page 31

185 13 1
                                    

RAYUWAR BAHIJJA.

*31*

Kusan a tare suka shiga falon Umma dan Bahijja na zama gefen Umman wacce  ke duba wani littafin addu'o,i Mujaheed ya shigo.

Umma tad'ago tana dubanshi tareda amsa sallamar da yayi. Sai kuma kunya takamashi sabida bai tsammaci samun umma a parlourn ba. Ya d'an sosa kai yana duban Bahijja ta gefen ido ya ce "Umma dama aron Bahijja za ki bani tarakani gidan Adda Asma'u."

Murmushin manya umma ta yi dan muryarsa ya tona tsaro zancen kawaibya yi, t gyad'a kai ta ce "Haba mujaheed, kai da kanwaka sai ka tambayeni dan zakufita?"

Yana motsa yatsunsa ya furta " Umma ai gara kisani yafi kariya."
"Tam hakan ya yi, gatanan Allah dawo da ku lafiya."

Bahijja tayi narai narai da ido cikin kwabe fuska kamar zatayi kuka ta ce "Wallahi Umma barci nakeji, yatafi shi kad'ai ko yasami sis Sumayya sutafi tare."

Cikin sigan rarrashi umma ta ce "Yi hakuri ki rakashi, inkinje can sai kiyi barcin, kinga Sumayya itama barcin takryi kuma bai kamata atashe taba sabida ingantuwar lafiyarta."

  Ganin umma na rarrashinta yasa ta mike ta shige d'akinta baki ture, murmushin gefen bako mujaheed ya sa ki yana sanyawa Umma albarka a cikin ransa.

Suna tafiya tana yin kunk'uni, ya yi banza da ita dik da ransa ya baci domin a rayuwar da ya tsani a rik'a yi masa maganar da bai fahimta. Wurin wani saloon ya gyarw parking ya dubeta cikin sakin fuska ya ce "Shiga kifito ina jiranki, sabida kada mu wuce lokacin da zaku fita da Mummy in koma ta saukemin balbali."

Juya kai gefe ta yi batare da ta kulashi, ya bud'e wallet ya zaro dubu biyar ya ce "Gashi nan ayi miki mai kyau."

Ta juyo tare da daukewa kudin harara ta kuma kauda fuska, ya zubawa l kyeyarta ido cikin korara fushinsa, tsawon mintoci biyu suna a haka zuwa can dibara ya fado masa ya matso kusa da ida sosai ya kai  hannu ya ja d'aurin d'ankwalinta yak warware, ta juyo afusa ce, ya kashe mata ido d'aya tare da kai hannu saman shoulder nata ya ziro ya sakko gaban k'irjinta kafin ta Ankara ya ja rigar yana shirin leka ciki, ta tureshi a hanzarce cikin matsifa tasoma magana "Wallahi Jaheed nagaji da abinda kakemin, haba don Allah ace a titinma sai kayimin wulaqancin da ka saba, to Allah nikam nagaji zan had'aka da mummy sabida ka da ka illatamin rayuwa nan gaba."

 Ya kafeta da ido yana shafa sajensa cike da annashuwa domin dama matsifar nata ya ke muradin gani, ganin ko ajikinsa sai haushi ya kuma turniketa ya dago fuskanta ta kwace ya zunkud'a kafada cikin cewa "Da wai dubawa zanyi ingani ko sun nuna."

"Basu nunaba, tunda ayaba ce." Ta ambata cikin a k'ufula.

Ido ya zaro ya kuma watsa masa harara koma baya ya yi ya jingina da seat sannan ya furta "Kai haba? Duk wannan cikan danaga sunyi kamar zasu faso riga ashe da sauransu ban sani ba, amma kuwa in sunfi haka zasu baki matsala."

 Banzatayi da shi cikin  jinjinawa rashin kunyar sa.Ya saki dariya ta zuba masa ido bako kiftawa.

"Kin san Allah inbaki je anwanke miki kai ba sai dai munkai magariba zaune anan, I swear."

Jin haka yasa ta juyo ta zari 1k a cikin kudin da ya ajiye mata ta fice tana cewa "Jarababbe kawai."

 Kai ya gyad'e cikin shafar beard nasa furta "A kanki ba na ke hakan dear Bahijja."

Kimanin 1hr aka gama mata ta fito tana wani cin magani. Sun d'auki hanya ya dubeta cike da tsokana ya ce "Bud'emin gyaran ingani ko anyi miki mai kyau."

Harara ta sauke masa "To mijina."

Ya saki murmushi mai sauti tare kaiwa steering duka "Insha Allah nakusa zama mijinki."

RAYUWAR BAHIJJA.Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin