assalamu alaykum

115 6 0
                                    

da sunan Allah mai rahama mai jinkai

1 ya haramta ga mai jinin haila da mai jinin haihuwa abinda ya haramta ga mara tsarki, rashin tsarki babba( watau kamar janaba ke nan). kuma duk mai jinin ciwo (istihala) zata yi sallah, saidai zata yi alwala ga kowacce sallah.

2 kuma idan mai haila ko mai jinin haihuwa tayi tsarki watau jinin ya dauke kafin faduwar rana to dole tayi sallar axahar da la'asar na wannan yinin idan kuma tayi tsarki ne kafin fitowar alfijir to nan ma zata yi sallan magriba da isha'in wannan daren.

hukunce-hukunce da mas'alolin mataحيث تعيش القصص. اكتشف الآن