🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
بسم الله الرحمن الرحيم...*_Chapter 12 _*
*ina jinjina gareku Fahnaan novels 1,2,da kuma Uwarmijina Group tare da Mamanace novels da kuma hausa novel B , gaskiya na yaba sosai da comments dinku ina kuma godiya da addu'arku gareni kamar yadda kukemin kuma Allah ya biya muku bukatunku*
*bazan manta daku ba kuna raina kuma ina ganin comments dinku gaskiya ina godiya Allah yabar kauna*
*Mamanace novels*
*Sanadin kunshi novels*
*Zunu &What ever🤤 group*
*Untinchlobanty Novel Group*🔥🔥🔥🔥 Oya Muje
Abba yace"Anya kuwa, Hajiya kefa Shaida ce akan yanda Munayferh ta Tsani Aaryaan, Harya kaiga in tana guri Aka ambace Sunan Aaryaan Tashi yake tabar Wajen Gaba daya,Shima haka Aaryaan din Tun tana Yar qarama yasa mata ido, ko lokacin da yaje Pakistan yayi karatun Four Years yana dawowa ko Zama baiyi ba ya kama Yarinya da Duka akan Abinda bai Taka kara ya karya ba!,Nasan Irin Tsanar da Aaryaan yake ma Maesherh baiqi ace an waye gari bata ba,Ni dai Gaskiya ina tausayawa Rayuwan Yarinyar nan ,Maganar Aurawa Aaryaan ma bata taso ba tukunna,Adai chanza Shawara"
Kakus tace"Shawarar kenan Aaryaan Zaa Aura mawa, kai banda Abinka me ka sani Wanda ya danganci Rayuwan Yarannan ?,Ita Sa'adiyya Tunda ta zauna dasu tasan Halin kayanta Shiyasa ta Za6i hakan,Ni dai Na yanke Hukunci Aaryaan zaa ,Ehe"
Abba yace "Ban katse ki ba Umma,Amma Fa kinsan Shi Aaryaan din bai Dade da Angoncewa ba, Gobe Zai cika Sati daya,Ayi haka?"
Kakus Tayi murmushi "Ai ba yanzu zaa daura Ba, Sai nan da Shekara, idan Junaidun ya dawo,Idan kuma bai dawo ba aayi babushi" Tasa Gefen zaninta ta goge Dan Guntun Kwallan dake makale a idanunta "Allah Sarki Junaydu,Yaro mai hankali Haquri da juriya,Bai damu da Abin Duniya ba, ko da yaushe Rayuwa takan Dana masa tarko Amma bai damu ba,Yaa Allah ina Roqon ka da Siffofin ka Tsarkaka da Sunayenka kyawawa ka bayyanar mana da wannan bawan naka" Tana kaiwa nan Hawaye yaci Qarfinta
Duk Suka Amsa Da Ameen , Haka Suka Cigaba da hirarsu Har 12 pm sannan sukayi Sallama kowa ya kama makwancinsa.....
WasheGari Saturday
Yau Sati Daya chif da Auren Yaa Arry Tun da Safe ake ta wani rawan jiki zaa je Zaga Gari
Su Ramlah Ansha Kwalliya Fuskar nan yasha Fenti.
Bayan Duk Sunyi Sallama da Umma suka nufi Part din InnaRabi,Suka Gaisheta,Ta wani Hakimce a kan Kujera sai wani shaShan Qamshi takeyi,
Da Sallama Suka Shiga Ramlah ta Russuna tana gaishe ta, Ta amsa A yamutse, Shikam Tunda ya zauna Akan Cushion ya Ciro wayansa yana Daddanawa, baiko kalleta ba balle tasa ran zai Gaisheta, Saida ya ja 5mins ba tareda ya dago ba
yace
"Dad ne yace inzo in Gaida ki kuma kiga Amarya" ya fada kaman An mishi DoleInnaRabi ta rike ha6a "Oni yasu Wato da akace ka gaisheni,Sai kazo kayi zamanka da ka gaji zaka gaya mn An aiko ka waya mutu waya tashi, Haka zaka kare , Matsiyaci mai mugun Hali irin na Uwarshi dallah tashi ka bar mun daki Abege"
Ta6e baki yayi ya Riqo hannun Ramlah Suka bar Parking Space, kai tsaye Parking Space Suka nufa, mamaki ya kamasu Ganin yanda Aka chaccaka manyan qusoshi a tayoyin motar, ga Zanen yar Babyn da Aka zana A glass din Gaban motar da Baqin oil paint, in fact ,An 6ata motar Sosai lokaci Guda an sauya halittar motar gabaki daya
Aaryaan ya Dafa kai cikin Takaici yana Karanto Innalillahiwa'inna ilayhirrajiun, Murya na Sukaji kaman daga Sama ina cewa"Love birds kunyi kyau, Please Ku hayo sama let's have a Single Snap"
Waigawa Sukayi Basuga kowa ba, na kara wage murya "Couple of the year, you're looking Good Faah,yasin kun hadu kaman Saman Alale,Saura haduwanku da Allah" DaiDai lokacin da ya daga kai ya kalli Uper building Aikam 4eyes mukayi dashi, Bansan lokacin da na kwasa a guje ba,Shima biyoni yayi a hankali cikin tafiyar nan nashi kaman Bayason taka kasa,ko kuma Wanda Akayi ma Dole.
