kuma menene hukunchin wacce kwana biyu kafin hailarta da ta saba ko kuma kwana biyu bayan shigar kwanakin hailar sai ya zo ko yayi jinkiri?
to duk abin da ya bayyana na daga siffar haila, haila ne a cikin kowanne irin hali ne matukar dai ya wuce kwana goma sha uku a tsakanin jini guda biyu (watau bayan daukewar na farko da kuma zuwan ma biyu). (karanchin tsarki kenan). amma fa in bai zama haka ba to jinin ciwo ne (istihala).
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...