🌀🌀🌀🌀🌀🌀
**HAWAN-JINI NA*
~{uwar mijina* 💔}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._Afwan Readers,Na na Sauyin Sunan littafin da kuka Gani daga uwar mijina zuwa hawan jini naa💔, Hakan ya faru ne Sbd wani sa6ani da Aka Samu, so don't be confused Duk dayane😍😍....
Follow me on wattpad @Fahnaan
Follow this links for my WhatsApp Groups
https://chat.whatsapp.com/D0SYu5RSmLUFREhHLaeucU (Maesherh novel)https://chat.whatsapp.com/EPVrcHSiQNC6h8CuVGukhW (Fahnaan novel)
Salma jabeer, Amina, ZeeShaf,
Jidda Dillaliya, da A w a members this page dey for u😍بسم الله الرحمن الرحيم...
*_Chapter 8_*
"Au na manta fa, Ashe da qanwar hubby nake zancen" Ta fada tana Rufe Fuska da tafukan hannayen ta
Gabaki dayan mu mukai dariya, haka muka cigaba da hira cikin raha har lokacin fa Yaa Aary ya dawo.
Yayi mamakin Ganin motarsa Parke Gefe guda inda driver ya parka dazun, kuma babu Alaman An ta6a shi, Ya nufi wurin Maigadi yana tambayanshi waya dawo da motar Aikam nan ya shiga Rantsuwa "Wlh Tunda ka fita babu Wanda na kara bude Wa gate,Na rantse, ka yarda dani ranka shi Dade, Kila Aljannu sun Ara ne , kai Amma lamarinnan da ban mamaki yake"
Baice komai ba ya shiga ciki kanshi ya daure yana tambayn kanshi ~Wai Aljannu na tuqa mota ne?~(toh Gareku Readers)😂
Tun a falo yake jin hayaniya ta side dinsu Mamaki ya kamashi ya San Dai Ramla ba zata ta6a kawo baqi cikin Gidannan da daddare ba!,Shi ya ma manta basu kadai bane a gidan.
Abakin kofa ya tsaya yayi folding Arms dinsa bisa kirjinsa yana kallon mu sai faman Washe Haqora mukeyi cikin nishadi ,zai iya rantsewa tunda yake bai ta6a ganin dariyana cikin nishadi ba , ya saba Ganin dariyana cikin mugunta🤪
Abdool ne ya fara Ankarewa dashi, Yaga ya kurawa wuri daya ido tracing inda yake kallo yayi "Laah Aunty ,ji yanda Yaa Aaryan ke kallonki kaman bai ta6a ganinki ba" ya fada yana dariya
A Dan Razane duk muka dago muna kallonshi, Dan bamuyi zaton dawowanshi a wannan lokacin ba.
Shikam waskewa yayi yana kauda kai gefe tare da ta6e baki, A ransa kuwa mamaki yake waye kawo Abdool Gidannan?, A iya Saninsa babu mai kawo shi gidan nan Duba da yanda Yan gidan basu kaunar Yan Dakin mu, toh tabbas munayferh ce ta dakko shi, kenan nice na dau motarsa kenan?,
Ji yayi An Ratsa ta gefen sa An wuce, Hafsah da Abdool ne suka Ratsashi Suka wuce, nima ina Gabda isowa Wurin kofar naji an Fizgo hannu na.
Zaro ido nayi cikin tsoro, Ganin Fuskar shi A murtuke ya lokaci Guda ya Rikide mun ya koma Asalin Aaryan dinda nasani a daYa karasa Shigowa Dakin yasa kafa ya Rufe kofar,Da dayan hannun ya Ciro makulli daga Aljihun wandonShi ya kulle kofar.
Ido na zaro "Wayyo ni yau Na shiga uku, Me nayi maka?,Aunty Ramlah kin ganshi ko?"
Ramlah kam Raku6ewa tayi, itama tsoro ya kamata Dan bata ta6a ganinshi cikin fushi irin na yau ba.
Tsawa ya Daka min "keep Ur dirty mouthShut Johr, First, ina makullin motana?"
YOU ARE READING
HAWAN JININA (Uwarmijina)
ActionLabarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........