🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
بسم الله الرحمن الرحيم...*_Chapter 22_*
"Congratulations..... An daura aurenka da Munayferh a kan sadaki 200k,zan Tura maka video din ta WhatsApp"
________
A Halin yanzu marata ta daure kaman zata Fashe,Na Kankameshi ina Hawaye,Wannan wace irin masiface?,Na shiga uku ni Munayferh😭.
Shikuwa banda Innalillahi wainna ilayhirrajiun babu Abinda yake nanatawa,Dan Shima Kadan da yasha ya Birkitashi Sosai danne zuciyarsa kawai yakeyi.
Karar saqon da yaji yasa ya Yi kokarin Rabani da kirjin sa yana cije lips,Amma sai na damqi hannunsa jikina har wani Rawa yakeyi ,Ganin Ina neman kasheshi kafin lokacinshi ne yasa Ya tattaro Gaba daya karfin sa ya hankadani Gefe,Kai na ya bugu da Glass din motar,Sannan yasa hannu ya dau wayar,ya karanta saqon,Bai karanta dukka ba,Yana ganin an daura yaja mota ya 🚘,Sai Aafreen Hotel.
Gaba daya bansan yanda Akayi ya kama mana daki ba,HotRomance ya fara Aika mn nima banyi qasa a Gwiwa ba wurin maidar masa da martani,Na fada wata duniya ta daban, Daga ni harshi kowa yafita hankalinsa, dan idonmu yarufe bamusan me Muke aikatawa bama,Barin ma ni da Tun kafin A shigo na Tashi daga Munayferh zuwa BABYDOLL
Hankali na Gaba daya baya jikina,Wani irin Murdawa da marata tayi bansan lokacin da na Riqe na kwala ihu ba,Na fadi qasa sumammiya.
Ihun da nayi ne ya Firgitashi yasashi dawowa cikin hayyacinsa, Sai a lokacin lura da Abinda yake shirin Aikatawa.
Tashi yayi a kaina ya koma Chan Bakin Gado,Ya dafa kansa dake wani irin Sara mshi,Saida Ya saita kansa Tukunna kafin ya juyo ya kalle inda nake Yashe babu Alamar Numfashi a tattare dani,
Ya Dauko Ruwa daga Fridge dindake dakin har zai yayyafa mn, Ko me ya tuna oho,Sai ya fasa Ya dauko Biro da paper Saman Deck yayi Yar Rubutu Sannan ya kira A turo masa messenger.
2mins tsakani Saiga Messenger ta kwankwasa kofar,Bude kofar yayi ya miqa mata Takardar da yayi Rubutu, yace ta Je Chemist ta Siyo mshi magungunan.
Ta kar6a tayi Gaba shikuma ya fada Toilet yayi wanka,Sannan ya hada Ruwan zafi ,A lokacin yaji ana knocking,
Yaje ya bude kofar,Messenger ce Riqeda Leda,ta miqa mshi ya amsa yana Godiya.
Sannan ya dawo inda nake Kwance,Yasa hannu ya dagoni Ga mamakin sa Sai Yaga jini duk ya 6ata farar blanket dindake Shimfide a kan Gadon,
Waro ido yayi,Shi dai yasan Babu Abinda ya mn Amma me ya kawo Wannan jinin kuma?,Tunaninshi ya Tsaya Chak lokacin DA ya tuna kwanan Watan...
Bude Ledar yayi ,Yadauko Wata tablet ya 6are ya sa min A baki,Sannan ya Dauko Ruwan Gora ya Zuba CIKIN Bakin.
Sannan ya Yayyafa min Ruwa ,A hankali na bude Idanuna har na waresu a kan sa,Rumtse idanu nayi Dan a Halin yanzu Babu Abinda zan iyayi ,
"Keh Open Your Eyes"
Babu musu na bude Idanu Amma Na kauda kai Gefe,Dan bazan iya hada ido dashi ba.
Ya cigaba da cewa '' d'agani,Ga Bayi nan kishiga kiyi wanka"ya fada yana Nuna mn bandaki..
YOU ARE READING
HAWAN JININA (Uwarmijina)
AcciónLabarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........