5

13 3 0
                                    

5 TSUFA NA SHAFAR AL'AURA

Bayan tsawon shekaru ana jinin al'ada da haihuwa mace na kaiwa shekarun daukewar al'ada.
Yawan sinadarin dake saka mace daukar ciki na ragewa sosai kuma raguwar sinadarin oestrogen na shafar al'aura da dumbaru.
Wadannan abubuwan wanda ada majina ke sawa su zamana a jike na iya kankancewa. Ko kuma su jawo bushewar al'ada, wannan na iya sawa nace ta dinga jin zafi lokachin saduwa.
Wannan na iya Jefa mace cikin tsananin damuwa, mafi yawan mata na iya Neman taimako wurin Likita. Wasu kuma na siyan magunguna(Islamic) wanda suke sawa gaban mace ya jike.
Ina ganin yanada matukar mahimmanchi Idan mata suka san haka ba sai sun wahala ba

hukunce-hukunce da mas'alolin mataNơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