A dafa zogale sai a nika a tace a dinga sha sau biyu a rana safe da yamma.
-shima yana kara ni'ima
-Yana maganin fitan farin ruwa mai wari
-yana maganin cushewar sha'awa
-yana wanke mara
![](https://img.wattpad.com/cover/220004279-288-k407054.jpg)
ESTÁS LEYENDO
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Espiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...
8
A dafa zogale sai a nika a tace a dinga sha sau biyu a rana safe da yamma.
-shima yana kara ni'ima
-Yana maganin fitan farin ruwa mai wari
-yana maganin cushewar sha'awa
-yana wanke mara