to kuma nawane karanchin kwanakin jinin haihuwa?
watau bai da iyaka ga karanchinsa, da Dai mace zata haihu sannan kuma jinin ya dauke bayan haihuwa nan take, wajibi ne tayi wanka kuma ta ci gaba da salla ba tare da ta jiran kwanaki arba'in ba.

YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...