page 53 to 54

232 22 1
                                    

RAYUWAR BAHIJJA.

*53 to 54*

Zameww ya yi ya zauna a gefen gadon ya janyota ya zaunar da ita saman cinyarsa, ya tsura mata idanu yana kallon yadda jikinsa yake rawa ya ja siririn tsaki cikin cewa "Malama kinatsu ko inyi abinda nagadama dake yanzun nan domin halalina na ne.

Muryanta narawa ta ce "dan Allah yaya Mujaheed kayi hakuri ka da kayimin komi, Allah bazan iya daukan lamarin da dakin Umma ba."

"Uhmm naji amma sai kinmin abu d'aya idan kina son in barki."

"Me ye shi? Ta furta a hankali.

Yana murmushi ya d'ora hannunsa saman kirjinta ya matsa da k'arfi har da cije baki, ta rintse ido ta rik'e hannunsa cikin girgiza mass kai.

Iskan bakinsa ya hura mata a fuska ta bud'e idanun cike da marairaita, ya lashi lips sannan ya ce "Kayan ruwa zan tsotsa kamar na mintoci goma kacal."

A hanzarce ta tura shi ta mik'e ta nufi parlour a guje ya biyota da sauri tana daf da shiga d'akin da Sumayya ta ke ya kamata, ya san me zatayi masa dan haka ya toshe mata baki tare da dagata cak ya maidata dakin ya murza key a k'ofan.

Bayan da sauke ta ya kalleta cikin had'e fuska yana watsa mata harara, tura baki ta yi cikin son yi masa tsiwa amma tsoro ya hanata damar yi.

"Kina wani abu kamar sabon shiga alhalin nan kuwa gwanace ke mai lasisi wacce bata gajiya da neman lada."

Kauda kai ta yi gefe tareda sa ke tura baki ta ce "Kaga yaya jahee karabi dani in shirya mu kaima su Umma abinci, kafini sanin umma bata jure yunwa sabida ulcer amma ka tareni D's neman magana."

 "Uhm ai yanzu zamu tafi amma sai nasha madarata."

"To ainan ba madara, katafi dining area na shirya komi da ka ke bukatw kafin ka gama na kammala shiryawa a natse."

Fizgota ya yi ta fad'a kirjinsa ya matseta, ta kwalla k'ara sabida ta tsorata. Cikin kunninta ya rad'a mata "Kinsan Allah inbaki bani da arziki ba za ki bani da tsiya dan sarai kin gane abinda na ke nufi ki ke layancewa."

Ta yi masa shiru, ya soma shafa bayanta zuwa mazaunanta ta kam-kameshi sakamakon jin wani bakon yanayi ajikinta wanda bata tab'a jin ba a duk tsawon zamanta da Bilal.

"Dan Allah Yaya Mujaheed kabari bana so."

Ya yi banza da ita ya cigaba da shafata cikin kwarewa kuma a inda yasan zai motso mata da sha'awa. Cikin gwama numfashi ta kuma cewa "Please kabari zanbaka madarar."

Ya dakata tare da kwantar da ita ya zame towel d'in yana kallon idanunta dasuke rufe ya maida kallonsa kan na shanunta cike da nishad'i ya sauke harshensa kansu yasoma tsotsa a hankali yana cigaba da kallon idanunta da fatarsu ke motsi.

Yad'au lokaci yana abu d'aya, zuwa can ya dakata yana sauke numfashi, ya had'e bakinsa anata nanma yayi mai isarsa sannan ya mike yaja towel d'in ya rufe mata kirji sai da ya kai k'ofa sannan ya juyo murya a shak'e ya ce "Ina jiranki a parlour inkin far-fad'o daga suman" Ya sa ki siririyar dariya ya fice.

Bahijja kam saida ta sami mintoci biyar tana kwance cikin mutuwar jiki sannan ta iya tashi a sanyaye ta shirya cikin atamfa super ta feshe jikinta da turaruka masu sanyin k'amshi, koda ta fito yana zaune a Cushing, channel ya ke sanjawa, ta shige d'akin Sumayya batare da ta dubi inda ya ke ba. Murmushi ya bi bayanta dashi cikin sosa sumar kansa tare da cije lips.
  
Tare suka fito da Sumayya yanzuma bata dune shi ta ce "Bari inyima mummy sallama."

Ya gyada kai tare da mikewa ya ce "Ok to kisameni amota, bari nayi gaba da kayan."

"Ok." Ta amsa kanta sunkuye.

RAYUWAR BAHIJJA.Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang