Chapter 21

13 1 0
                                    

🌀🌀🌀🌀🌀🌀
     *HAWAN JININA*
     ~{UWAR MIJINA}~      
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
                NA
   *🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
       
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
  _A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
 
بسم الله الرحمن الرحيم...

    *_Chapter 21_*

Ina fita na iske Hadiza a kofar Gida sai zazzare ido takeyi,Wai a dole ana Neman ta inda inusa yabi

Nayi Yar dariya nace"Malama, Gara Tun wuri ki Shige ciki Dan Tun dazun Inusa ya bar Unguwan nan,Tareda Yar hutun sa,Ke banda Qaddara mai inusa Zaiyi dake?,Jibeki fa Da katon Tumbin naki a nan,Ga kuma wani bille kaman Wata inyamira halan dai Ke din Inyamurance kor?"

Na fada ina Kallonta tareda Tuntsurewa da Wata dariyan.



Ai kam nan take ta hayayyakoni Kaman zata cinye ni,Allah ya So ta yau bana Cikin Masifa mood da ta Gane kuren ta,But next idan na dawo zan Nuna mata Wacece ni,

Naja Trolley sannan na sa6a jaka nayi Gaba,Chan na hango Motar yaa Umar parke Gaban wani Gida,Da Sauri na karasa nan Amma babu kowa cikin motar Sai wata Leda da na Gani ijiye a front seat, bude motar nayi nayi Saa ba a kulle yake ba,

Na leqa cikin Ledar ,Manya manyan Ice cream na Gani Cikin ledar har Guda Hudu,Jikina har Rawa yake na dauka ina lashe baki,Na Sauko da Student bag dinda ke Goye a baya na Na sa cikin Jakan..

Ina Cikin Tafiya naji ana danna horn A bayana, Banko waiga ba,Kawai Sai Gani nayi Mota ta Sha Gabana,Tsayawa nayi ina jiran Fitowan wanga Dan Rainin Hankalin.

Jeoboi nagani ya Fito daga motar Yana wani washeBaki,Dukda ba wani kallon Kurilla nayi mshi ba jiya na Gane shi sarai,Kuma jiya ya Cika ni da texts Sai kace wani maye daga Ganin Mutum ya wani manne😏!.

______

Aaryaan kuwa yana Isowa Unguwan Shida Hilaal Yaga Motar Umar a Parke, Kai tsaye zuciyarsa ta Raya mshi yaje nan ko ina nan zai Rage mn hanya!

Suna isa wurin motar,Umar na Fitowa daga Gidan,idanun nan yayi jaaa zir,Hilal ne kawai ya fahimce yanayinshi Amma bai Tanka ba.

Aaryaan ya bashi hannu Sukayi musabaha sannan yace"Broh, ina Munayferh ne?"

Umar yace"Munayferh kuma?,Ni fa Rabon da na Ganta Tun Sati biyun da suka wuce"

Aaryaan yace "Tabbas ta zo nan tunda Ga qamshin turarenta Inaji anan"

Umar yace"Wlh banganta ba,ni Zuwana kenan, na kawo Wa Aabida Birthday Gift"

Hilaal yayi dariya yace"tunda ya Rantse, ai hikenan,Please Ku Gyara na yi muku one Shut📸"ya fada yana fito da wayarsa

Umar yayi dariya, yayinda Aaryaan yayi Smirking, Umar ya Daukesu hoto,Daidai lokacin Da wani Yaron yazo wucewa Hilal ya bashi wayan Yace ya msu hoto Su ukun..

Suna Gama Sallama, Hilaal yayi msu Sallama ya wuce,dama Daurin Auren Abokinsu Sufyan yazo sai Aaryaan yace ya Rakashi Ya nemo Rigimatu.

Shima Aaryaan motarsa ya Shiga ya ja ya wuce yana tunanin Inda zai Sameni.

____

Ina Tsaye da jeoboi muna hira dama shi din Gwanin Surutu ne,Duk iya kawaicinki DA Rashin son magana yanzun sai Ki magana.

Yace In hau motarsa ya kaini ,Ba musu na amince Dan A Halin yanzu na Galabaita da tafiya, Duk da ban ko fita daga Anguwan mu ba, ya dau jakata Zai saka min cikin Mota. Sai Ganinshi nayi  an jashi Sama an Nuna Wa Allah Sannan aka naka shi da kasa.

Tsoro ya kamani Sosai,kamshin Turaren sa ne ya fallasa min ko waye ne.

Sai wani Huci yakeyi kaman Wani zakin Kulle, Idanunnan Sunyi jaazir,Gashi ya qara qiba ya murje yayi kyau Sosai, kuma ya Kara mn kwarjini sosai.

