Chapter 13

13 1 0
                                    

🌀🌀🌀🌀🌀🌀
     *HAWAN JININA*
     ~{UWAR MIJINA}~      
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
                NA
   *🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MAESHERH(ANNOBA)_
       
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
  _A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
 
بسم الله الرحمن الرحيم...

    *_Chapter 13_*

Aaryaan jin Sabon yanayin da yayi shine ya saka shi runtse idanu yana fidda numfashi da karfi da karfi saboda Sabon Shiga ne,(🤔) yadda bugun xuciyarsa ya dadu, Da Wani irin Salo Yake mata Wanda yakeji kaman ba'a Duniyar mu yake ba (Ku taya ni dawo dashi duniyar namu,kar ya lalata musu 'ya f😜)

ban dada tsinkewa da lamarin Aaryaan ba sai Da naga ya sa hannuwan sa duka biyu ya Zagaye kugu na, Ya kifa ni saman Gado, Still bai cire bakinsa cikin nawa ba,

Saura kiris numfashina ya dauke,ta bangaren Aaryaan din ma hakane saboda Gaba daya ya manta dawa yake wannan Abun,duk zatonshi Ramlah ce(Zakayi bayanine😄),
   Ya dau 20mins yana Abu daya ,shike kidanshi yake Rawan shi,A lokacin kam na gama Galabaita numfashina ya soma fita A hankali a hankali Gashi ya Sauke min Duka nauyinsa, Harshensa dake yawo cikin bakina  na kama da hoqara na dage na gantsara masa cizo mai xafi bakaramin ratsashi cizon yayi ba saboda unexpected yaxo masa da sauri ya dagata yana "Ouch" ya shafo Tongue dinsa ita kuwa ganin ya dagata ta miqe da Gudu ta nufi Kofa tana kuka mai Sauti, ji tayi Kofar a garqame ,ta zube Anan bakin kofa tana maida numfashi tareda Kuka mai ban Tausayi.
     Shikam Tunda ya dawo hayyacinsa ya Fahimci Abinda yake Shirinyi, ya dukar da kansa Tareda Dafe ,Duk ta wane 6ata masa mood dinshi, Ji yake kaman bashi ya Aikata Hakan ba Meyasa ya mata hakan ma?,
    Saida ya Dan Saita Natsuwanshi,ya gyara abinnan...dan karta gane yanayinsa ,

   Cikin Takun sa na zaratan maza yake Takun sa cikin kasaita, Har ya isa inda nake Duke ina Rera kuka, ya Duka Saitin Fuskata,Yasa hannu biyu ya dago Fuskata Wanda tuni ya gama jiqewa da Hawaye, kai harda Majina

Cikin murya mai kamada Wanda ba nashi ba yace"Munayferh Where is Ur car key?"

Tunda nake ban ta6a ji ya kira Suna na ba sai yau,Ai bansan lokacin da na Nuna mishi bedSide drawer da yatsa  ba,
  Hade fuska yayi yana Sakin Fuskata"Jeki Dauko min"

Na miqe Simi Simi ina kuka na Dauko key, na miqa mishi ya Amsa, sannan ya nufi inda Rigarshi ke yashe a kasa ya dauka ya ciro key din da kanshi ya bude kofar, har zai Fita sai ya juyo ya kalleni "Just Lips kiss kin wani Rude kin wani Fita a hayyacinki Ina ga An kai ga babban.......Look As from today,Duk Randa kika sake min Rashin kunya, Saina y Miki Abinda yafi haka" Yana Gama Fadin haka ya Rataya Rigarshi a wuya,sannan ya fice yana cije lips,

A bakin kofa na tsaya ina Maida numfashi kaman Wacce tayi Tafiyar Shekarabahutu Saida naga ya bar Sama yana Saukowa kan stairs na daga murya cikin kuka yanda zaijini Garau nace"Allah ya isa Ban yafe ba,Mugu kawai Azzalumi Dan iska kawai, Kuma Wlh Saina fadawa kakus

   Chak ya yatsaya tareda juyowa yana Mata kallon mamaki,Wato Yarinyar nan taurin kan tsiya Gareta Amma zaiyi maganinta ta6e baki yayi Tareda Daga kafada Alamar ko A jinkinshi, Hafsah dake Zaune a falon kasa ta jiyo muryana Cikin kuka ina Allah ya isa Ta dago tana kallon mu, Mamaki ya kamata ganin Aaryaan a yamutse daga shi Sai Singlet,ga Rigarshi Rataye a wuyanshi, Batayi zaton da mutum a dakin ba Dan ta Duba dakin taga Ansa key, toh sai tayi zaton na Dan fita ne,
  Baki sake take kallon shi har ya Iso falon bata ce mishi komai ba,da Gudu ta haura sama Ta Sameni Inda nake Tsugunne ina kuka kaman Raina Zai Fita,Ta dagoni muka Shige daki Ta zaunar dani Saman Gado ta riko hannuna Cikin Tausayawa tace"Sorry Sis Me kika masa"
Ban Amsataba Cikin share kwalla nace"Ashe yayanki Dan iska ne?"
Wani Irin Bugunda Zuciyar ta tayi kar dai ace Abinda take zato shiya Faru!, Takai dubanta ga Lips dina Taga babu lipGloss dinda ta Shafa mn  kafin ta fita Ga natanan har yanzu yana Shinning.
   "Me yayan Ya miki?"
Tunowa da irin izgilancin da sukayi mn lokacin da zamu zo kd nayi Sai na Share hawayena Nayi murmushi ina mikewa

HAWAN JININA (Uwarmijina)Where stories live. Discover now