Illolin infection

18 4 0
                                    

Infection yanada Illa sosai a jikin dan adam bare Ma yeast infection da gonorrhea infection .
Idan har kinga kinada wa'incen alamomi tho ya kamata kije a maki scanning kisan wace kalan infection kike da ita (mai karfi sosai ce ko ko kuma ba ta karfi) domin kosan irin maganin da zakiyi mata .
Kadan daga cikin illolin infection;
- Yana haifar da kurajen bakin mahaifa
-Yana toshe mahaifa gaba daya (Idan tayi karfi sosai)
- Yana saka al'ada baki mai wari
-Yana sanya farin ruwa mai ware ya dinga ya gaban mace
-Yana Santana aji mace tana wari a rasa ya Ina yake fita duk wankata
-Yana saka jin zafi yayin saduwa da fitowar jini a maimakon ruwa
-Yana saka tusar gaba
-yawan barin ciki
-Yana haihuwa

hukunce-hukunce da mas'alolin mataDonde viven las historias. Descúbrelo ahora