1 - ruwan kal (farin)
Ruwan kal yana daga cikin abubuwan da suka fi komai kashe infection.Ayi saka a cikin ruwan zafi a dinga tsarki dashi kaman sau daya ko biyu a sati. in kuma sha ne sau daya a rana.
Ana sha kuma da ruwan dumi amma Banda masu ulcer.2 -man zaitun
- man Habba
-man tafarnuwa
-man kanunfariA hade waje daya
Shan cokali daya kullum kafin a karya
-yana wanke dattin mara
-Samar da ni'ima
-ciwon ciki3 man kanunfari
Man hulba
Man tafarnuwa
Man habbatussaudaSuna wanke mara, a hade wuri daya a dinga sha
Teaspoon kullum kafin a karya
Yana Matukar gyara jikin mace
Ko man ko garin In aka hada wuri daya. Kina iya sawa a cikin ruwan madara ki sha. Kuma wannan yana iya maganin ulcer.4 saiwar zogale
TafarnuwaA dafa a dinga sha Safe da yamma
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...