Galibi mutane sun san lokachin jinin haila wanda mace keyi a kowanne wata, sai dai kalilan ne kawai suka fahinchi lokachin da kwan haihuwa ke kyankyashewa, Wanda hakan na Faruwa ne kwana 14(sha hudu) kafin zuwan hailan.
Kwana sha hudu kafin zuwa al'adarki a lokachin mace ke daukar ciki misali daga hailarki zuwa wata hailar kwana ashirin da uku ne tho kina iya daukar ciki daga kwana na 9 Bayan kin gama al'ada indai kin sadu da wani namiji.
ESTÁS LEYENDO
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Espiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...