page 35 to 36

153 12 0
                                    


*35 to 36*

'Dakin cike yake da kawayensu 'yan kwalisa sai hira suke suna shewa cike da farin ciki. Bahijja tafito daga toilet d'aure da gudun towel ta zauna gaban mirror ta jona hand dryer ta busar da gefen sumarta da ya jige ta gyara parking d'insa yafito fes sai kyalli keyi. Tana lalibo kayan daza tasa ta tsinkayi kawarta meena nafad'in "Wallahi mijinki Bahjja ya gama morewa dan kin had'a makaman yaki masha Allah."

"Ke kam Meena kinboni tunda bakya gani ki kyale."

"Eh d'in ban kyalewan, ai abin a fad'ane na gani."

"To sai kiyi tayi ai ."

"Ai kam yanzu zan d'ora."

Banza Bahijja ta yi da ita, Meena ta karkace tana duban jikin Bahijja sama da kasa ta ce "Ga breast manya da burgewa, hips ya cika dam tare da mazaunai masu d'an tsini sannan ga karamin baki wanda zai yi dadin tsotsa, kai wallahi komi naki ya nuna luguf sai kuma kwasar albarkansa ya rage ayi."

Idanu waje Bahijja ke ubanta tare da zabga mata amma bai hanata cigaba fadan abinda ke ranta ba "Daren gobe da drama agidan oga Bilal dan nasan indan kika shiga hannun d'an fillon nan ya matse ki a matse-matsinsa to sai buzunki domin inajin sai subahi zai saurara miki."

 K'awayensu suka kwashe da dariya suna tafawa da junansu cikin shakiyanci.

Hamee ta cabe "Amma dai ke kam meena 'yar buhuce, kinzauna kina tayi mata kallon kurullah abinda bai da kyu sam."

"Allahu Akbar ya sayyada mai 'ya'ayan aike." Cewar khady tana jinjina mata.

A fusace hamee takawo mata duka tana cewa "Ba kyau dai izgili inma shi kikemin."

'Yar dariya khadyn tayi " Ni kada kikaini inda 'yan k'uda ke salati madam Hamee."

Nanma dariya kawayen suka karasa sanyawa cike da nishad'i.

Sumayya ce tashigo ta kalli Bahijja ta kama baki "Kai keko adda B, ina zaki kai wannan mazaunai haka?"

"Inda zaki kai naki."

  Ta sa dariya, k'ayensu na ta yata

"A'a ni kam nawa dai dai mijina ne ba irin nakiba manya wanda nasan mai dogon wuya bazai iya liliyawa da kyau ba sabida sunfi karfinsa."

Banza Bahijja ta yi da ita, ta cigaba da dubo kayanta yayin da mutanen d'akin suketa yima shakiyanci suna kwasan dariya, ita kanta lamarin dariya ya yi ta bata tana neman kayan tana murmusawa.
 
Mummy ce tashigo duk suka nutsu kamar, suke gaisheta ta amsa cikin fara'a sanna ta dubi Sumayya ta ce "Wato ke da na ce ki kiranmin Bahijja ayi mata wanka matar najiranta shi ne kika shanyani ko?"

"Ayya mummy kiyi haquri na sha'afa ne wallahi."

Harara ta wulla mata, takamo hannun Bahijja tana cewa "Ke da za'a yiwa wanka na musanman shi ne zaki wahalar da kanki."

  Tura baki tayi tana duban gefe ta ce "Wallahi ni banson wankanta, kawai tayi ta kallonka kamar wata mayuwa, don rainin hankali irinnata d'azunfa damuka shiga tana cud'ani har tana wani cewa in gyara tayimin tsarki sai kace ta maidani jaririyan goye, to ni kam yanzu ba inda zani, shiyasa nayi wankana tunkafin tazo."

Mummy ta yi murmushi "To shikenan tunda bakyaso , dama tacemin kina da gardama baza tazo da kantaba sai dai inzo da kaina intaho mata da ke."

"Allah mummy banso tayi Sister."

Caraf Sumayya ta amshe "Eh zatayimin kuwa kuma tayi ta koyamin dibarun rike miji keko kiyi tazama dam kamar kayan wanki baki iya komi ba."

Zare ido Bahijja ta yi jin zancen.

RAYUWAR BAHIJJA.Where stories live. Discover now