4 AKWAI DALILAN DAYASA AKA HALICCE GASHI A JIKIN AL'AURA
Aske gashin jikin al'aura na taimakawa wajen haha kwarkwata Yaduwa a wajen amma akwai hadari a tattare da hakan.
Idan ake aske ko aka cire gashi, kinajin ciwo a fara shiyasa ake shawarta sabida gudun shigan wani vita ayi amfani da Reza ko tsafta sannan a dinga kula da fatan wuri Dan yafi ko Ina saurin daukan cuta.
Gashin jikin al'aura nada amfani babu mamaki wata garkuwa ko kariya ga fatan wurin. Haka kuma akwai yiwuwar cewa yana taka rawa wurin Saduwa sabida ko wani silicons gashi daya na hade da wata jijiya. Shi yasa Idan ana tsigeshi yake zafi.
A naso a dinga tsaftace shi Ana Cirewa kafin ko wani kwanaki 40 hakan yazo daga hadisin Manzon Allah (SAW)
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...