Kai tsaye Dakin kakus na fada ina dariya "kekam lafiyan ki kuwa?, ya Zaki fado Mn daki kina dariya babu ko Sallama"
"Ji min tsohuwan nan fa da Shegen sababin Tsiya, kema ba haka kike fado mana daki babu Sallama ba?,Au Ashe ba dadi" ban Gama Rufe baki ba muka jiyo Sallaman Shi,
Aikam bansan lokacin da na fada bayan Kakus ina kankameta "Wayyo kakus Zai kashe ni na Shiga Uku,Wayyo Yaa Aarry DanAllah kayi Haquri bazan Kara"
Kakus tace"Oh dama wasan Buya kukeyi Shiyasa kika fado min ba Sallama kor,Mara kunya,Toh Sakanni, Aaryaan zo gata" ta fada tana kokarin BanBareni daga Rikon da nayi mata.
Wani Sh'umin murmushi yayi ya tako har inda nake yasa hannu ya Rabani da jikinta, Yanayima kakus Godiya.
Nikam In banda ihu,Babu Abinda nakeyi, koda yike dakinmu Nida hafsah Shine na kusa Da na kakus,Nan ya shiga da ita Yasa Tafin Hannu ya Rufe mata baki Dan karta tara mishi jamaa.
Nan Fa ido ya raina fata Su Munayferh Sai zaro ido akeyi Ana sauke numfashi 😄
Sunkai 5mins A haka,Duk cikin su babu Wanda ya motsa,Sannan ya tureta Gefe ta fadi Ragwa6, yasa kafa ya kulle kofar Ya zare makullin yasa a Aljihun Gaban Riganshi.
Gaba dayaRiqetan da yayi taso ta damamai lissafi🤧 ,Saida ya Saita kanshi Sannan ya tako inda nake,Gaba daya na Rude babu daman ihu babu mai jina,Sbd kofar irin Wanda Akayi Wa laqabi da ihunka banza neyace"Bani makullin motar ki"
Bakina Rawa nace "Ba...Ba..Ban...Banida....Shi"
Yace"Raina ya fara 6aci kawai ki bani Key"
Gani nayi Ranshi ya 6aci Sosai Idanun nan sun koma kaman Gauta ,Ga wani huci da yakeyi kaman wani Zaki,Amma fa harga Allah Da na bada motana Gara koma me zai faru ya Faru.
Turo Baki nayi "Ni wlh bazan bada Mukullin motana ba Saidai kamin Duk Abinda ka ga dama"
Kaman daga sama Babu Zato Naji ya Sheke da wata muguwar dariya Wanda ko baa fada ba kasan na mugunta ne!...
"Haka kika ce ko?"
Na gyada mishi kai kaman wata SokuwaButtons din Rigarsa ya fara cirewa yana Tunkaro ni, Zaro idanu nayi na miqe na fara jaa da baya yana bina Har Sanda na kaiga bango,Daidai lokacin ya Sami nasarar Cire shirt din jikinsa yayi cilli Dashi,ya rage dagaShi Sai menVest, yasa hannunsa Duka ya dafa bangon da na jingina dashi, ya matso FuskarSa Gab da nawa numfashin mu na Hadewa
Munayferh jitake kamar kirjinta zayafaso rigarta yafito Saboda tsabar bugawa,
Cikin rawar murya me cike da tsoro tace
"Wayyo, Dan Allah yaa Aaryaan kayi Haquri, Wlh motana ya Sami matsala ne,Please Don't..... Pleaseeee" na fada ina tureshi Amma ko gezau baiyi ba.Tunda ta fara magana yake kallon Dan karamin lips dinta har lokacin da Tatureshi tace "Please"
Ai baisan lokacin da ya aza nasa akan nata ba, ya fara hkstfjqopn(idan baki gane yaren ba you're on ur own🤪)
Jikina kawai rawa yakamayi saboda tsoro, wlhy ban ta6a tunanin ko zaton Abinda zai mn kenan ba
Runtse idanu tayi Hawaye na tsiyaya daga idanuna,
Tunda nake, banda yayyina Namiji babu namijin da ya ta6a Riqe koda hannuna ne
KAI AARYAAN ME KAKE SHIRIN AIKATAWA NE?🥺
INSHAALLAHU A NEXT CHAPTER ZAKUJI KO WACECE MUNAYFERH😊
Just comment and Share😘
See u tomorrow
Nayi Gabas🚶🏻♀️
Fahnaan🖋️🖋️
25th August
YOU ARE READING
HAWAN JININA (Uwarmijina)
ActionLabarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........