.

Ai tuni Jeeboi ya Shige mota ya Jaa yabar Unguwan Gaba daya.

Kallon da yake mn yasa na tsargu,Gabana ya fara dukan 3\3,Kwata² banyi zaton Ganinshi a wannan lokacin ba,Gashi ya hanamu Sanya kananun kaya in zamu fita, kuma sune a jikina,Harta Mayafin kaina tuni nayi sama dashi, Sbd Gani nake kaman shi ke hanani Saurin Tafiya.

Hannuna ya Riqo y wurgani Gaban mota, sannan ya Dora mn Bag dna kan cinyana ,ya jefa trolley na a backseat,Cikin zafin nama ya shiga mota yaja a dariukudaSittin😄

Gabaki daya jikina babu inda baya rawa,Bansan lokacin da Hawaye ya fara bin Fuskata ba cikin Rashin sanin madafa, Wani irin tsawa ya Daka mn Wanda ya tilastA Wa Hawayen Idanuna tsayawa Chak kaman an dauke ruwa.

Ya cigaba da driving cikin sauri kaman Wanda aka biyo,

Munyi nisa babu mai magana cikin mu Sai na tuna da Icecream dinda na Dauko cikin motar yaa Umar,Ai kuwa na zuge zip din jakata na Dauko Na farasha

Tunda nasha Two spoons na farajin Tsikar jikina na tashi, Amma saboda kwadayi irin nawa saida na Shanye na Robar tas, Kafin na Gama Shanyewa kuwa Gabaki daya Mood dina ya Gama chanzawa, Sai wani kakkame jiki nakeyi ina Rintse ido,Duk Abinda nakeyi yana kallona yana mamakin dalilin Sauyawan yanayina a lokaci Guda.

Wani Robar icecream din na Dauko na bare na farasha,Three spoons kadai nasha na Ajiye  Robar ina Jan Numfashi kaman Wacce take shirin Suma, Idanuna A lumshe,Ni kadai Nasan Yanda nakeji..

Aaryaan Ganin yanda nake Yan Numfashi ina kakkamewa yasa yaja burki ya sami Wuri Gefen titi ya Farka,Sannan ya juya ya kalleni a RaZane yace"Tum tik ho?"(are you OK?)

Ban bashi amsa ba sai hannunshi da na Riqo na Dora a wuyana,Baki na rawa nace "Please Help me"

Bai Gane irin Help din da nake nufi ba,Amma ya tabbata koma meye ke damuna baya Rasa nasaba da icecream din da nasha,Shima ba tareda yayi Dogon Tunani ba ya dau Robar ice cream din yasha, Shima ko Spoons uku bai kai da Sha ba yaji Wani azabben feeling ya bijiromai,

Tunani ya farayi to ina na same pills?,Tunaninshi ya tsaya Chak lokacin da na Rungume shi ina kuka a hankali ina cewa" yaa Help me pls"

Yasan Yanda na Sha icream Dinnan da yawa zan iya zasa rayuwata idan ban Sami Wanda ya ra6eni ba,Wani tunani ya fado masa.

Ta Ciro wayansa daga Aljihun ya latse numbern Hilaal Ringing daya ya dauka.
Yace"Hilaal kana inane?"
Hilaal yace"Ina Mumtaz mosque yanzu zaa daura Auren Sufyan,Meyasa naji voice dinka wani iri ne?"

Bai bashi amsa ba yace"Ka fita harabar basallacin ka sayo Goro,Kace Abbu da yaya su zama wakeel da waleey,A daura aurena da Munayferh Akan sadaki 3k, ka wakilceni, make sure u video coverage every thing,idan an daura ka turo mn text kawai"

Kafin Hilal yayi wani magana har Aaryaan ya datse wayan.

Hilaal yayi yanda Aaryaan ya Ummace shi bayan an daura Auren Sufyan dubban mutane suka Shaida daurin Auren Aaryaan Aabaan da Munayferh Junayd Akan sadaki 200k.

A lokacin kuma ya Tarawa Aaryaan Saqo kaman haka..........



Anzo wajen,😄

Aaryaan ai ko kazar Hausa mai mutunci zaka siya ai bazaka Siyeta a 3k ba balle Zanqaleliyar mata irin Aunty Munayferh🤣

Manage please

Banida chargi🤧


Nayi Gabas🚶🏻‍♀️

2nd September😏

Saura kuqi comment wallahi sai na kona littafin😏🚶🏻‍♀️

HAWAN JININA (Uwarmijina)Where stories live. Discover now