chapter 4

11 2 0
                                    

🌀🌀🌀🌀🌀🌀
  *UWAR MIJINAH*   
~(Hawan jininah💔)~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
                NA 
*🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR:MA'ESHERH (ANNOBA)_

©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
  _A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._
 
بسم الله الرحمن الرحيم...



         *Chapter  4*

A razane ya mike yana cire earphone din da yasa a kunne , Yana 6ata Fuska kaman wanda yaga abin kyamaYa zuba min Manyen idanunshi,Waenda lokaci guda Suka rine zuwa kalan Jaa sbd tsananin 6acin rai, Nan danan Yan hanjin ciki na suka kada jikina yadau rawa
    Yayo kaina zai riko ni ai da gudu nayi bayan Ummah wacce fitowanta kenan daga daki .ina
"Wayyo Umma Kin ganshi ko" su hafsah da Jannan suka sa  dariya
   Chak ya tsaya yana nuna Wa Umma kayansa da Na jefe shi da takalma(kuma fa wallahi babu Abinda ya sami Rigar😩)
  
     Yayo bayan ummah inda nake makalkale ta Ya finciko ni hakan yasa na kwala wata razananniyan kara Wanda yasa shi Rumtse ido da karfi

Cikin Hosky voice dinsa mai nuna alamun gargadi  yace" witch!,How dare u step Ur dirty shoe on me?, who hell did u think u are" yaja wuyar Rigata hakan yasa na kara tsurewa na kwala wata razananniyan kara Dan nasan yau na kade a gun yaa aary

Tsawa ya daka mn"Will u Keepshot ko sai na chanza mind dina?,
Batare da ya kalleni ba ya cigaba da cewa "Bazan ta6aki ba haka kuma bazan ta6a kayannan da hannu na ba, cire min shi zakiyi da hannunki , kuma ki wanke minshi fess, inya bushe ki goge min saura ki kona minshi ,kafin 4:00 Inada event dinda zani kuma shi nike so na sa "

  Ummah tace"Amma..."
Ya katse ta" Mum karkice komai, yarinyar nan ta raina ni  kuma na rantse wlh sai tayi Abinda na sata inba haka ba kuma jikinta yayi tsami" ya kalle ni yace "Oya cire  min Dan har jiki na ya fara wari"

    Jin yayi rantsuwa babu yanda na iya dole inyi abinda ya Sani in ba haka ba zan chasu kam.....

Ba dai cire Riga bane?, No problem i'll do as he said, na fara takawa ahankali kaman Wanda kwai ya fashe mawa aciki Na isa inda yake tsaye na kalleshi, ya wani yatsine fuska kaman yaga kashi ko abin kyama,
     Su janaan kam sun zama Yan kallo, banda kus-kus babu Abinda sukeyi, Umma kam ta nade hannaye a kirji sai faman murmushi takeyi,Wanda ni bansan ma tanayi ba balle nasan dalilin haka.
    duk nabi na rude har Nasa hannu zan daga mishi Rigar wata zuciya tace min ~Haba Munayferh ki dawo hayyacin ki mana dan yace ki Cire Rigan da ya6ace shine kika Wani Rude haka?, Idan baki cire ba me zai yi?, Wata zuciya tace duka mana, To wallahi bazan bari ya ta6ani ba kuma bazan ta6a Rigar ba balle nayi Abinda yace~🙃
    Na kalleshi fuskarsa dauke da murmushin mugunta, Nima murmushin nayi Na Tofa mishi yawu a jiki, na juya zan gudu , Ya riko ni Nayi tangal-Tangal zan fadi zan fadi ya taro ni na fado jikinsa.
   Daidai lokacin Ramlah ta sauko rike da Tray din snacks da drinks
   Dam gabanta ya fadi Batasan lokacin da Tray din dake hannunta ya su6uce ya fadi ba.

         Karar fashewAn glass cup da yajine yasa ya  ankarar dashi ya ture ni nayi gefe kai na ya bugu da bango, Na riqe gurin ina ihu ina kuka Mara hawaye,

   Hafsah Ta dagani ta shigar  dani daki ina karanto mishi Allah ya isa, janaan ma binmu tayi

     Yayinda Umma ta nemi guri ta zauna tana kallon Ramlah da Aryaan, Tana Sonjin irin kalaman rarrashin da zai Suburbudo mata, Ramlah kam kaman ta Gane manufar Umma na Tsere su Sai ta haye sama tana kuka,mai sauti, Hankalin shi yayi matukar tashi, ya yunkura zai bita ummah ta daka mishi tsawa "Ina zaka?,Binta zakayi?,Kayi mata me?,Common dawo   ka zauna Johr"ya kalle mahaifiyarsa cikin takaici yasa kai ya fice daga daga gidan gaba daya
   Ranar dai plan dinsu da Hilal ya rushe

       Washe gari Na shirya ba tare da na jira hafsah ba na nufi skul Dan jiya kwana mukayi tana tsokana ta

      Bayan Mun fito daga lectures ne Class rep yake sanarmn Wai Ks daud na kirana, Gabana ya yanke ya fadi kar dai ace shegen malaminnan yasan suna na?

