jinin da ke fita ga mace a lokachin haihuwa, shi menene hukunchinsa?
wannan jinin haihuwa ke nan ko da ko dan bai fado ba, ko kuma bayan ya fado, kuma a nan ba za ta rama salla wacce ta same ta cikin halin ba.
![](https://img.wattpad.com/cover/220004279-288-k407054.jpg)
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...
03