30

17 2 0
                                    

🌀🌀🌀🌀🌀🌀
     *HAWAN JININA*
     ~{UWAR MIJINA}~      
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
                NA
   *🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
       
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
  _A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
 
بسم الله الرحمن الرحيم...

    *_Chapter 30_*

Wani irin Zabura Aaryaan yayi Wanda yasa dukkan mu duban shi a Razane,

Miqewa yayi cikin Hanzari ya nufi Hanyar dakinta,

"Kar ka kuskura ka shiga dakin nan,Idan ka shiga kuma Sai dai ka nemi wata uwar bani ba" Umma ta fada kakkausar murya dake Nuna tsananin 6acin Rai.

Chak ya tsaya ya kasa qarasawa Amma jin Abinda Munayferh ke cewa yasa ya daga kafarsa Tare da juyowa Gabaki daya.

"Kai YaaAary juyo kalleni" Munayferh ta fada a Gadarance,Shima Juyowa yayi yana kallonta,Umma ma kallonta tayi tana jirar cewan ta.

Na cigaba da cewa"Dan Umma ta ce Zata cireka daga cikin 'ya'yan ta sai me kasan bazata ta6a iyawa ba Amma Amanar 'Yar mutane da ka dauka fa?, Kasan Tanada haqqi akanka ko?, Ka tuna akwai mutuwa akwai hisabi kuma duk babu Wanda ka isa ka tsallake, me zaka gaya Wa Allah In ya tambaye ka kan yanda ka Riqe Amanar Yar baiwar Allahn nan ,Eh?, Misali idan Hafsah ce tayi Aure ba tada lfy kuma Takai war haka bata karya ba tunda safe wane Irin hukunci zaku dauka,Haba ai wannan zalunci ne,Dan Umma tace zata cireka cikin ya'yanta sai me Mu muka qaru dan barin mana Gida zatayi Gaba daya Dan bada kudin ubanta Ko na mijinta aka Gina ba kuma ta takura mana ko ince ta takura maku...Nasan ko Hauka Umma tayi bazata ta6a Cireka cikin 'ya'yan ta ba Tsabar iya Qalya da muzgunta ne kawai, now.... Choose.... Ur Mum or Ur Wife" na fada ina Nuna Umma da hanyar dakin Ramlah da hannaye na Biyu

.

Tsuru yayi mn har yanzu Hausa bata Gama kama baki na ba hakan yasa bana iya Dogon magana Cikin Harshen,  Shiyasa Wasu ke Ganin na kaman Mai son Takaita magana ,Alhalin Rashin iya Sarrafa harshen A lokacin da nake magana yakesa na Takaita, idan na Tilasta Wa kaina yin hakan Sai a Samu Kurakurai kaman yanda kukaji Maganar👆🏻🤭.

A sanyaye ya fara takawa yana barin Gurin har ya kai Exit na Parlorn Sai ya juyo Ya kama Hanyan Dakin Ramlah .

Da ido Umma ta bishi har ya shige,Bata iya cewa Uffan ba ,Hannu nasa na tallafo Fuskarta sannan na juyota a Gareni nace "Madam kin fasa Cireshi daga Cikin ya'yan naki ne?"

Harara ta zabga min ta miqe Fuu zata wuce nace " Da ace da son Raina na zama Abinda danki ya maida ni da Kinci ****Nki Saina Gyara miki zama.... Wicked Inlaw....Mtsww"naja Yar qaramar tsaki Cikeda Jin haushinta,Daidai lokacin da su Aary suka Fito Da Alama Asibiti zasu , Suka wuce ni ko Sumin Godiya(🤔?)

Da Harara na bi bayansu ina Jan tsaki.

★★★★
.

WasheGarin Ranar Aka kawo ma Aaryaan sabon Motanshi Kirar Firari 488 GTB fara ,OMG I admire that car zaiyi matuqar dacewa dani.dama inason Mota kirar FIRRARRI Shiyasa Na sa mishi ido kan motarshi tada, Kowa na tayashi Murna Amma ni Baqin cikin hakan nakeyi, kuma Ban Nuna A zahiri ba ni kadai Nasan Yanda Nakeji Cikin zuciyata,  Mota na Kuma ya ba Driver makulli akan shi zai dinga Kai mu makaranta yana dawowa damu, Su Umma kuma Sai wani daddaga kai akeyi Ana Iyayi Adole 'danta ya Sayi The most Expensive and Latest Car in de Era.

Tun daga Ranar da ya Siya Motar na daina Ganinshi,Ashe Sun fara Training nan ne na na POLICE ACADEMY da AsubarFari zai fice sai dayan dare yake dawowa, Su Umma an tasa an tsare Ta Kara nemo wani sabon Salon Takura Wa Ramlah Dan ko Abinci zata Girka sai Umma ta Auna,Kai Harta banza Maggi da Gishiri Umma ke bata iyaka Abinda zatayi amfani dashi, Gaba daya ta Lalace ta rame tayi wani fari Yau ciwo Gobe Lafiya, Aaryaan ne kadai yasan Abinda ke damunta Amma bai fada Wa kowa ba Hatta Ramlahn, ya barma Ranar da zai Fito a sani🤰🏻.

HAWAN JININA (Uwarmijina)Where stories live. Discover now