🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*UWAR MIJINAH*
~{Hawan jininah💔}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
بسم الله الرحمن الرحيم...*Chapter 2*
Tace "jiya bayan mungama kallo mun kwanta, Hayaniyan Yaya Aryaan ya tashe ni" Sai kuma tayi shuru
Nida son jin gulma balle kuma akan dodon nawa, ai tuni na bata hankali na nace "What happened Again, Me ya faru?,Fada sukayi ne?,"Hafsah yi Yar dariya tace "Heh.. Kece idan kin kwanta barci marabar ki da gawa numfashi, ai nata tashin ki Don gudun Dama-dama, Amma kaman kara miki nauyin barcin nike, Amma fa na dauki Wasu a waya nah"
Saida na rage gudun Motar kadan kafin nace "Tell me what happened Fara fada min inyaso anjima na kalla video din"
Ta kwashe da dariya tana fadin "wlh Munayferh kin cika zakewa dayawa,ina kaiki ki bari na isa inda Nike son zuwa dake mana"
Shuru nayi mata itama daga nan bata sake fadin komai ba.
Ganin Abinnata ya fara zama rainin hankali yasa na sami gefen hanya nayi parking
Ta dago ta kalleni a razane, nima kallon ta nayi cikin maganana mai kamada An tilastamin nace "If you'r ready tell me In kin gama Jan min rai ki fada min Abinda ya faru jiya, in kin gama Sai naja mu mu tafi"
Hafsah ta dubi agogon dake manne a tsintsiyan hannunta tace "Haba Munaiferh Yanzu fa 6:45am pls ki tada Motar mu tafi kar muyi latti"Na tabe baki dakko wayana Na fara latse latse,
Hafsah ta san halina na kafiya akan abinda nke so koda zan rasa abu mai mahinmanci agareni ne bandamu ba in dai zan sami abinda nike so bqn dqmu ba kowa ya mutu 🙄
Chan sai naji hafsah ta dafa ni "Sis ga videon" naji ta fada a sanyaye,
Bansan lokacin da murmushi ya kwace min ba, na karba na kalla ina jinjina karfin hankali irin na tsohuwa Umma, ina gama kallon na tura a wayata nabata wayanta ,Sannan naja Motar muka wuce babu mai magana a cikin mu
Ita hafsah tana jin haushin abinda nayi mata DA danasanin gaya min draman da tayi, gashi nasa munyi latti,Ni kam Zuciya ta Fess,Bama fargaban Rasa lectures din Nike yi ba tunanin Yanda naga ran yaa Aaryaan ya 6ace nake ko ba komai nadan ji dadin hakan, an cinye masa chicken kuma an Hana shi yin xhfsilvdativxxnkdwyogckrqakner🥴😜
Dan na tabbata ba yarda zatayi ba, Bataci ba a hpkxqkgf ta? ...
Da wannan tunanin muka isa makaranta kaman kurame
Munyi Saa malamin Malam daud yana Shirin Shiga aji yana tsaye bakin kofa yana waya Da sauri na kamo hannun hafsah na bangaje Shi yayi baya Ranga ranga,Sai gashi a jikin Fareeda Shu'aib (Assistant c-rep) Gaba daya aji ya kaure da hayaniya, Masu waya na daukan su kai harda masu video live, nan take Wasu suka fara posting a kan Net with the caption
~"Yau Dubun Ks.Daud ya cika sakamakon kamashi da akayi Rungume da wata daliba a lecture theatre, Alamu dai sun nuna ba yau ya fara hakan da ita ba"~ (Kai jama'a🙆🏻♀️😆),Shi dai KS daud, bai sake sanin inda yake ba,Gani yake kaman ya kwanta a kan katifa🙆🏻♀️🙆🏻♀️
Hasken Flashes na wayoyin mutane ne ya dawo dashi hayyacin shi Sai yanzu ya lura da abinda yake faruwa
Kunya,Tsoro,kai harda Rashin gaskiya duk suka hadu suka gare mai guri daya ya duka zai kwasa littafan da ya zube wani student yayi saurin kwasan mishi harda kakkabewa yana dariya ya miqa masa, ya amsa kansa a sunkuye tareda ficewa daga lecture theatre din.
Yan aji suka dau shewa dama suna kume da Farida sakamakon cin kudin su da tayi tace wani lecturer yace sukawo kudin class list kunsan Yan 100 level da JJC Shine daga baya sukejin ai ba haka akeyi ba , ko zaa bada kudi bai wuci 5naira ko ten naira ba tunda single copy ne.
