page 39 to 40

210 15 0
                                    


*39 to 40*

"Uhmm yaya kabarni inyi barci don Allah, daren jiya kahani in huta da safenma baza kabarni in hutaba. Sumayya ta ambata a hankali.

 Cizon akunninta ya yi ta sa ki kara tare da fad'in "Kai yaya Bashir Allah kasan kan mugunta salo salo."

"Ai ke kika janyo tunda jiya kinki bari insami nutsuwa yarda ya kama ta sai kuka kika cikamin kunni da shi sabida tsaban ragwanci, dan haka yanzu bazan barki kiyi barci ba ko da kuwa gyan gyad'ine har sai na tabbatar nasami gamsuwa ma'ishi."

 Da sauri ta mike zaune tana dubanshi da kubburarrun idanunta wanda suka ciki da kwalla ta ce "Kasheni kakesonyi kenan?"

Ya kanne mata ido d'aya "A'a zumata bazan kasheki ba sai dai zanbaki dad'ine mai cike da lada."

"Ban son kalan wannan dad'in karike kayanka har da ladsn na bar maka."

Ta koma ta kwanta ta ja bargo ta rufa tana cigaba da cewa "Kai wallahi inhaka aure yake to gaskiya da wuya lamarin sa."

Dariya Bashir ya kyalkyale da shi ya shigo barcin ya rungumeta yanayi mata wani salo ita kuwa sai kuka ta ke yi da k'arfi tare da bashi hakuri amma bashi yasa Bashir kyaleta bata sai da yasami gamsuwa sannan ya zare jikinsa tare shafo sumar kanta yana cewa "Affuwan zumata natuba bazan sakeba  kinji? Allah ya yi miki albarka ya barmu tare da juna har izuwa karshen rayuwarmu."

"Amin." Ta amsa cikin dushewan murya.

Murmushi ya sa ki ya d'ago ta ta zame cikin cewa "Saina fadawa Umma ka kusa kasheni da raina da mugunta."

Dariya ya kuma sanyawa, cike da nishad'i ya shafi fuskan "Da kuwa kinsha kunya ace kamarki 'yar jami'a tana abin yara k'anana 'yan kauye masu karancin shekaru."

Shiru ta yi, ya mike yashiga toilet ya tsarkake jikinsa ya fito daure da towel a kugunsa. "Zumana tashi kiyi wanka."

"Barci zanyi sai anjuma na yi."

"A'a my Honey ba kyau zama da najasa ajiki yin hakan yana kawo junnu su shigeka kuma in anyima sihiri yana saurin kama mutum, don haka tashi kiyi kada wani abin ya sameki." Ta ta yi tana yatsina ya d'ata cak zuwa bathroom.

Ranar Sumayya taga lele wurin Bashir har lamarin ya yi ta bata mamaki.

*
Suna gabatar da breakfast, Bilal sai kallon Bahijja ya ke yana tasbihi aransa sakamakon ganin ainihin suranta azahiri da ya yi cikin shigar kananun kaya dan daren jiya sam tashin hankali bai barshi ya ga kayansa ba.  Bahijja mai kamewa ce ainun domin dik in Bilal yazo zance tana sanyo hijab mai yalwa sannan ko gyale ta sanya takan sanyo mai girma.

Gyara zama ya yi yana cikin gaba da kallonta tare da mik'a godiya ga Allah da ya mallaka masa ita bisa igiyar aure dan haka zai mori kayansa hankali kwance na mai sanya masa ido. 'Hakika aure babbar ni'ima ce.' Ya ambata cikin ransa.

Ya ja numfashi ta d'ago ta kalleshi ya sakar mata murshi tamaida masa da martani ya matso ya janyota ta mike ta zauna a cinyarsa, a hankaki mika hannu saman k'irjinta ya latsa ta runtse idannu ganin haka ya sa ki siririyan dariya ya ce "Da zafi ne?"

Shiru ta yi cike da jin kunyar kalmar.

"Oh kinfi son in sha?"

Da sauri ta kife kanta a kirjinsa tana kun-kuni cewa bata so. Wuyarta ya saukewa kiss sannan ya d'agata cak suka dawo tsakiyar parlour, saman rug, ya cigaba  da wasa da ita sai nokewa ta ke yi na rashin sabo.

Da kansa yagaji ya dakata ya d'agota suka koma zaune ya ce "Princess mushiga daki inabaki kyauta."

Kallaonsa ta yi taga kwayar idonshi sun sanja zuwa red a ta ke tagano nufinsa lumshe ido ta yi cikin jin mummunar fad'uwat gaba, jikinta yasoma rawa, sam Bilal bai lura da yanayin da ta fad'aba ya mikar da ita ya tallabeta a gefensa suka doshi dakinsa. A sama gado ya yi mata masauki ya kwanta a jikinta ya yi mata rumfa yana son hada bakinsa da nata ta kauda kai ya tashi ta had'a shi ta fice da gudu zuwa dakinta ta fada toilet ta yi ta kwara amai.

RAYUWAR BAHIJJA.Where stories live. Discover now