k'ugunsa wani karami kuma  ahannunsa yana goge sumarsa. Tsira masa ido ta yi tana kallonshi bako kiftawa.

Fari ne sol dashi saima take ganin jikinsa har yafi fuskansa fari gashi ma'abocin fad'in k'irji da wadataccen suma sun kwanta luf luf kamar yana shafa musu mai, ta sauke idanunta zuwa k'asan cibiyarsa abinda tagani yasa tayi saurin juya baya ta runtse ido gam tanajiyo zuciyarta na harbawa da k'arfi fat!-fat!!.

 Bahijja ta shiga rud'ani jikinta har rawa ya keyi domin ganin sirririnsa a mik'e ya sa ta juyawa bashiri, a ta ke kuma ta soma neman hanyar barin d'akin.

"Kingama kallacemin tsiraicin ko bai isheki ba sai na kwance miki towel d'in kingama gani da kyau?"

Ta tsinkayi muryansa da sauri ta juyo tana zare idanu, ya matso daf da ita ya ce "Oya tube kema inga irin halittarki ko ya kai nawa tsari da burgewa domin na hango sha'awar halittana a idanunki.

Cike da tsoro ta ja baya kafin ya ankara ta fice da gudu, ya bud'e murya ya ce "Ki jirani inzo matsoraciyar kawai."

Dariya tasa tana kare fuskanta kamar naganinta wai taji kunya, ahankali kuma ta furta "Wallahi yana da bantso fa but ya burgeni kam gaskiya ya fad'a."

Bai d'auki lokaci ba ya fito cikin shigar kananar kaya. Ya zauna ahannun kujeran datake zaune ya sunkuyo jikinta ta d'ago ta kalleshi zatayi magana yayi sauri ya haska musu plash da wayarsa ta harareshi tare da tura baki nanma ya kara haskasu, ta mike tana mishi wani mugun kallo ya kara yin saurin d'aukanta photo, haushi lamarin ya kuleta ta juya ta nufi k'ofar fita ya yi saurin shan gabanta ya murza key a k'ofar tare da zarewa ya jefa cikin aljihun wandonsa.

RAYUWAR BAHIJJA.Where stories live. Discover now