Ranar dai na zama cele Don musamman ake zuwa sit dina ana min godiya Wasu na kar6an number waya na Wasu na daukan hoto dani, ni kuma abin nema ya samu sai shan kamshi nake ina daga kai irin nayi abin arzikin nan....Da naga zasu isheni sai na tashi nabar musu theatren Don har na farajin yunwa kunsan dai ban karya na fito ba.
Na nufi Student cafeteria na skul din nayi ordrn abinda Nike buqata ina zaune wayana ta soma ruri , Jaanaan ce . nayi takaitaccen murmushi Kafin na dauka
Nace "Hello Besty yau where are you? bazaki shigo bane?,"
Daga chan 6angaren tace "sorry babe Wlh nayi latti ne Sai 11:30 zan shigo inshaallah"
Nayi Yar dariya nace "Banza ina jiran ki nan da 15minutes kizo ina cafeteria akwai news phaa"Dake itama gulmammiya ce iri na Kit ta kashe wayan ta Shirya 10minutes sai gata tazo ko da yike offkay gidan da take zaune babu nisa da skul din
taja kujera ta zauna kusa dani tana tambaya na miya faru tas na maida mata abinda ya faru Aikan Tasha dariya harda riqe ciki, gata dama gwanan dariyan mugunta, tace ohsht Gaskiya nayi missing Omg naso ace ina nan da tuni nima na posta Dan hegiya me kirar yahudawa,
Nima dariyan nayi nace "I Dnt even know what happened nima wlh tsautsayi ne, ture shin da nayi da niyyar mu shiga kafin ya gama waya,sai gashi ya kwaso laushi"Jaanaan tace Ku shiga ke dawa
Nace Nida hafsah mana ai tare muka zo yau
Tace yanzu ina take ?
Nace tana baya na na Goya ta
Tadan harareni "Damn it ke dai da maganar banza kike wlh daga magana?" Ta karasa tana daukan Roban cuptail din dake gaba na.
Harararta nayi "Kwadayayya kinzo kenan "
Saida tasa cuptail din a baki ta zuka sannan tace "uhnm,Babe duk ba wannan ba ya gajiyan biki ya Amarya?"
Nace "Thank God Gajiya yabi jiki, Amarya kuma Hmmmmmmmmmm......nan na kwashe mata abinda ya faru harda Wanda nagani a video
Harna gama bata labarin batace komai ba ta daiyi tagumi tana kallo na kaman ta same TVTa Dan nisa tace "This is strange, Ni ban ta6a jin irin wannan labarin ba ko'a hausa novels wlh ina tausayin Mata Masu uwar miji,Su hana mutun sakat ,Da anyi magana Suce Ai su suka Haifa "
Na ta6e baki "gane min hanya ni wlh bazan auri mai uwa ba, da na auri mai uwa gara na mutu gauruwa"
Jaannan tace "Kar kice haka fa ba duka aka hadu aka zama daya ba "
Nace "ke kika San wannan ni dai na fadi nawa" haka muka cigaba da hira Har lokacin da time din next lecture yayi.
*******
Aryaan na dawowa daga masallaci Yaji motsi a kitchen yasan dai ni bazan tashi na shiga kitchen da sanyin safiya ba, kuma hafsah tana tsoron Gas bata son girki da gas ko dai Umma ne?, ya tambaye kansa, Da sauri ya karasa nan
Ramlah ya gani Sanye da Night Gown Pink ,Yadin yabi jikinta, Wani Abu yaji yana yawo a jikin shi.....(Mutum da Abinsa Anyi masa iyaka dashi😩)Jikinta ya bata ana kallon ta yasa ta waigo suka hada ido tayi Saurin kawar da kanta Daga kallon Shi.
Shima yasha jinin jikinsa yasan bai kyauta ba Abinda yayi Mata bah.Baice komai ba, Yayi Folding hannun RigarSa ya sa hannu suka karasa girkin tare kafin suka kai dinning area zata koma ya riko hannunta ta kwace, ya qara Riko hannunta ta kwace ganin bazata saurareshi ba yasa ya Rungumo ta ya manna ta a kirjin sa...
Daidai wannan lokacin Umma ta fito daga dakin ta Rike da Gorar Fresh milk Wanda basu sha jiya baDaga kan da zatayi idanunta yayi gamo da mugun gani😂.......
CHAI ,AKWAI KURA🙆🏻♀️
NI BAZANCE KOMAI BA😩
Fahnaan🖋️
Sunday 9th August
YOU ARE READING
HAWAN JININA (Uwarmijina)
ActionLabarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........