Yajin mata;
Farar albasa (bushashe)
Kanunfari
Citta
Malmo
Barkono
Raihatul hub
Masoro
A daka ayi yaji dashi a dinga cin abinchi da shi.
Yana sauke ni'ima da maganin sanyi.
![](https://img.wattpad.com/cover/220004279-288-k407054.jpg)
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...
10
Yajin mata;
Farar albasa (bushashe)
Kanunfari
Citta
Malmo
Barkono
Raihatul hub
Masoro
A daka ayi yaji dashi a dinga cin abinchi da shi.
Yana sauke ni'ima da maganin sanyi.