🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
بسم الله الرحمن الرحيم...*_Chapter 20_*
Aaryaan yace ''Something, And Please karki Tsananta bincike Akan hakan,In ba haka ba Zaki kwaso ma kanki Hypertension ne kawai"
Ya fada yana Dariya
Ramlah dariyan da taga yanayi Sai tadau Abin wasa.
A tare Suka Qarashe Girkin,Sunayi Suna Hirarsu, Cikin Hirar tasu ne Aaryaan yake tambayan Ramlah dalilin Gudunshi da takeyi A kwanakin baya.
Ramlah tace ''Umma ce tace Wai kana da blood cancer, Bazaka ta6a haihuwa ba kuma zaka iya mutuwa at any moment,Shine Abin ya bani Tsoro fa"
Dariya ya kwashe dashi"Abin Dariya wlh,wai dama Duk Tsaremun da Umma Takeyi baki Gane nufnta ba?,Bakisan Cewa ita din batason Hada Zuri'a daku bane?Yo Ashe ko Inada Blood Cancern haka Zaki Gujeni ko" Yayi magana yana matse ido tareda turo baki yanda Yaga Munayferh nayi.
Ramlah Sakin baki tayi kawai tana kallon shi, hakan da yayi mata mugun kama da Munayferh..
Tace"Kasan Yanda kuke Tsananin kamada Munayferh kuwa?"
Yace"Hava!,Ashe ni mummuna ne"
Tace "Hava dai,Ai duk duniya babu Wanda ya kaika kyau,Kawai kaman ne"
Yayi murmushi Yaja hannunta ya zaunar da ita tana Fuskantar sa yace" Ramlah babu Abinda ya kai Samun Mace Ta Gari dadi A duniya, Dukda ke din ba First choice dina bace,Am proud of you 98%, kin Chantanci yabo, kinyi namijin Kokarin Wurin Danne farin Cikinki danFaranta min,Wlh ko a yau na mutu Nasan ban bar Baya da Qura ba,Na bar Mace Tagari Wacce zata mn Addua ta kuma kare mutunci na A fadin Duniya......,Ramlah inaji a jiki na Something is Gonna happen to Me Very soon,Amma ban Sani ba may walau ya zama FarinCiki a Walau kuma Akasin haka,
But karki tada hankalin ki a kan hakan,Dama na saba idan Abu zai Faru dani na kanji a jiki na,Inason ki tayani da Addua Allah yasa Alkhayri ne"Ramlah ta Rungume shi , maganganun shi Sun sa duk jikinta yayi Sanyi "Please yaaAary ka daina irin wannan maganganun mana,You're Scaring me" ta fada kaman zatayi kuka
Yayi Murmushi mai sauti yace"Idan kika Kirani da yaaAary sai in tuna shagwa6atun Abba,Ita ta fara kirana da Hakan Wai Sunan na kama da Gudar Yan Gada, Please ki daina kirana da hakan, kina Sani cikin wani yanayi".
Karar wayan shi ya katse shi, ya laluboshi cikin Aljihun Rigarsa Hilal ne ke kira,Yayi swiping dinshi y kara a kunne ,Still bai Rabata da jikinsa ba.
Daga chan bangaren Hilal yace "Dude kaifa Dan iskane,Daga Zuwa Gidan Surukai Sai ka zarce, Babu Wanda ya San inda kake?...."
Aaryaan ya katseshi da cewa "Kaine danIthkan Ai,Dan ni ina tareda matata ne kai fa?,Gauro,Bauro, Chara Tashin Asuba😄"
Saida ya kwantar mata da hankali Sannan Suka kwashe kayansu Suka wuce Zaria.
Karar wayan shi ya katse shi, ya laluboshi cikin Aljihun Rigarsa Hilal ne ke kira,Yayi swiping dinshi y kara a kunne ,Still bai Rabata da jikinsa ba.
Daga chan bangaren Hilal yace "Dude kaifa Dan iskane,Daga Zuwa Gidan Surukai Sai ka zarce, Babu Wanda ya San inda kake?...."
Aaryaan ya katseshi da cewa "Kaine danIthkan Ai,Dan ni ina tareda matata ne kai fa?,Gauro,Bauro, Chara Tashin Asuba😄
Hilal yace "Wato Abin harda Gori kor,Don't worry Cikin Yan Qannin naka zanyi wuf da daya,Very soon"
Aaryaan yayi dariya tareda 6an6are Ramlah dg jikinshi ya Matsa chan Gefe sannan yace"Buddy, Yau zan koma Zaria, Ba Wai Sbd Gobe zamuyi resuming wurin Aiki ba,But inason na cika Form din Police Academy,naji ance Kafin na Su bada police job sai Anyi passing through police academy kuma it will take at least 9mounths ana Training ".
