12

8 1 0
                                    


Ciwon mara
1 -albabunaj
Hulba
Zuma
A dafa ana sha 

Maganin infection  na sha
garin tazargade 2 teaspoon
Garin masdaki 3 tablespoon
Garin hulba 3 tablespoon
Garin habbatussauda 3 tablespoon
Garin Rumman 3 tablespoon
Garin siqitir 3 tablespoon
Garin za'afaran 3 tablespoon
Garin tafarnuwa  2 teaspoon

A hada wuri daya a jujjuya kullum da safe 1 tablespoon a saka a Nono ko madara
A sha da safe kafin a karya  na 2 weeks.
Yana maganin sosai zakiyi mamakin yanda zaki nemi infection ki rasa. In aka sha na wata daya yana iya kore infection din gaba daya. Kina iya hadawa da garin shammar(fennel) da garin babunaj Ina kinada kudi.

kaikayi
Coconut oil (man kwakwa) mai kyau.
Man tafarnuwa kadan
Man zaitun
Man hulba
Yana hana   kaikayi
Ba a shafawa a cikin farji saidai a gefe gefe kan fatan inda suke kaikayi.

Tightening (matsi)
A dafa bagaruwa ko alum a zauna a ciki
Suna matse   Gaban  nace sosai amma suna busar da ni'ima.  Sai dai in kikayi yi amfani dasu kika matse sannan ki nemi maganin ni'ima daga baya.

Maganin infection na tsarki
Kanunfari
Yayan zogale
Tafarnuwa (a daka)
Bagaruwa
Habbatussauda
Ganyen magarya
Amin ( kadan)
Ki tafasa su sosai, in ya Dan huce ki shiga ciki kaman na minti 20 zuwa 30 sabida ya shige ki sosai.

A nan zantsaya da magungunan infection babi na farko
Na biyu na nan zuwa insha allahu.

hukunce-hukunce da mas'alolin mataWhere stories live. Discover now