Idan Janaba ta kama mace kafin tayi wanka sai kuma Jinin haila yazo
mata, to idan ya dauke ya zatayi?wanka daya rak tilo zatayi in Allah ya yarda, ko kuma
namiji wanda Janaba ta sameshi ranar Juma'a to ya halatta yayi wanka daya
a matsayin na Janaba dana Juma'a kawai dai mutum niyyah biyu zaiyi in
Allah ya yarda

YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...