Hanyoyin kamashi

17 2 0
                                    

Ana warke wa da infection amma sai kin kiyaye kanki sabida kar ki kara kamuwa dashi
-zama ba Wando
- tsallake kwata da bola
-saduwa da wanda yake dashi
-sharing pant da wanda yake dashi
-fitsari Idan mai infection yayi ya tashi tho in kinyiw a wurin zaki kama
-dadewa da pant yayi kwanaki
-tsarkin kashi sannan sai ayi na fitsari ( a fara yin na fitsari sai ayi na kashi)
-saka wando jikakke
-tsarki da ruwa mara kyau
-saka pant mai datti
-dadewa da ban daki (balle na masai) yanada matukar illa
-tsarki da ko wani Kalan sabulu

hukunce-hukunce da mas'alolin mataWhere stories live. Discover now