4

9 2 0
                                    

Maganin infection na tsarki
Kanunfari
Yayan zogale
Malmo
Tafarnuwa (a daka a dafa)
Bagaruwa (kadan )
Hulba
Habbatussauda
Lalle (ganyen lalle)
Ganyen magarya
Alim (kadan

Kina iya garin su duka
Sai ki tafasa
Kina iya kiyi kwana biyu kina amfani dashi
Amma In zaki zauna a ciki Ki kara ruwa In dai da kika dafa yayi karfi sosai
Ki zuba gishiri In kinada infection sosai Ki zauna kaman Minti sha biyar ko ashirin sabida ya shigeki sosai
Ki daina barin kumba
Sannan Ki dinga wanke hannu kafin kiyi tsarki

hukunce-hukunce da mas'alolin mataDonde viven las historias. Descúbrelo ahora