🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
بسم الله الرحمن الرحيم...*_Chapter 25_*
*Sarah (kdGirl) dake da maryam Sule wannan page din naku neh💖*
Ya karadauke ni da Wasu Tagwayen maruka duk a lokaci Guda.
Kara na Saki Wayan dake hannuna ya su6uce ya fadi.
Janaan dake Daki ta jiwo karar da na saki da gudu tayo hanyan waje Dan Ganin kor lafiya?, Amma Maganar da taji yanayi yasa ta tsaya Chak.
Hannu aza kan lips dinshi Alaman nayi mshi shuru,Zumburo baki nayi hawaye nabin Fuskata.
Yace "Da Auren nawa a kanki kike kiran wani Qato Chan A gabana ?, are you Insane? Kina Hauka n....."
Dakatar dashi dayi cikin kuka nake fadin"Ni ka daina kirana matarka, Gara tun Wuri ka Rubuta mn takarda ta ,Hankali kwance in nemi wani miji nayi aurena,Kuma idan kaqi sakina Saina fadawa Abie Halin da ake ciki"
Aaryaan da Zuciyarsa tayi masa zafi waishi nake Gayawa zan nemi Miji inyi Aure bayan Taimako na Yayi Ya Aureni,Yaso ya mammakeni Gabaki daya Jikinshi Allah tsine ma inda baya Rawa,Idanun nan Sunyi jaa zir ,Sai haki yakeyi kaman Zakin kullen da ya samu Sake.
Ganin yanda yanayinsa ya Sauya yasa Ya hankali na ya tashi, Amma ko kadan ban Nuna a fuska ba,Na duqa zan dau wayata dake yashe a qasa naji an Fincikoni Ya Hadani da Jikin Mota,Tuni na tsure jikina ya dau Rawa Gumi ya fara Tsassafo mn sbd tsoro.
A hankali anma Cikin Murya mai Nuna tsantsan bacin Rai yace" I Hate You Munayferh, And I will never Divorce you,Aurena dake na Har Abada ne,So idan Zaki fadawa Abba kishirya Gaya mishi Dalilin Auren namu sbd Kwadayi ne....,Kuma daga yau ban yarda ki fito koda Kofar Gida ba tareda Kin nemi Izini na ba, Anya kinsan matsayin da darajar Aure a musulunci kuwa?...."
Babu Zata babu tsammani yaji nace "Ban Sani ba ka Sanar Dani!"
Yace"OK zan Nuna miki"
Murmushin mugunta yayi ,Ya kamo hannuna Ya Shigar Dani cikin mota ina Tirjewa Yaja motar muma bar Campus din.
Janaan da ta Gama jin Abin da muka Gama tattaunawa taja Gauron Numfashi Ta Shige ciki Cikeda mamakin dama ni matar Aaryan ce?,Toh ya akayi haka?
A mota kuwa kuka nake da iya karfina Ina Roqon Sa cewa nake "DanAllah yaa kayi Haquri, Wallahi Nasan darajar Aure na Rantse na Sani" kuka nakeyi Wiwi Ga yawu ga majina Amma ya toshe kunnensa da Airpod,20mins muka isa Gidan
Abbie dake Low-cost Zaria, Ya danna Horn Mai Gadi ya leqo yana Ganin Motar ya San tawace da Gudu ya Wangale Gate Ya shiga da Motar.Aaryaan na tsayar da motar yace "Gara Tun wuri ki Goge Hawayen nan naki Ki kame bakinki ki mn Shuru if not.."
Sai ya Tsagaita yana murmushi tareda Cije lips, Nasan Halin shi Idan ya Cije lip to Mugunta ke cinsa, Gara nayi yanda yace in ba haka ba zan wahala ne kawai.
Goge hawayen nayi ina turo baki, yace "idan kika Kara Turo mn wannan bakin Sai Nayi maganin shi" sannan ya bude kofa ya fita nima Fitowa nayi nabi bayansa.
Gidan babu wani Kura amma yayi datti, Saboda anan akayi taron Bikin su Shida Ramlah.
A falo naja na tsaya ina Zaro ido ,Bai tankani ba ya shige ciki babu jimawa ya dawo dauke da Brooms da Parkers ya wurga mn, "Oya dau tsintsiya ki share mn Gidanan Ya fita Fes banason Ganin Even A single sand a nan wajen, na San ko tsintsiya baki Iya Riqewa ba kor ba haka bane?" Ya fada yana kallona.
YOU ARE READING
HAWAN JININA (Uwarmijina)
ActieLabarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........