Hilal ya ja Gauron Numfashi yace"Ban tare numfashinka ba Amma please meyasa kake son ka shiga Aikin Police ne?, bayan Gaka DA tsayayyen Aikinka ?"
Aaryaan yace"Bazaka Gane ba ne ,Dan bakasan dacin da nakeji a zuciyata ba idan na tuna Wasu ne fa suka Yi sanadiyyar 6atan Uncle Junayd, Wai yaushe kasar mu zata Gyaru ne?,Akan Abin Duniya Shuwagabannin mu Sun maida Ran Dan Adam kamar na kiyashi?,Yansanda Sune muka dogara dasu Haka kuma duk Gaskiyan mutun in yana Aikin Dan Sanda Dole Sai ansa Shi Aiki da Cin Hanci, Ko kuma Ayi masa Barazana da Barin Aiki,Yo Talakan dake Neman na sawa a bakin Salati dama, Misali ana biyanshi 30k a wata Gashi da iyali kuma An kawo mashi tayin Cin hancin 400k ai mai barin kudinnan Sai mai imani,Hilal wlh ni ko baza'a biya ni ba I promise to serve my country,Kasar mu tana buqatar Masu Gaskiya ,Dama bahaushe yace bazaka ta6a jin zafin Duka ba sai an dakeka,to nima an ta6oni,Anta6oni ,Anta6oni hilal,I'm fed up, Na gaji..." Hawaye suka zuba daga idanunshi,Jikin Hilaal yayi Sanyi matuqa jin sautin kukan Aaryaan Har cikin dodon kunnenshi.
Aaryaan ya cigaba da cewa"In ka lura Lokacin da aka nemi Su Uncle aka Rasa matarsa nada cikin 9mths, Ina Tsoron kar su salwantar da cikin,.
Na Rantse bazan ta6a Qyale duk mai hannu Akan 6atan Uncle ba,Ko shi waye!,I promise...... Sai kuka ya ci karfinshi.
Hankalin Hilal ya tashi matuqa, yasan Aaryaan da kishin kasarshi Amma Baiyi zaton Zai iya Shiga aikin Hukuma Ba,A raunane ya datse wayan yana Saka da warwara a Ranshi.
WasheGari Monday, A yau ne Abba zai koma Cotonou wajen saro kayayyakin da yakeyi kuma tareda Inna Rabi zasu koma Dan zai Dan jima kafin ya dawo.
Ni,Hafsah da janaan mun Gama Shirinmu na komawa Zaria, cus ko Anjima munada Lecture,Yaa Junayd ne zai kaimu.
Amma fir naqi hawa Motar nace idan ba a mota ta ba bazan koma Zaria ba,Babu yanda Basuyi ba Amma naqi daga Karshema daukan Trolley na nayi na fita ina cewa"Wlh na Gwammace na koma a qasa,da na hau motar da ba nawa ba"(daga kd Zuwa Zaria a qasa?🙆🏻♀️)
Junayd yayi dabara ya kira Aaryaan ya ce mshi ga ninan Fa na Fita zan koma Zaria a kasa,Aaryaan yace su tafi Gashi nan zuwa
Ni kuwa ina fita ko Ginin Gidan mu ban Wuce ba naji Gaba daya na gaji,ina isa wani Sabon Gidan dake kusa da mu naji hayaniya Na tashi kai tsaye na Antayau Gidan babu ko sallama.
Fada Akeyi Tsakin UwarGida da Amarya,Saida na kasa kunne na saurari musabbabin fadan babu Wanda ya lura da ni,Sai suka tsinkayi murya na ina cewa "Gashi inji inusa Wai a bawa Talatu"Na fada ina miqa Masu Ledar dake hannuna (Talatu itace UwarGidan kuma na lura Tanada Sanyi,Infact a kan Wai don Inusa mijinsu ya Siyawa Dan ta Alawa ake fadar)
Hadiza Amarya(Masifaffiyar) ta hayayyaqonu wai ina na Na ganshi har Yabani saqo?,
Bance komai ba na Nuna mata Hanyar fita kawai,Ai a Guje Ta yi Hanyar waje a raina nace mahaukaciya.
Sannan na juya ga UwarGida nace" Na kwaceki oya ban Leda na" na fada ina Fizge ledar da na bata na cusa abina cikin jaka.......
HADDASANA😆
Nayi Gabas
Wattpad @Fahnan
1st September😍
YOU ARE READING
HAWAN JININA (Uwarmijina)
AcciónLabarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........