  Su janaan suka rakoni har gaban office dinshi babu kowa anan shiyasa muka yi tsaye a bakin kofa muna jiran sa  mun dau almost 30mins kafin Yazo ya bude mana office din yace in shigo

Babu musu na shiga, naja kujera zan zauna yace kar in zauna maganar ba na zaune bane batare da nasake kallon shiba naja kujera na zauna  na daura kafa daya bisa daya ina kallon sa hannu na rikeda makullin mota ta ina kadawa a hankli cikin magana ta mai kamada Rada nace "Ni bazan iya jure tsayuwa ba gaskiya haka kawae,Just goon tell me me kake son gaya min da har sai nazo office dinka zaka fada min Uhm?"

    Yayi murmushn mugunta yana kallona ido cikin ido yace "Your Reg number"

Babu musu na fada mishi yace zan iya tatafiya

Ina Fita ta tarar da su sunyi jugum-jugum suna jiran fitowata, har Riga rige suke gurin tambayata mai ya faru?,

Tsab na kwashe musu duk yanda akayi na kara da cewa "Nifa Tun wuri zanyi Wa tufkar hanci, Zokuji yanda zaayi"
   Dukaninsu suka bani kunnensu nayi musu rada A tare suka kwashe da dariya harda tafawa.
 

   Kai tsaye Wani katon chemist din dake kusa da school din muka nufa da mamakin mu sai ga yaa Aryaan da Abokin sa Hilal, mamaki ya kamani,
Me ya kawosu chemist Waye babu lafiya?.

   Jaanaan tamin Sign cewa ga mutumin nan fah (bata San na Riga ta ganin shi ba), Ganin basu Ankara da mu ba yasa naja su hafsah mukayi gefe nace mu 6uya har sai sun fita, kar ya ganmu bare ya tambaye mi mukeyi a chemist.

Na rufe baki kenan zan juya Mukayi four eyes dashi yayi min wani miskilin murmushi.

Idanu na rintse "babes wallahi ya ganmu,mun shiga Uku"

muryan shi naji kusa dani yana fadin " Baku shiga Uku ba sai naji dalilin Ku na zuwa Chemist bayan ga skul clinic " yayi magana yana zura hannaye cikin Aljihun wandon shi.
  

       Hafsah tace " Yaa daman... Sai ta kalle ni Na banka mata harara, hakan yasa taja bakinta tayi shuru

"Abinda kazoyi a chemist shi mukazo yi ,mutun in banda saido babu Abinda ya iya mtsww!"

Aryaan ya tsani tsaki, ko wani akayi mawa sai abin ya Sosa mishi rai ballantana ayi mishi, Hilal ya dube shi yana jiran Hukuncin da Aaryan zai dauka Dan shi Shaida ne akan yanda abokin sa ya tsani  tsaki bai ya Zane ta a nana din ba babu ruwanshi.

   Ga mamakin shi sai yaga yayi murmushi yana Dan shafa gemunsa " Ni wata na dirka Wa ciki nazo siyan maganin Abortion, Kema cikin Gareki ne?"

Hilal ya kwashe da dariya ya kalleni yanda nayi kicin kicin da rai yasan tabbas maganganun sunyi matukar 6ata min rai yace"Don't mind Aary , He's out of his sence, maganin ta6in hankali nazo nema mai"

Dukkanin mu muka sa dariya Amma banda yaa Aryaan Wanda ya hade girar sama da na kasa yana takaicin futucin Abokin sa

Cikin dariya nace " Ai da baayi asarar Neman magani ba Inada maganin Mental Disorder....."




WAYSH😩  Na gaji fa 😤

See u tomorrow😊😊

Dear
Commenters I love You wujiga-Wujiga

Dear sharers
uoy evol i , Backward    oya chop this muaah😘💋💋

Comment
And
Share😗









Fahnaan🖋️

13thAugust

HAWAN JININA (Uwarmijina)Where stories live. Discover now