Hanyoyin Da Mace Zatabi Domin Takare Kanta Alokacin Da Take Haila
Idan zakisa pants kisaka zaitun a tsakiyar pants din.
Idan jini Yana sauka a tsakiyar pants dinki kiyi sauri ki sanja
Kinayin tsarki da ruwan dumi
Kidaina zama kina ware kafa funki anyhow
Ki daina dadewa da pad kamata yayi ki chanza sau biyu a rana
Ki dinga tsaftace kanki (kar ki wake a ji Ware daga jikinki)
Sannan ki dinga lura sosai kiga Idan kayanki ya Bachi Idan ya bachi sai ki chanza shi
DU LIEST GERADE
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spirituelleshukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...