-fitan ruwa tsinkakke (yellow ko greeen)
-wasu kuma mai kauri kaman madara
-kaikayi (al'aura,conga,Mara)
-kuraje a gaba
-ciwon mara da baya
-wasu laulayi kaman mai ciki
-kiji kaman kin kone a gabanki
-kiji kaman ana tsungulunki a mara
-bushewar gaba
-daukewar sha'awa
-daukewar ni'ima
-jin kaman abu na maki yawo a mara
-rikicewar al'ada
-rashin zuwa al'ada gaba daya
-Yana matukar bude gaban mace
-tusar gaba
-kumburewar gaba da sauran suGaskiya ya danganta da yanayin jikin mace
Da kuma irin dadewar da yayi a jikinta
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...